• English
  • Business News
Monday, October 27, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

GORON JUMA’A

by Rabi'at Sidi Bala
3 years ago
Goron Juma'a

Goron Juma'a

Barkanku da kasancewa tare da shafin Goron Juma’a, Shafin da ke mika sakon gaishe-gaishenku zuwa ga ‘yan uwa da abokan arziki, na kusa dana nesa.

A yau ma shafin na dauke da sakonnin gaishe-gaishenku da kuka aiko mana, sai dai kafin mu je ga bude sakonnin na ku, sai shafin ya mika sakon Goron Juma’a zuwa ga ma’abota shafin Taskira wadanda suka hadar da; Anup Janyau, Zayyishatul Humaira, Hadiza D. Auta, Yaya Hayatu, Aleeshatulkhairi, Aliyu Isah Jigawa, Hassana Yahaya Iyayi (Maman Noor), Muhammad Kareem (Mk), Nana Aisha Hamisu Maradi, Yareema Shahid (Dan Amar), Nazifi Yareema (N-Yarima), Muhammad Kareem Kamji, Abbas Haruna, Amina Abubakar, Aisha Musa Yankara, Nabila Dikko, Badawiyya (Ruby), Fauziyya S.Madaki, Hussy Saniey, Milhat Yakub, Kueen Nasmah, Fateema Ibrahim (Muneera), Lubabatu Auta Ingawa, Doctor Maryama, Princess Fatima Mazadu, Kadija Muhammad (Antykankanaty),  Ummee Yusuf, Fauziyya IB, King Abdul, Rahma Kabeer Sabo, Abba Abubakar Yakub, Dr. M Isma’il, Fatima Sunusu Rabi’u (Ummu Affan). Deejat Sani, Pretty Deeje, Ummu Mahir (Mss Green), Fatima Batula, Manab Nasir, Safna Jawabi. Neesher Jay, da dai sauransu, da fatan an yi juma’a lafiya kuma da fatan an kai ziyara wajen ‘yan uwa da abokan arziki.

  • Gina Al‘ummar Sin Da Afirka Mai Koshin Lafiya Ba Batu Ne Na Fatar Baki Ba 
  • An Raba Wa Jami’an Tsaro Na NSCDC 7 Da ‘Yan Bindiga Suka Kashe Cakin Banki Da Guraben Aiki

Sai sakon Goron Juma’a ga dukkanin ma’aikata na wannan gidan jarida mai albarka LEADERSHIP HAUSA, musamman Editana Abdulrazak Yahuza Jere, da fatan an yi juma’a lafiya. Yanzu kuma shafin zai je ga sakonnin gaishe-gaishenku da kuka aiko kamar haka:

Sako daga Abdulaziz Kasimu Abuja 08160193134:

Ina meka gaisuwa ga mahaifi na mall Kasimu Shuaibu da Hafsat Bashir Mall Abdulaziz Salihu mall Habila muhammad Abdulhamid Minkail da daukacin ma’aikatan Leadership Hausa.

LABARAI MASU NASABA

Yadda Shagwaɓa Kananan Yara Da Kudi Ke Shafar Tarbiyyarsu

Tsokaci A Kan Mata Masu Tsananin Kishi

Sako daga Aminu Bazallahi Gezawa:

Ina gaida mahaifina Mal. Bazallahi da mahaifiyata Karimatu, ina gaida kanne na Yusufu, isma’ilu, Lauratu, Aisha, Amina da yayana Zainuddin. Ina gaida abokaina na makarantar Malam  Kallamu me allo kamar su; Idirisu, Dahiru, ubaidullahi, da dai sauransu fatan sun yi juma’a lafiya, ina gaida ‘yan garinmu gaba daya.

Sako daga Ukasha Lawan Jihar Katsina:

Ina gaida masoyiyata abar kaunata, rabin raina Maryama, sako na gaba ina gaida Amir dan yellow, da Hafiz a ci a zauna lafiya, ina gaida mainasara Kabeer dan fulani, ina gaida kannena da ‘yan uwana da duk abokaina da suke ko ina, duk ina gaishe su da fatan sun yi juma’a lafiya

Sako daga Habiba Abdul Jihar Kano:

Gaisuwar goron Juma’a zuwa ga mahaifiyata da kuma mahaifina, da fatan sun yi juma’a lafiya. Ina gaida kawayena kamar su; Mufida, takwarata Habiba, Zeenat, Hazira, Munira, Amira, Fatima, Zainab Zeey Baby, Fa’iza, Amiran Mama, Zarah ‘Yar Chas, Salma Beauty, da dai sauransu da fatan kowacce tayi juma’a lafiya.

Sako daga Aminu Shu’aibu Gidan Gona Jahun:

Ina gaida yayana Buhari, Tijjani da Aisha da Zainab, Musa, da Yusuf, da abokina Audu. Ina gaida Awaisu, Abdulsalam, Yayale, da Kalis, da kanwata Shahida, da Baba Ado, da Baba Al’a, da Baba Sabo, da Halle, da Muzambilu, da Kamilu, da Gambo, da Baban kifi, da Sulaiman, Baban Yaya, da fatan sun yi juma’a lafiya.

Sako daga Abubakar Yusuf, Zariya 08032337145

Assalamu aikum. LEADERSHIP Hausa, ina farin cikin da samar mana da dama domin mu sada zumunci ga ‘yan’uwa da abokan arziki. Allah ya kara wa wannan Jaridan tamu farin jini da daukaka a fadin Duniya baki daya. Da farko, ina mika gaisuwar Goron Juma’a ga abokanaina kamar haka Abubakar mai sayar da Kankana a Zuba Fruit Market Abuja, sai kuma Malam Hassan mai Gidan wanka a zuba, tare da Muhammad Abballo mai Computer a Zuba, daga karshe ina mika sakon Goron Juma’a ga Abdulrahman Fanteka a Zuba. Da fatan duk suna cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin summa amin. Barka da Juma’a.

Sako daga Abubakar Sodangi Kalfun-Kalfu Nass, ABUJA 08036078149

Dubun gaisuwa dafatan alheri ga LEADERSHIP Hausa, ina mika sakon Goron Juma’a ga ‘yan’uwana da abokan arziki kamar su Hon Yusuf Dingyadi, sai kuma Alh kabir Asada, tare da Malam Umar Bandi (UBKK), da kuma Barista Uba Dikko, sai Prof Dantama, tare da DD Capital Almu Ladan, da Miler Abubakar Husaini Bad-manjo, daga karshe ina mika gaisuwar Goron Juma’a ga Mutawallen Sokoto Rt HE Aminu Waziri Tambwal, da kuma Chief of Staff Alh Muktar Magori.

Sako daga Murtala CD Badarawa, Kaduna 08038685610

Da farko, ina mika gaisuwar Goron Juma’a ga dangina kamar haka Muhammad Idris, sai kuma Kalifa baba Ahmad, tare da Umar Dogara Inkiya Lauka-lauka,da Adon Wanki wato baban Amir da Muhibbat, Oga Ubale Mai wanki da guga, tare da Zubairu Dogi, daga karshe ina mai mika gaisuwar Goron Juma’a ga Dan ladi Kalmi. Da fatan duk suna cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin summa amin.

Sako daga Muhammad Kalifa, Kano 08067325845

Bayan gaisuwa mai tarin albarka, tare da fatan Allah ya daukaka wannan gidan jarida ta mu, nake mika gaisuwar Goron Juma’a ga abokan arziki kamar su Salis Kalifa Baba Ahmad, sai kuma babban  aminina wato Muhammad wanda aka fi sani da Mamman a cikin garin Kaduna, da kuma Barista Muhammadu Tasi’u Sirajo, da Yunus Abubakar da ke Kaduna, sai Malam Uwaisu Buhari Imam a Abuja, da kuma Muhammad Idris a Lake Biew Homes Phase 2 a Kado, daga karshe ina mika sakon gaisuwar Goron Juma’a ga mai gidan na Raji Musa Yakubu. Da fatan duk suna nan cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin. Barka da Juma’a.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Yadda Shagwaɓa Kananan Yara Da Kudi Ke Shafar Tarbiyyarsu
Taskira

Yadda Shagwaɓa Kananan Yara Da Kudi Ke Shafar Tarbiyyarsu

October 19, 2025
Kishi
Taskira

Tsokaci A Kan Mata Masu Tsananin Kishi

October 12, 2025
Illolin Da Ke Tattare Da Mallaka Wa Kananan Yara Wayar Hannu
Taskira

Illolin Da Ke Tattare Da Mallaka Wa Kananan Yara Wayar Hannu

October 4, 2025
Next Post
Kotu Ta Tsare Alkalai 8 Kan Zargin Karkatar Da Kudin Marayu A Kano

Kotu Ta Tsare Alkalai 8 Kan Zargin Karkatar Da Kudin Marayu A Kano

LABARAI MASU NASABA

Tunawa Da Dawowar Taiwan Kasar Sin Shekaru 80 Da Suka Wuce Yana Da Ma’ana Sosai

Tunawa Da Dawowar Taiwan Kasar Sin Shekaru 80 Da Suka Wuce Yana Da Ma’ana Sosai

October 26, 2025
Matatar Dangote Za Ta Faɗaɗa Ƙarfin Aiki Zuwa Ganga Miliyan 1.4 Kullum

Matatar Dangote Za Ta Faɗaɗa Ƙarfin Aiki Zuwa Ganga Miliyan 1.4 Kullum

October 26, 2025
Kara Bude Kofofin Sin Zai Samar Da Karin Gajiya A Fannin Bunkasar Duniya

Kara Bude Kofofin Sin Zai Samar Da Karin Gajiya A Fannin Bunkasar Duniya

October 26, 2025
“Ba Gudu Ba Ja Da Baya Game Da Tsarin “Call-up system” A NPA”

“Ba Gudu Ba Ja Da Baya Game Da Tsarin “Call-up system” A NPA”

October 26, 2025
Ya Zuwa Satumban Bana Adadin Lantarki Da Sin Ta Samar Ya Karu Da Kaso 17.5%

Ya Zuwa Satumban Bana Adadin Lantarki Da Sin Ta Samar Ya Karu Da Kaso 17.5%

October 26, 2025
Dalilin Da Suka Sa Hisbah Ta Dakatar Da Auren Ƴan TikTok A Kano

Dalilin Da Suka Sa Hisbah Ta Dakatar Da Auren Ƴan TikTok A Kano

October 26, 2025
Gwarzon Gwamnan 2025, Biodun Abayomi Oyebanji

Gwarzon Ma’aikacin Gwamnati Na Shekarar 2025, Dakta Zacch Adedeji

October 26, 2025
An Yi Taron Tattaunawa Mai Taken “Shugabancin Duniya Da Samun Wadata Tare A Yankin Asiya Da Pasifik” A Beijing

An Yi Taron Tattaunawa Mai Taken “Shugabancin Duniya Da Samun Wadata Tare A Yankin Asiya Da Pasifik” A Beijing

October 26, 2025
Sin Da Amurka Sun Cimma Matsaya Dangane Da Tsare-Tsaren Warware Batutuwan Cinikayya Da Suke Mayar Da Hankali A Kai

Sin Da Amurka Sun Cimma Matsaya Dangane Da Tsare-Tsaren Warware Batutuwan Cinikayya Da Suke Mayar Da Hankali A Kai

October 26, 2025
Sharhi: Wannan Manufar Sin Za Ta Sa Kaimin Ci Gaban Tattalin Arzikin Duniya

Sharhi: Wannan Manufar Sin Za Ta Sa Kaimin Ci Gaban Tattalin Arzikin Duniya

October 26, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.