ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

INEC Ta Gargaɗi Jam’iyyu Kan Gudanar Da Babban Taro Ba Tare Da Sanin Ta Ba

by Leadership Hausa
5 months ago
INEC

Shugaban hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC), Joash Amupitan, ya gargaɗi jam’iyyar ADC kan ci gaba da shirya babban taronta na ƙasa ba tare da sa idon hukumar ba.

Amupitan ya bayar da gargaɗi ne yayin wata hira a gidan talabijin na Arise a ranar Juma’a, bayan jam’iyyar ta dage kan ci gaba da babban taronta na ƙasa duk da ƙin amincewar INEC na shugabancin da ke da alaƙa da Sanata Daɓid Mark da Rauf Aregbesola.

  • Yanzu- Yanzu Atiku, Obi, Kwankwaso, Mark Da Sauransu Sun Jagoranci Zanga-Zanga Zuwa INEC
  • INEC Na Neman Zunzurutun Kudi Kimanin Naira Tiriliyan 1 Don Gudanar Da Zaben 2027

Ya jaddada cewa matakin INEC ta dogara ne kan la’akari da shari’a, musamman umarnin kotu da ake da shi.

ADVERTISEMENT

“Saboda haka, idan suna ci gaba da shirin gudanar da babban taron jam’iyyar na ƙasa, ya rage garesu, domin hakan ya saba wa shari’a. INEC ba kawai ta yanke ɗauki matakin ba ne haka nan. Ba mu tashi kawai haka nan mun yanke wannan hukunci ba. Akwai wani abu da ya kai ga haka. Akwai wata doka ta kotu,” in ji shi.

A cewarsa, kotu ta umarci ɓangarorin ka da su ɗauki matakan da za su iya kawo cikas ga shari’o’in da ke gudana.

LABARAI MASU NASABA

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

“Ka da ka yi komai. Ka da ka ɗauki wani mataki wanda zai sa kowace shari’a a gaban kotu ta zama babu amfani,” in ji Amupitan.

Ya bayyana cewa batun gudanar da babban taron jam’iyyar na ƙasa ya kasance wani ɓangare na tsarin shari’a da ake jira.

“Don haka, idan har yanzu suna tambaya cewa ka da a yi kowanne taro na jam’iyya, ka da a yi kowanne taro na jam’iyyar, hakan wata sauƙi ce da ake iƙirarin samu. Kuma sun shigar da wani buƙƙata don wannan dalili, har yanzu ba a yanke hukunci kan wancan buƙata ba,” ya ƙara da cewa.

Shugaban INEC ya yi gargaɗin cewa yin watsi da umarnin kotu na iya haifar da mummunan sakamako, yana kawo naƙasu kan zaɓuka da suka gabata.

“Bari in gaya muku abin da ya faru a Zamfara. Ya faru a baya. Ba ma son gudanar da zaɓe ba tare da wannan gargaɗi ba, kuma a ƙarshen rana, bayan kun yi nasara, kotu za ta sake zuwa ta ayyana zaɓen a matsayin mara inganci. Kuma ma’anar ita ce mutumin da ya fi yawan ƙuri’u na biyu za a ayyana shi a matsayin wanda ya lashe zaɓen.

“Abun ya faru a Jihar Filato a zaɓen da ya gudana, sakamakon rashin bin umarnin kotu wanda ke da illar gaske,” in ji Amupitan.

Yayin da yake jaddada cewa ADC na da ƴancin yin abin da ta ga dama, ya jaddada cewa INEC ba za ta maimaita kura-kuran da aka yi a baya ba.

“Suna da ƴanci su yi duk abin da suke so su yi, amma INEC ba za ta maimata kuskuren da ta yi a baya ba,” in ji shi.

 

 

 

INEC
Leadership Hausa
Website |  + postsBio
  • Leadership Hausa
    Karuwar Farin Jinin Gwamna Umaru Bago A Siyasar Jihar Neja
  • Leadership Hausa
    Kyakkyawan Tsarin Laken Asiri Zai Dakile Shirin Magudin Zabe A Nijeriya —Mohammed
  • Leadership Hausa
    Batun Dawo Da Tallafin Mai Da Atiku Ya Yi Na Ci Gaba Da Tayar Da Kura
  • Leadership Hausa
    Batun Guguwar Kakar Yakin Neman Zabukan 2027 A Nijeriya

MASU ALAKA

'Yan Bindiga
Labarai

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina
Labarai

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare
Labarai

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Next Post
Yadda Alƙur’ani Ya Dace Da Kimiyya Da Fasahar Ƙarni Na 21 (2)

Yadda Alƙur'ani Ya Dace Da Kimiyya Da Fasahar Ƙarni Na 21 (2)

LABARAI MASU NASABA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

September 8, 2026
Wani Soja Ya Kashe Kansa Bayan Kashe Matarsa A Jihar Neja

Kano Za Ta Kafa Sansanonin Sojoji A Ƙananan Hukumomin Da Ke Fuskantar Barazanar Tsaro

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.