ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 16, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Goje Ya Yi Fatali Da Tsarin Masalaha, Ya Nemi A Yi Zaɓen Fidda Gwani A Gombe

by Abubakar Sulaiman
4 months ago

Sanatan da ke wakiltar Gombe ta Tsakiya, Muhammad Danjuma Goje, ya yi watsi da tsarin masalaha (consensus) da jam’iyyar APC ta amince da shi a jihar Gombe, yana mai cewa tsarin bai dace da dokokin zaɓe ba.

Hakan na zuwa ne bayan taron masu ruwa da tsaki na jam’iyyar da Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya ya jagoranta, inda aka bayyana DCP Mohammed Ahmadu Deba (mai ritaya) a matsayin ɗan takarar masala na kujerar Sanata a yankin.

A wata sanarwa da hadiminsa Barrister Saidu Muazu Kumo ya fitar, Goje wanda ke neman wa’adi na biyar a Majalisar Dattawa, ya ce taron da aka yi bai haɗa dukkan ‘yan takara masu sahihanci a jam’iyyar ba, domin a cewarsa, an taƙaita shi ne ga gwamna da wasu tsirarun ‘yan takara kawai.

ADVERTISEMENT

Ya ƙara da cewa dokar zaɓe ta ƙasa ta tanadi hanyoyi biyu kacal na sahihiyar fitar da ‘yan takara, wanda dole ne jam’iyyu su bi su domin tabbatar da gaskiya da adalci a tsarin zaɓe. Ya jaddada cewa hanyoyin sun haɗa da gudanar da zaɓen fidda gwani kai tsaye wanda INEC da jami’an tsaro za su sa ido a kai.

Kumo ya kuma bayyana cewa akwai ‘yan takara da dama da suka sayi fom ɗin nuna sha’awa da na tsayawa takara, amma ba su halarci taron haɗakar ba, lamarin da ya sa tsarin bai zama cikakke ba. Ya ce zaɓen ɗan takara ta hanyar haɗakar ya sabawa dokokin zabe da kuma ƙa’idojin dimokuraɗiyya.

LABARAI MASU NASABA

An Raba Keken Adaidaita 238 Domin Kai Marasa Lafiya Asibitoci A Katsina

Dalilin Da Ya Sanya Tsadar Man Fetur Ke Ci Gaba Da Shafar Nijeriya — Dangote

A ƙarshe, Goje ya buƙaci jam’iyyar ta gudanar da sahihin zaɓen fidda gwani domin bai wa kowa dama iri ɗaya, yana mai gargaɗin cewa duk wani tsarin da ya saɓawa doka na iya haifar da rikici a cikin jam’iyyar gabanin zaɓen 2027.

Abubakar Sulaiman
Website |  + postsBio
  • Abubakar Sulaiman
    Babu Dalilin Da Zai Sa Nijeriya Yin Talauci – Obasanjo
  • Abubakar Sulaiman
    Air Peace Da United Nigeria, Jirage 2 Masu Latti Sosai Watan Agusta — NCAA
  • Abubakar Sulaiman
    Abubuwa 5 Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Hannun Jarin Matatar Dangote
  • Abubakar Sulaiman
    Ka Kyale Ni Nayi Wa Mutanen Binuwai Aiki – Gwamna Alia Ga Ortom

MASU ALAKA

Gwamnatin Katsina
Manyan Labarai

An Raba Keken Adaidaita 238 Domin Kai Marasa Lafiya Asibitoci A Katsina

September 15, 2026
Dangote
Manyan Labarai

Dalilin Da Ya Sanya Tsadar Man Fetur Ke Ci Gaba Da Shafar Nijeriya — Dangote

September 15, 2026
Wani Mutum Ya Kashe Kishiyar Mahaifiyarsa A Kogi
Manyan Labarai

’Yan Ta’adda Na Shirin Kai Hare-Hare Makarantu, Wuraren Ibada Da Sansanonin NYSC – ’Yansanda

September 15, 2026
Next Post
Dan Jaridar Nijeriya Da Aka Taba Tsarewa A Zamanin Donald Trump Ya Rasu A Misira

Dan Jaridar Nijeriya Da Aka Taba Tsarewa A Zamanin Donald Trump Ya Rasu A Misira

LABARAI MASU NASABA

An Bude Taron Kasa Da Kasa Karo Na 5 Dangane Da Tsarin Cin Gajiyar Fasahar Taurarin Dan Adam Na Beidou

An Bude Taron Kasa Da Kasa Karo Na 5 Dangane Da Tsarin Cin Gajiyar Fasahar Taurarin Dan Adam Na Beidou

September 15, 2026
Sin Ta Yi Nasarar Harba Taurarin Dan Adam 10 Ta Amfani Da Rokar  Zhuque-2E

Sin Ta Yi Nasarar Harba Taurarin Dan Adam 10 Ta Amfani Da Rokar Zhuque-2E

September 15, 2026
Tattalin Arzikin Sin Ya Ci Gaba Da Tafiya A Turba Mai Kyau Yayin Da Masana’antun Manyan Fasaha Da Cinikayyar Ketare Ke Habaka

Tattalin Arzikin Sin Ya Ci Gaba Da Tafiya A Turba Mai Kyau Yayin Da Masana’antun Manyan Fasaha Da Cinikayyar Ketare Ke Habaka

September 15, 2026
Gwamnatin Katsina

An Raba Keken Adaidaita 238 Domin Kai Marasa Lafiya Asibitoci A Katsina

September 15, 2026
Kamfanonin Kasashen Waje Suna Amfani Da Sabbin Damammakin Bikin CIFTIS

Kamfanonin Kasashen Waje Suna Amfani Da Sabbin Damammakin Bikin CIFTIS

September 15, 2026
Tsoffin Shugabannin Hukumar NFF Sun Buƙaci A Naɗa Kwamiti Domin Warware Matsalolin Hukumar

Tsoffin Shugabannin Hukumar NFF Sun Buƙaci A Naɗa Kwamiti Domin Warware Matsalolin Hukumar

September 15, 2026
Sin Na Fatan Kiyaye Dokokin Kasa Da Kasa Bisa Yarjejeniyar Sararin Samaniya Tare Da Sauran Kasashe

Sin Na Fatan Kiyaye Dokokin Kasa Da Kasa Bisa Yarjejeniyar Sararin Samaniya Tare Da Sauran Kasashe

September 15, 2026
NFF Ta Dakatar Da Alkalin Wasa Sakamakon Kwallon Da Ya Hana A Wasan Doma United Da Enyimba

NFF Ta Dakatar Da Alkalin Wasa Sakamakon Kwallon Da Ya Hana A Wasan Doma United Da Enyimba

September 15, 2026
Sin Ta Yi Kira Da Zurfafa Hadin Kai A Babban Taron IAEA

Sin Ta Yi Kira Da Zurfafa Hadin Kai A Babban Taron IAEA

September 15, 2026
'yansanda

Gargaɗi: ‘Yansanda Sun Gano Shirin Kai Hare-hare A Makarantu Da Wuraren Ibada

September 15, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.