• Leadership Hausa
Sunday, October 1, 2023
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Sana’a Sa’a
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Sana’a Sa’a
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

‘Harkokin Wasan Damben Gargajiya Yana Kara Samun Daukaka A Nijeriya’

by Bala Kukuru
9 months ago
in Rahotonni
0
‘Harkokin Wasan Damben Gargajiya Yana Kara Samun Daukaka A Nijeriya’
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsAppTelegram

Labarai Masu Nasaba

Yadda Ahlul Faidhati Mai Diwani Group Suka Gudanar Da Maulidin Manzon Allah (SAW) Na Bana

Bukukuwan Maulidin Bana: Malamai Da Shugabanni Sun Yi Kiran Addu’o’i Ga Kasa

Shugaban kungiyar masu gidajen gudanar da harkokin kallon wasan Damben gargajiya ta kasa a Nijeriya, Alhaji Aminu Goje Kuceri ta karamar hukumar Tsafe da ke Ihar Zamfara mazaunin unguwar Alabar Rago da ke cikin garin Legas kuma shugaban gidan wasan Damben unguwar Alabar Rago da Akinyale Ibadan da Ilesha baki daya ya ce a halin da ake ciki yanzu ana iya cewa harkokin wasan Damben gargajiya a Nijeriya yana kara samun cigaba tare da daukaka a kasar nan da kewayanta gaba daya.

Aminu Goje Kuceri Wanda ya furta hakan jim kadan bayan tashi daga kallan wasan Damben gargajiya da ke gudana agidan kallan wasan Damben sa dake unguwar Alabar Rago a lokacin da yake zantawa da Jaridar LEADASHIP Hausa a Legas abisa Kan al amuran da suka shafi harkokin wasan Damben gargajiya dake gudana aLegas da kasar nan baki daya ya cigaba da cewar hakika asakamakon irin wannan gag garumin cigaba da harkokin wasannin  Damben gargajiya yake samu a Legas da kasa baki daya kungiyar su ta masu gidajen kallan wasan Damben gargajiya ta kasa take tayin kokari har sai taga an sanya wasan Damben gargajiya a cikin tsarin sauran wadansu wasannin gargajiya dake gudana a wadansu kasashen Turawa Wanda al’umma suke kallo a waddnsu kafofin yada labarai na gidajen Talbijin  dama wadansu gidajen jaridun Nijeriya baki daya

Haka zalika ya cigaba da cewa a kan haka yake ganin ya kamata ya shawarci sauran masu gidajen kalln wasan Damben gargajiya na Nijeriya su cigaba da sanya gasar kudade ko motoci ga ‘yan wasan Damben gidajen su domin kara bunkasa harkokin wasan da kuma burge masu sha’awar kallon wasan Dambe tare da zaburar da ‘yan wasan a wajen tsayuwa tsayin daka domin burge ‘yan kallon da sauran makaman tansu.

Bugu da Kari yace akan haka yake karayin kiraga masuyin sana,ar Damben gargajiya na kasarnan yace musamman masu ra,ayin shan kwaya ko wiwi da sauran kayan maye kafin shigar su filin wasa ya ce dasu kauce ma yin hakan domin kuwa kungiya ta sanya doka mai tsanani ga dukkan dan wasan da aka samu yana aikata hakan domin kare mutuncin sa da kare mutuncin sana,ar sa ta wasan Damben gargajiya baki daya a karshe ya cigaba da yi wa kungiyar sa ta masu gidajen gudanar da harkokin wasan Damben gargajiya a karkashin jagorancinsa fatan alheri a game da nasarorin da yake samun ab isa jagorancin kungiyar a Nijeriya.

Tags: DambeGargajiyaLegasWasa
ShareTweetSendShare
Previous Post

Yawan Audugar Da Xinjiang Ta Samar Ya Kai 90% Bisa Jimillar Wadda Kasar Sin Ke Samarwa

Next Post

Dan Takara Ya Nemo Tallafin 20m Don Gina Masallaci Da Makaranta A Bauchi

Related

Yadda Ahlul Faidhati Mai Diwani Group Suka Gudanar Da Maulidin Manzon Allah (SAW) Na Bana
Rahotonni

Yadda Ahlul Faidhati Mai Diwani Group Suka Gudanar Da Maulidin Manzon Allah (SAW) Na Bana

2 days ago
Bukukuwan Maulidin Bana: Malamai Da Shugabanni Sun Yi Kiran Addu’o’i Ga Kasa
Rahotonni

Bukukuwan Maulidin Bana: Malamai Da Shugabanni Sun Yi Kiran Addu’o’i Ga Kasa

2 days ago
Biyafara
Rahotonni

Manyan Hafsoshin Sojin Nijeriya Da Suka Fafata Yakin Biyafara

1 week ago
Kanjamau
Rahotonni

Zargin Daura Aure Da Mai Kanjamau: Yadda Aka Tube Hakimi A Katsina

1 week ago
Arewa maso Gabas
Rahotonni

A Dau Darasi Daga Asarar Dala Biliyan 100 Sakamakon Rikicin Arewa Maso Gabas

1 week ago
Kotu Ta Yanke Wa Wani Tsoho Hukuncin Zaman Gidan Yari Na Har Abada Kan Laifin Fyade A Jigawa
Rahotonni

Kotu Ta Daure Wata Matashiya Kan Satar Katin Waya Na ₦275,400 A Kaduna

2 weeks ago
Next Post
Dan Takara Ya Nemo Tallafin 20m Don Gina Masallaci Da Makaranta A Bauchi

Dan Takara Ya Nemo Tallafin 20m Don Gina Masallaci Da Makaranta A Bauchi

LABARAI MASU NASABA

Kotu A Amurka Ta Umarci Jami’ar Chicago Ta Bai Wa Atiku Bayanan Karatun Tinubu

Kotu A Amurka Ta Umarci Jami’ar Chicago Ta Bai Wa Atiku Bayanan Karatun Tinubu

October 1, 2023
Dambe

Ranar ‘Yanci: Tinubu Ya Kara Wa Kananan Ma’aikata N25,000 Kan Albashinsu

October 1, 2023
Hangzhou

Birnin Hangzhou Ya Samu Karuwar Masu Yawon Bude Ido Albarkacin Gasar Wasanni Ta Asiya Dake Gudana

October 1, 2023
Syria

Shugaban Syria: Manyan Tsare-tsare Uku Na duniya Su Ne Jagororin Sabuwar Duniya

October 1, 2023
BUA

Daga Gobe 2 Ga Oktoba Farashin Buhun Simintin BUA Ya Koma N3,500 – Kamfanin

October 1, 2023
Kasar Sin

Ofishin Jakadancin Kasar Sin Dake Najeriya Ya Shirya Bikin Murnar Cikar Sin Shekaru 74 Da Kafuwa

October 1, 2023
Yadda ‘Arewa Peace Ambassador Forum’ Ta Nada Sheikh Muhajjadina Jakadan Zaman Lafiya

Yadda ‘Arewa Peace Ambassador Forum’ Ta Nada Sheikh Muhajjadina Jakadan Zaman Lafiya

October 1, 2023
Amurka

Amurka Ita Ce “Daular Karya”Ta Ko Wace Fuska

October 1, 2023
Gwamnatin Tarayya Ta Yaba Da Ayyukan Bello Koko Na Bunkasa Tashoshin Jiragen Ruwan Nijeriya

Gwamnatin Tarayya Ta Amince Da Kafa Sashi Na Musamman A NPA Don Inganta Ayyukanta

October 1, 2023
Dambe: An Fafata Tsakanin Dan Aliyu Da Rabe Shagon Ebola

Dambe: An Fafata Tsakanin Dan Aliyu Da Rabe Shagon Ebola

October 1, 2023
Advertise with us

© 2022 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2022 Leadership Media Group - All Right Reserved.