ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Thursday, September 10, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Hanyoyin Da Za A Taimaka Wa Malamai Inganta Aikinsu (7)

Ci gaba daga makon da ya gabata

by Rabi'u Ali Indabawa
2 years ago
Malamai

Yadda za a nuna godiya har ila yau ga Malaman da suka fi yin kwazo amma akawai bukatar da bin hanyar da tafi dacewa wajen yi masu karin girma ba ma kamar wajen kawo ci gaban makarantar idon al’umma.

Irin wannan kyauta wajen karin girma wajen nuna cewar ana godiya a kan irin ayyukan da Malaman suke yi domin kara masu kwarin gwiwa, abin ba  zai tsaya kan su kadai ba ne har ma ga wasu domin su ma su kara zage damtse wajen aikinsu.

  • Ana Gudanar Da Horo Kan Gina “Koren Babbar Ganuwa” A Afirka A Beijing
  • Bikin Sallah: Ministan Yaɗa Labarai Ya Nemi ‘Yan Nijeriya Su Dawo Da Kyawawan Dabi’un Da Suka Jingine

Alal misali ana ba Malamai su san irin ci gaban da suka samu wajen aikinsu na koyarwa daidai lokacin da ya dace, irin hakan na sa su kara  maida hankali wajen da akwai bukatar yin hakan ga kuma bada kwarin gwiwa lamarin da zai ci gaba ne.

ADVERTISEMENT
  1. Mu’amala ta gaskiya da Malamai

Mu’amala ta gaskiya tsakanin wanda ya mallaki makaranta da Malamai ita wata hanya ce ta ba su Malamai ta kara masu kwarin gwiwa, musamman ma Malamai da suke koyarwa a ta bangaren ilimin fasaha.A bayyane za su gane irin abin da za su iya samu a gaba, bada dama ta sanin halin da ake ciki da ya hada abubuwan da ake bukatar su koyar,ga kuma yin abubuwa baro- baro babu wata kunbiya- kunbiya wajen  samun bunkasa ko kara kwarewar ci gaban aikin  koyarwa.

Sa Malamai su bada tasu gudunmawar wajen daukar mataki yin hakan na san su ji har cikin zuciyarsu, su ma ba a manta da su ba an san ayyukan da suke yi, har sai an gano maganin matsalar da aka samu.

LABARAI MASU NASABA

An Tantance Masu Neman Aikin Koyarwa 500 A Jigawa

JAMB Ta Ƙara Wa’adin Amincewar Guraben Karatu Zuwa 30 Satumba

Wajen ban ikan irin ci gaban da Malamai suke samu na koyawa dalibai da irin yadda suke gane ko fahimtar abubuwan da ke koya masuyin haka yana matukar taimakawa da bada kwarin gwiwa na bangaren ilimin fasaha,ko shakka babu hakan na kara sa Malamai su gane cewar ana fahimtar abubuwan da suke koyawa ta amfani da fasaha.

Alal misali,ClassDojo,wata kafar ilimin da ta maida hankalinta kan wata kafa ta sadarwa da Malamai na matukar nuna yadda sanin halin da ake ciki na hakika.Sanin halin da Kamfani ke ciki lokaci zuwa lokaci wajen taro na tabbatar da ma’aikatan sun san irin muradan da Kamfani yake son cimmawa,ci gaba da kuma matsaloli.

Bayani mai gamsarwa na yadda ko wane ma’aikaci yake bada gudunmawa kan tafiya yadda sa ran cimma Muradin Kamfanin wajen nuna kowa yana da muhimmanci ta hanyar bda ta shi gudunmawa,a gudu tare a tsira tare.Yin abu ba rufa- rufa yana sa ma’aikata su gane irin gudunmawar da suke badawada amfaninta, su sa su fahimtar cewar suna  da muhimmanci.

Ko dai za a iya samun mutum ta kafar sadarwa ta zamani idan kana da data, in dai makaranta ce da ake koyarwa, irin taimakon da kake badawa, ta ayyukan ofis,sayar da kayan kamfani, ko kai masanin Komfuta ne, kowa da akwai gudunmawar da yake badawa wajen bunkasa harkar koyarwa, ta hanyar kawar da duk wadansu abubuwan da za su iy kawo matsala wajen koyarwa a samu ilimi mai nagarta.

Bayan gudunmawar da suke badawa wajen lamarin da ya shafi ilimi maida hankalin wadannan masana harkar ilimi yawancin lamarin nasu yana tafiya hakanan ne ba godi bare nagode,bama kamar yadda albashinsu bai taka kara ya karya ba.Tsayawar da suke yi kai da fata saboda aikinsu na koyarwa abin wani babban mataki ne a harkar aikinsu ta yau da kullun.

Irin halin dattakon da suka nuna lokacin annobar cutar Korona abin  a yaba ne bama kamar lamarin koyarwa daya shiga wani mawuyacin hali, idan har za a kalli taimakon da suka bada karami da babba ga masu koyo ya zama dole ne a gode masu.

Domin ci gaba da aiwatar da lamarin da yake mai taimakawa ne na sanin halin da ma’aikaci yake ciki ko abin da ya shafi aikin sa ko shi ma kan shi wata hanya ce ta kara dankon zumunci, da kuma nuna jin dadin abin da ma’aikanta  su ke yi wajen tafiyar da Kamfaninka, ko da su Malaman makaranta ne ko akasin haka abu ne da zai matukar taimakawa wajen tafiyar ci gaban wurin.

Malamai
Rabi'u Ali Indabawa
+ postsBio
  • Rabi'u Ali Indabawa
    https://hausa.leadership.ng/author/rabiu-ali-indabawa/
    Ƙungiya Ta Gudanar Da Zaɓen Sabbin Shugabanninta A Abuja
  • Rabi'u Ali Indabawa
    https://hausa.leadership.ng/author/rabiu-ali-indabawa/
    Jihar Katsina Da UNICEF Sun Ceto Rayuwar Yara Ta Hanyar Samar Da Abinci Mai Gina Jiki
  • Rabi'u Ali Indabawa
    https://hausa.leadership.ng/author/rabiu-ali-indabawa/
    Yadda Tinubu Ya Kashe Naira Biliyan 37.64 A Tafiye-tafiye
  • Rabi'u Ali Indabawa
    https://hausa.leadership.ng/author/rabiu-ali-indabawa/
    Ta’addaci: Mutum 14,500 Sun Bace A Arewa Maso Gabas

MASU ALAKA

Malamai
Ilimi

An Tantance Masu Neman Aikin Koyarwa 500 A Jigawa

August 31, 2026
Malamai
Ilimi

JAMB Ta Ƙara Wa’adin Amincewar Guraben Karatu Zuwa 30 Satumba

August 29, 2026
Labarin Farfesoshi Tagwaye Da Suka Yi Karatun Digiri Tare Suna Aiki Tare A Wuri Ɗaya
Ilimi

Kano Ta Yi Zarra Wajen Kashe Kuɗi Don Raya Ilimi A Yammacin Afirka

July 11, 2026
Next Post
‘Yan Ta’adda Sun Yi Yunƙurin Ƙwace Iko Da Sakatariyar Jihar Oyo

'Yan Ta'adda Sun Yi Yunƙurin Ƙwace Iko Da Sakatariyar Jihar Oyo

LABARAI MASU NASABA

Gwamnatin Tarayya Ta Dakatar da Shirin Ƙara Kuɗin Jarabawar WAEC da NECO

Gwamnatin Tarayya Za Ta Rika Bai Wa Ɗalibai 100MB Na Data Kyauta Kullum

September 10, 2026
Sin Da Amurka Na Wanzar Da Mu’amala Game Da Shirin Ganawar Da Manyan Shugabannin Kasashen Biyu Za Su Yi A Bana

Sin Da Amurka Na Wanzar Da Mu’amala Game Da Shirin Ganawar Da Manyan Shugabannin Kasashen Biyu Za Su Yi A Bana

September 10, 2026
Sojoji Sun Ceto Fasinjoji Uku Da ‘Yan Bindiga Suka Harba A Filato

Sojoji Sun Ceto Fasinjoji Uku Da ‘Yan Bindiga Suka Harba A Filato

September 10, 2026
Xi Zai Halarci Taron BRICS Karo Na 18 A Indiya

Xi Zai Halarci Taron BRICS Karo Na 18 A Indiya

September 10, 2026
Rodri Ya Nemi Afuwar Valencia Dangane Da Kalaman Da Yayi Akanta

Rodri Ya Nemi Afuwar Valencia Dangane Da Kalaman Da Yayi Akanta

September 10, 2026
Za A Gudanar Da Taron Koli Na Shugabannin Harkokin Masana’antu Da Cinikayya Na APEC Na 2026 A Shenzhen

Za A Gudanar Da Taron Koli Na Shugabannin Harkokin Masana’antu Da Cinikayya Na APEC Na 2026 A Shenzhen

September 10, 2026
Amurka Ta Bai Wa Nijeriya Sabbin Kayan Yaƙi Domin Yaƙi Da Ta’addanci

Amurka Ta Bai Wa Nijeriya Sabbin Kayan Yaƙi Domin Yaƙi Da Ta’addanci

September 10, 2026
Xi Ya Bukaci A Kara Azamar Dakile Aukuwar Muggan Hadurra Sakamakon Aukuwar Gobara A Wani Jirgin Ruwan Dakon Kayayyaki

Xi Ya Bukaci A Kara Azamar Dakile Aukuwar Muggan Hadurra Sakamakon Aukuwar Gobara A Wani Jirgin Ruwan Dakon Kayayyaki

September 10, 2026
Malamai

Jerin Bankuna 32 Da Aka Amince Su Sayar Da Hannun Jarin Matatar Dangote

September 10, 2026
Malamai

Uganda Za Ta Fara Fitar Da Man Fetur Zuwa Ƙasashen Waje

September 10, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.