ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Thursday, September 10, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Iran Ta Sake Kulle Mashigar Hormuz, Ta Zargi Amurka Da Kin Janye Shingenta

by Abubakar Sulaiman
5 months ago
Hormuz

LABARAI MASU NASABA

Nijar Da Canada Sun Ƙulla Yarjejeniyar Gina Sabuwar Matatar Mai A Jihar Dosso

Kotun ICC Ta Yi Watsi Da Sabbin Takunkuman Amurka Kan Jami’anta

Kafafen yada labaran gwamnatin Iran sun bayyana cewa an sake sanya mashigar ruwa ta Strait of Hormuz karkashin tsauraran matakai, lamarin da ke takaita zirga-zirga, bayan da kasar ta zargi Amurka da kasa cika alkawarin janye takunkumin ruwa da aka kakaba wa tashoshinta. Gidan talabijin na gwamnati, IRIB, ya ce yanzu mashigar ta sake zama karkashin kulawa mai tsauri, inda duk wata zirga-zirga ke bukatar amincewar Iran.

Matakin ya biyo bayan dan takaitaccen bude mashigar da aka yi sakamakon tsagaita wuta na kwanaki 10 tsakanin Isra’ila da Lebanon, wanda ya haifar da fatan daidaita harkokin samar da man fetur a duniya. Sai dai rundunar hadin gwiwar sojin Iran ta bayyana cewa mashigar ta koma yadda take a baya saboda Amurka ta ki janye takunkumin da take kakabawa harkokin ruwa na kasar.

  • Xi Ya Bukaci A Kara Azamar Dakile Aukuwar Muggan Hadurra Sakamakon Aukuwar Gobara A Wani Jirgin Ruwan Dakon Kayayyaki
  • Jerin Bankuna 32 Da Aka Amince Su Sayar Da Hannun Jarin Matatar Dangote
  • Uganda Za Ta Fara Fitar Da Man Fetur Zuwa Ƙasashen Waje
  • Mashaƙo: Adadin Mutanen Da Suka Rasu Sun Kai 27 A Filato
  • Wane Ne Dan Shagamu: Su Wane Ne Suka Kashe Shi A Kano?

A cikin wata sanarwa, sojojin Iran sun ce sun amince da barin wasu jiragen dakon mai da na kasuwanci su rika wucewa bisa yarjejeniya, amma Amurka ta ci gaba da abin da suka kira takunkumi. Sun jaddada cewa muddin ba a ba da cikakkiyar ‘yancin zirga-zirga ga jiragen ruwa daga Iran da zuwa Iran ba, mashigar za ta ci gaba da kasancewa karkashin cikakken iko da kulawar sojojin kasar.

ADVERTISEMENT

Mashigar Hormuz na daya daga cikin muhimman hanyoyin jigilar man fetur a duniya, kuma an riga an ayyana ta a matsayin rufaffiya tun bayan hare-haren sojin Amurka a ranar 28 ga Fabrairu. Duk da dan farfadowar zirga-zirga da aka gani kwanan nan, ana sa ran sabbin matakan za su sake girgiza kasuwannin makamashi, yayin da Shugaban Amurka, Donald Trump, ya jaddada cewa takunkumin da aka kakaba zai ci gaba har sai an cimma cikakkiyar yarjejeniya.

Hormuz
Abubakar Sulaiman
Website |  + postsBio
  • Abubakar Sulaiman
    Jerin Bankuna 32 Da Aka Amince Su Sayar Da Hannun Jarin Matatar Dangote
  • Abubakar Sulaiman
    Uganda Za Ta Fara Fitar Da Man Fetur Zuwa Ƙasashen Waje
  • Abubakar Sulaiman
    Iyalin El-Rufai Sun Bai Ministan Tsaro Wa’adin Kwana 7 Kan Zargin Rikicin Kudancin Kaduna
  • Abubakar Sulaiman
    Atiku Ya Zargi Gwamnatin Tarayya Da Cin Bashi Kamar Mashayin Da Kuɗi Ya Ƙarewa

MASU ALAKA

Hormuz
Kasashen Ketare

Nijar Da Canada Sun Ƙulla Yarjejeniyar Gina Sabuwar Matatar Mai A Jihar Dosso

August 23, 2026
Hormuz
Kasashen Ketare

Kotun ICC Ta Yi Watsi Da Sabbin Takunkuman Amurka Kan Jami’anta

August 23, 2026
Hormuz
Kasashen Ketare

Rasha Da Ukraine Sun Zafafa Hare-hare Kan Juna Bayan Yaƙinsu Ya Ɗauki Sabon Salo

August 22, 2026
Next Post
MDD Ta Nuna Goyon Bayanta Ga Tsarin Samar Da Ci Gaba Na Nijeriya

MDD Ta Nuna Goyon Bayanta Ga Tsarin Samar Da Ci Gaba Na Nijeriya

LABARAI MASU NASABA

Xi Ya Bukaci A Kara Azamar Dakile Aukuwar Muggan Hadurra Sakamakon Aukuwar Gobara A Wani Jirgin Ruwan Dakon Kayayyaki

Xi Ya Bukaci A Kara Azamar Dakile Aukuwar Muggan Hadurra Sakamakon Aukuwar Gobara A Wani Jirgin Ruwan Dakon Kayayyaki

September 10, 2026
Hormuz

Jerin Bankuna 32 Da Aka Amince Su Sayar Da Hannun Jarin Matatar Dangote

September 10, 2026
Hormuz

Uganda Za Ta Fara Fitar Da Man Fetur Zuwa Ƙasashen Waje

September 10, 2026
Cutar Mashaƙo Ta Ɓarke A Kano, Katsina Da Filato

Mashaƙo: Adadin Mutanen Da Suka Rasu Sun Kai 27 A Filato

September 10, 2026
An Kashe Shahararren Mai Sharhin Siyasar Kano, Ibrahim Dan Shagamu

Wane Ne Dan Shagamu: Su Wane Ne Suka Kashe Shi A Kano?

September 10, 2026
Al’umma Sun Yaba Wa Sojoji Kan Yaƙar ’Yan Bindiga A Zamfara

Al’umma Sun Yaba Wa Sojoji Kan Yaƙar ’Yan Bindiga A Zamfara

September 10, 2026
Ambaliyar Ruwa Ta Tafi Da Ɗalibai 2 A Abuja Da Abia

Ambaliyar Ruwa Ta Tafi Da Ɗalibai 2 A Abuja Da Abia

September 10, 2026
’Yansanda Sun Kama Wadda Ta Yaɗa Labarin OPay Zai Daina Aiki A Nijeriya

’Yansanda Sun Kama Wadda Ta Yaɗa Labarin OPay Zai Daina Aiki A Nijeriya

September 10, 2026
2027: ’Yansanda Sun Gargaɗi Jam’iyyun Siyasa Kan Haifar Da Rikici A Sakkwato

2027: ’Yansanda Sun Gargaɗi Jam’iyyun Siyasa Kan Haifar Da Rikici A Sakkwato

September 10, 2026
Zabe: Gwamnatin Kano Ta Taƙaita Zirga-zirgar Mutane Da Ababen Hawa

Gwamna Yusuf Ya Umarci Jami’an Tsaro Su Gano Waɗanda Suka Kashe Danshagamu

September 10, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.