ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, July 15, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

GORON JUMA’A 27-02-2026

by Rabi'at Sidi Bala
5 months ago
Juma'a

Jama’a barkanmu da shigowa wata mai alfarma watan Ramadan, barkanmu da sake kasancewa tare da wannan shafi na GORON JUMA’A. Shafi ne da yake bawa kowa damar miƙa saƙon gaishe-gaishensa, zuwa ga ƴan’uwa da abokan arziƙi, na kusa da na nesa, har ma da waɗanda aka daɗe ba a haɗu ba. Kamar kowane mako, yau ma shafin na tafe da wasu saƙonnin gaishe-gaishen naku da kuka aiko mana kamar haka; Da farko ina mika gaisuwa ga Babban Editanmu Alhaji Bello Hamza da fatan yana cikin ƙoshin lafiya.

Saƙo daga Alaja Habibah Idris Jihar Sokoto:

Ina gaida Mahaifana Alhaji Idris Mai Kabewa, da Hajiya Lantana mai Goro, ina gaishe da ƴan uwana maza da mata na gida dana waje. Ina gaida ƙawayena Zuby Hamza, Samira Yaƙub, Amina Garba, Taisir Ahmad, da fatan sun sha ruwa lafiya, sannan da fatan sun yi sallar juma’a lafiya.

ADVERTISEMENT
  • Jagororin Kasar Sin Sun Halarci Bikin Gala Na Sabuwar Shekara Da Ya Kunshi Wasan Opera Na Gargajiya
  • GORON JUMA’A

Saƙo daga Awwal Amin Jihar Katsina:

Ina gaida Masoyiyata Fatima Yusuf Liman, ina gaida ƙannenta da yayyenta da mummynta gabaɗaya har da ƙawayenta, ni ne masoyinta mai ƙaunarta, har abada in sha Allah. Ina gaida abokaina Musa shanawa, Aminu Ak, Ibrahim mai hula da sauran ƴan uwa na gida, Allah ya sa sun yi juma’a lafiya Allah ya bamu ladan Ibada.

LABARAI MASU NASABA

Goron Juma’a

GORON JUMA’A 22-05-2026

Saƙo daga Abba Cele Jihar Kaduna:

Ina gaishe da Bilkisu Billy, ina gaishe da yayana Alhaji Hamisu mai walda Allah ya sa ka gama lafiya. Ina gaishe da babban abokina kuma amini na Salis Yusif, ina gaishe da abokaina na ko ina, da fatan za su yi juma’a lafiya.

Saƙo daga Hajiya Asma’u Lawan Jihar Kaduna:

Ina miƙa saƙo na zuwa ga ‘yaƴana Amina, da Hauwa, da Binta, da Zubaida, da Mu’allim, da Hassan da Hussaini da babban yayansu. Ina gaishe da masu adashi, ina gaishe da ƙawata Hajiya Murjanatu Ta Saraki, da yayyana, da sauran abokan arziƙi, Allah ya maimaita mana juma’a amin, a sha ruwa lafiya.

Saƙo daga Zeenat Idris Jihar Bauchi:

Ina miƙa saƙon Goron Juma’a ga dukkanin iyalanmu baki ɗaya, ina gaishe da al’ummar musulmin duniya, ƙawayena da saura ƴan school ɗinmu, ƙannena da yayyena baki ɗaya, da fatan sun sha ruwa lafiya, kuma da fatan kowa zai yi kwalliyar juma’a tare da yin sallar juma’a lafiya.

Saƙo daga Aina’u Ibrahim Jihar Kaduna:

ina gaishe da Khaleed, Nauwara, Habibah, zulaihat, sajida da fatan za su yi juma’a lafiya, sannan kuma saƙon barka da shan ruwa zuwa ga ƴan gidanmu da fatan kowa zai sha ruwa lafiya.

Saƙon daga Sa’id Ahmad Sa’id Jihar Katsina:

Ina gaida abokaina ina gaida mahaifana da ƴan Club ɗinmu, ina gaida Aisha da Husnah, ina gaida Mujahid da Anwar da Saleem da fatan za su yi sallar Juma’a lafiya.

Saƙo daga Hajiya Talatu Munjibir:

Ina yi wa duk al’ummar musulmi na faɗin duniya barka da juma’a, kuma ina yi wa iyalaina barka da juma’a, da fatan kowa zai yi juma’a lafiya.

Saƙo daga Mamuda Al’amin Jihar Kaduna:

Ina gaida Yayata Fatima, ƙannen Farida, iyayena , ina yi wa kowa barka da juma’a.

 

Juma'a
Rabi'at Sidi Bala
+ postsBio
  • Rabi'at Sidi Bala
    https://hausa.leadership.ng/author/rabiat-sidi-bala/
    Fim ɗin ƙaddara: Anya Ana Samun Irin Wannan ƙaddarar Kuwa?
  • Rabi'at Sidi Bala
    https://hausa.leadership.ng/author/rabiat-sidi-bala/
    Ko Kafa Ƴansandan Jihohi Zai Taimaka Wajen Kawo Ƙarshen Matsalolin Tsaro?
  • Rabi'at Sidi Bala
    https://hausa.leadership.ng/author/rabiat-sidi-bala/
    Dalilan Da Suka Jawo Aka Ƙi Yin Maraba Da FIM House A Jihar Kano
  • Rabi'at Sidi Bala
    https://hausa.leadership.ng/author/rabiat-sidi-bala/
    Zan Iya Auren Namiji Komai Talaucinsa Muddin Muna Son Junanmu -Maryam Labarina

MASU ALAKA

GORON JUMA’A 17-04-2026
Goron Juma'a

Goron Juma’a

June 5, 2026
GORON JUMA’A 01-07-2025
Goron Juma'a

GORON JUMA’A 22-05-2026

May 22, 2026
Tinubu Ya Sanya Hannu Kan Kasafin 2026 Na Naira Tiriliyan 68.32, Ya Tsawaita Ayyukan 2025
Labarai

Ku Kula Da Kyawawan Ɗabi’u, Su Ne Waɗanda Annabi SAW Ya Kira Duk Halitta A Kansu

April 17, 2026
Next Post
Darajar Tambarin Kamfanonin Kimiyya Da Fasaha Na Kasar Sin Ta Samu Karuwa

Darajar Tambarin Kamfanonin Kimiyya Da Fasaha Na Kasar Sin Ta Samu Karuwa

LABARAI MASU NASABA

‘Yansanda Sun Kama Ɗan Bindiga Da Kuɗin Fansa Naira Miliyan 5 A Delta

‘Yansanda Sun Kama Wani Kan Zargin Yi Wa ‘Yan Bindiga Safarar Makamai A Kano

July 15, 2026
Sakamakon Binciken Masana Na Kasar Da Ake Fitarwa Kyauta Yana Kara Jan Hankalin Duniya

Sakamakon Binciken Masana Na Kasar Da Ake Fitarwa Kyauta Yana Kara Jan Hankalin Duniya

July 14, 2026
Cinikin Waje Ta Kasar Sin Na Bunkasa Cikin Sauri Da Kwanciyar Hankali A Rabin Farko Na Shekara Ta 2026

Cinikin Waje Ta Kasar Sin Na Bunkasa Cikin Sauri Da Kwanciyar Hankali A Rabin Farko Na Shekara Ta 2026

July 14, 2026
An Yi Tir Da Kalaman Wasu Sassan Ketare Game Da Yayata Batun Cika Shekaru Goma Da Fitar Da Abin Da Aka Kira “Hukuncin Tekun Kudancin Sin”

An Yi Tir Da Kalaman Wasu Sassan Ketare Game Da Yayata Batun Cika Shekaru Goma Da Fitar Da Abin Da Aka Kira “Hukuncin Tekun Kudancin Sin”

July 14, 2026
Nijeriya Za Ta Zama Ƙasa Mai Zaman Lafiya, Ba Za A Ƙara Samun Kashe-kashen Jama’a Ba – Oluremi Tinubu

Nijeriya Za Ta Zama Ƙasa Mai Zaman Lafiya, Ba Za A Ƙara Samun Kashe-kashen Jama’a Ba – Oluremi Tinubu

July 14, 2026
Sin Ta Tsara Bunkasa Darajar Cinikayyar Kayayyaki Zuwa Yuan Tiriliyan 60 Yayin Shirin Raya Kasa Na Shekarar 2026 Zuwa 2030

Sin Ta Tsara Bunkasa Darajar Cinikayyar Kayayyaki Zuwa Yuan Tiriliyan 60 Yayin Shirin Raya Kasa Na Shekarar 2026 Zuwa 2030

July 14, 2026
Katsina: Kotu Ta Yanke Wa Hauwa’u Hukuncin Kisa Ta Hanyar Rataya Kan Taimaka Wa ’Yan Bindiga

Kotu Ta Tsare Shugaban Makaranta Da Malami Kan Zargin Lalata Da Ɗaliba Mai Shekara 6 A Gombe

July 14, 2026
An Bankado Muguwar Aniyar Japan Ta Haifar Da Tashin Hankali A Tekun Kudancin Sin

An Bankado Muguwar Aniyar Japan Ta Haifar Da Tashin Hankali A Tekun Kudancin Sin

July 14, 2026
Layin Dogo Tsakanin Tanzaniya Da Zambiya Ya Zama Shaidar Abota Tsakanin Sin Da Afirka

Layin Dogo Tsakanin Tanzaniya Da Zambiya Ya Zama Shaidar Abota Tsakanin Sin Da Afirka

July 14, 2026
Nijeriya da Masar Sun Ƙulla Haɗin Gwiwa Domin Yaƙi da Miyagun Ƙwayoyi

Nijeriya da Masar Sun Ƙulla Haɗin Gwiwa Domin Yaƙi da Miyagun Ƙwayoyi

July 14, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.