ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

GORON JUMA’A

by Rabi'at Sidi Bala
3 years ago
Juma'a

Jama’a barkanku da kasancewa tare da wannan shafi na Goron Juma’a, shafin da yake mika sakonnin gaishe-gaishenku zuwa ga ‘yan uwa da abokan arziki na kusa da na nesa, wanda kuka aiko mana da su. Godiya da fatan alkhairi ga daukacin jama’ar da ke, kasance wa da wannan shafi na Goron Juma’a, fatan alkhairi ga daukacin jama’ar da ke tare da mu a ko da yaushe. Sakon gaisuwa ta musamman ga dukkanin mutanen da ke miko gaisuwarsu gare ni, tare da gaisuwa ta musamman ga Editana Abdulrazak Yahuza Jere, ina yi maka fatan alkhairi da fatan za ka yi Juma’a Lafiya, kuma da fatan za ka sha ruwa lafiya. Yanzu kuma zan bude kadan daga cikin sakonnin da aka turo ga su kamar haka:

Sako daga Hadi Tsohon Sarki Daura 08164205067:

Assalamu alaikum ina so a isar mun da sakon goron juma’a ga diyana Adamu Baban Bilki da Abdullahi da Nana da Adamu baban Tamajema da Mama da Iddau da Mami da Hassana Babba da Hassana karama da Fatin Bilki, da Yusif da Hajjiya da Maryam da Isha da Hadiza da Haruna, da  Aisha da Ummin Dahara da Ummin Ladidi da jikokina Zainab da Aminatu da Husna da Al’amin, da Dan Barno, da Isaka da Ali da Aliya da abokan zamana Malam Amadu da Malam Marwan, da Mal. Hamisu, da Mal. Aminu da Mal. Yusuf da fatan sun yi juma’a lafiya. Gaisuwar goron juma’a da godiya ga mai girma Alh. Lawal Buhari Faura da mai girma Alh. Musa Haro Daura da mai girma Alh. Murtala Shehu Daura da aboki na Alh. Sa’idu Lawal Buhari Daura.

ADVERTISEMENT

Sakon Goron Jumaa zuwa ga ‘yan uwana Aisha Adamu da Lawal Danliti Adamu da Nana  Rakiya Adamu da Mustapha Adamu da Fatima Adamu da Dahara Adamu da Bilkisu Adamu da Hauwa’u da fatan su ma sun yi juma’a lafiya. Har ila yau ina mika sakon goron juma’a zuwa ga Babbanmu Alh. Salen Ma’aru daAlh. Kabiru Sale da Alh. Abdulhadi Sale da mai girma Haj.Talatu Nasiru da Mal.Yahaya Sale da fatan za ku yi juma’a lafiya. Goron Juma’a zuwa ga Mal. Yasir Nasir Lawal da Alh. Buhari Lawal da Abdulhakim Lawal da abokina Mal. Sa’idu Lawal  da baban Anti Lawal da Usman Lawal, da Adamu Lawal, da Alh. Lawal fatan sun yi juma’a lafiya. Ina gaida Salisu mai Jarida Tashar yamma Daura da Hon. Muntari unguwar sha iskawa Daura da malam Musa Damurkol da Sale maikoni da Alh. mai magani Daura, da Alh. Rabe mai magani Daura da Umara Umar Dumurkol da Nura mai baji Daura da mutari mai shayi Daura da Bala mai Tirefa kofar tashar yamma Daura da Mal. Amadu Sarkin tasha Daura da Mal. Auwalu mai caji Daura da Alh. Mamudu mai walda Daura da fatan za su yi juma’a lafiya. Gaisuwar goron Juma’a ga Mal.Siraja Digo da Mal.Yusuf Minista da Mal. Nura bula da mal. Sani Kalgo da mal. Amadu Kalgo da Abdu Kalgo da Anas kalgo da Ibrahim bula da Lawal Ya’u Kalgo da Ibrahim majidadi da Sabo mai kayan Mota da Alh. Musbahu to baure da Mal. Dini makwafcina da fatan za su yi Juma’a lafiya. Gaisuwar goron juma’a zuwa ga ma’aikatan Jaridar Leadership Hausa, farko ina mika gaisuwar goron juma’a ga babban Edita Malam Alh. Abdulrazak Yahuza da Mataimakinsa Malam Bello Hamza, sai Hajjiya Rabi’at Sidi B. Sai Rabi’u Ali Indabawa sai Haj. Bilkisu Kassim, da Malam Sabo Ahmad, sai Idris Aliyu Daudawa, sai Malam Ibrahim Sabo, Sai Mal. Ishaka Idris Gulbi, sai Hajjiya kuma babbar yaya Aisha Seyoji da Mal. Jamil Zarewa sai Mal. Abubakar Abbah da Sulaiman Bala Idris da fatan za su yi juma’a lafiya, Allah ya karesu daga sharrin abokan halitta mutum ko aljan, amin. A karshe da Delun Hashimu da Hashimu da Habi da Lawal ba’are dukkansu a karamar hukumar ‘yan doma da fatan Allah ya gafarta musu Allah ya yafe musu. Gaisuwar goron juma’a ga Ummin Dahara Kaduna da Babana Kaduna da Ummin Lawal da Baban Bilki da Mama da Zainabun marafa da Ummin ‘yar Gaguwa da Hasina Zango da Aminatu Zango da Dan Barno da al’Amin Zango Hashimu Zariya da Aliyu Daura da Aliya Daura da fatan za su yi juma a lafiya.

Sako daga Nana A’isha Hamisu:

LABARAI MASU NASABA

GORON JUMA’A

GORON JUMA’A

Assalamu alaikum warahamatullahi wa barkatuhu. ‘Yan uwana maza da mata barka da shan ruwa. Allah Ya karbi ibadanmu, Ya sa muna cikin ‘Yantattun bayinsa. Sakon barka da shan ruwa zuwa ga daukacin musulman duniya, musamman mahaifiyata, yayye na, kanne na, da sauran ‘yan uwa Marubuta kamar; Amira Souleymane, Maryam Nasir, Hauwa’u Salisu Haupha, Farida Musa Sweery, Aisha Sani Abdullahi, Jannat M. Nasir, Rahma Sabo Usman, Aisha Fulani, Zainab Ibrahim Gombe, , Maryam Marsad, Fauziya S. Madaki, Rukayya Ibrahim Lawal, Doctor Maryam, Kadija Adam, Hassana Isam’il Matazu, Rabi’at Sidi Bala (Rabi’at SBS), Mrs Jibrin Ajr Nafisa, Ruksad, Maimuna Matar Abdullahi, Sajida, Nadjaatou, Samira Haruna, Chamsiya Rabo, Zahra’u Abdul, Anti Hassana Dan Larabawa, Uwar dakina Maryam Umar (Maman Yusuf) Anty Fauza ‘yar amana, Rasheedat Usman, Kueen Nasma, Aisha Idriss Namadi, Kausar Salis Aglan Nissa, Anty Fauziyya Auwal Alin baba, Feedyn Bash, Lubabatu, Maryam Majidadi, Maryam H, Hauwa’u Muhammad, Nabila Khamis Amatullahi Sabo Usman. Daga karshe ina gaida ‘ya ta Princess Amrah Jibrim Adamu. Da fatan za su sha ruwa lafiya.

Juma'a
Rabi'at Sidi Bala
+ postsBio
  • Rabi'at Sidi Bala
    https://hausa.leadership.ng/author/rabiat-sidi-bala/
    Yadda Alaƙata Da Adamu Zango Ta Bunƙasa A Kannywood —Jarumi Ibrahim Sodangi 
  • Rabi'at Sidi Bala
    https://hausa.leadership.ng/author/rabiat-sidi-bala/
    Fim Ko Gaske:Yaushe Masu Kallon Fina-finai Za Su Daina Daukar Fim A Matsayin Gaske
  • Rabi'at Sidi Bala
    https://hausa.leadership.ng/author/rabiat-sidi-bala/
    Fim ɗin ƙaddara: Anya Ana Samun Irin Wannan ƙaddarar Kuwa?
  • Rabi'at Sidi Bala
    https://hausa.leadership.ng/author/rabiat-sidi-bala/
    Ko Kafa Ƴansandan Jihohi Zai Taimaka Wajen Kawo Ƙarshen Matsalolin Tsaro?

MASU ALAKA

GORON JUMA’A
Madubin Rayuwa

GORON JUMA’A

June 12, 2026
GORON JUMA’A
Madubin Rayuwa

GORON JUMA’A

May 1, 2026
GORON JUMA’A
Madubin Rayuwa

GORON JUMA’A

March 20, 2026
Next Post
Bankin TAJ Ya Kafa Sabon Tarihi A Harkokin Bankin Nijeriya

Huldar Banki Da Babu Ruwa: Bankin TAJ Ya Samu Ribar Naira Biliyan 6 A Zangon Farko

LABARAI MASU NASABA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

September 8, 2026
Wani Soja Ya Kashe Kansa Bayan Kashe Matarsa A Jihar Neja

Kano Za Ta Kafa Sansanonin Sojoji A Ƙananan Hukumomin Da Ke Fuskantar Barazanar Tsaro

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.