ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Saturday, September 12, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Lalong Da Sauran ‘Yan Takarar APC Sun Lashe Zaben Fidda Gwani Na Majalisar Dokoki A Filato

by Sadiq
4 months ago

Tsohon gwamnan Jihar Filato, Simon Lalong, tare da wasu ‘yan siyasa sun lashe zaben fidda gwani na jam’iyyar APC domin takarar kujerun Majalisar Dokoki ta Ƙasa da aka gudanar a faɗin jihar.

Lalong ya samu tikitin takarar Sanatan Filato ta Kudu bayan da ya fi kowa yawan ƙuri’u.

A Filato ta Arewa kuwa, Simon Mwadkwon ya lashe tikitin Sanata da gagarumin rinjaye, yayin da ɗan kasuwa David Bitrus Barji ya kayar da Sanata Diket Plang da sauran ‘yan takara domin samun tikitin Filato ta Tsakiya.

ADVERTISEMENT

A zaɓen kujerun Majalisar Wakilai kuwa, Beni Lar ta lashe tikitin Langtang ta Arewa da Langtang ta Kudu, yayin da Musa Bagos ya yi nasara a Jos ta Kudu da Jos ta Gabas.Haka kuma kwamitin ya bayyana Yusuf Gagdi a matsayin wanda ya lashe tikitin Pankshin/Kanam/Kanke.

Sauran waɗanda suka yi nasara sun haɗa da Hon. Joshua Dashe na Qua’an Pan/Mikang/Shendam, Hon. Idris Maje Wase wanda zai wakilci mazaɓar Wase, da Amb. Abubakar Sadiq Plaza na Jos ta Arewa/Bassa.

LABARAI MASU NASABA

An Gargaɗi Mazauna Kusa Da Kogin Kaduna Kan Sako Ruwa Daga Shiroro

Shekaru 22 Bayan Rushewar Nigeria Airways, Gwamnati Ta Biya Ma’aikata 2,700 Biliyan 18

Da take sanar da sakamakon a Jos, shugabar Kwamitin Zaɓen Fidda Gwani na APC a Filato, Stella Okotete, ta bayyana zaɓen a matsayin wanda aka gudanar cikin lumana, gaskiya da adalci.

Ta yaba wa shugabannin APC, gwamnan Jihar Filato Caleb Mutfwang, masu ruwa da tsaki da kuma ‘ya’yan jam’iyya bisa tabbatar da zaman lafiya yayin gudanar da zaɓen.

MASU ALAKA

An Gargaɗi Mazauna Kusa Da Kogin Kaduna Kan Sako Ruwa Daga Shiroro
Labarai

An Gargaɗi Mazauna Kusa Da Kogin Kaduna Kan Sako Ruwa Daga Shiroro

September 12, 2026
Shekaru 22 Bayan Rushewar Nigeria Airways, Gwamnati Ta Biya Ma’aikata 2,700 Biliyan 18
Labarai

Shekaru 22 Bayan Rushewar Nigeria Airways, Gwamnati Ta Biya Ma’aikata 2,700 Biliyan 18

September 12, 2026
Kalaman Christopher Musa Game Da El-Rufa’i Na Ci Gaba Da Tayar Da Ƙura
Rahotonni

Kalaman Christopher Musa Game Da El-Rufa’i Na Ci Gaba Da Tayar Da Ƙura

September 12, 2026
Next Post
2027: Jonathan Ya Sayi Fom Ɗin Takarar Shugaban Ƙasa A PDP – Umar Sani

Dangote Ya Ƙara Farashin Fetur, Kwana 2 Kafin Shiga Kasuwar Hannun jari

Sanata Yari Ya Gudanar Da Taron Masu Ruwa Da Tsaki A Zamfara

September 12, 2026
Gwamna Dauda Lawal Ya Raba Motocin Aiki Ga Manyan Makarantu A Zamfara

Gwamna Dauda Lawal Ya Raba Motocin Aiki Ga Manyan Makarantu A Zamfara

September 12, 2026
Dangote Ya Ƙara Farashin Fetur, Kwana 2 Kafin Shiga Kasuwar Hannun jari

Dangote Ya Ƙara Farashin Fetur, Kwana 2 Kafin Shiga Kasuwar Hannun jari

September 12, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Jam’iyyar APC Ce Za Ta Lashe Zaɓen Shugaban Ƙasa Da Gwamnoni A Nijeriya -Dikko Raɗɗa

September 12, 2026
NNPCL Ya Rage Farashin Man Fetur Zuwa ₦860 Kan Kowacce Lita – IPMAN

Mene Ne Ra’ayinku Kan Dawo Da Tallafin Man Fetur Ko Barin Sa?

September 12, 2026
Sin Ta Nuna Rashin Jin Dadinta Ga Italiya Da Tarayyar Turai Kan Ziyarar Jami’ar DPP

Sin Ta Nuna Rashin Jin Dadinta Ga Italiya Da Tarayyar Turai Kan Ziyarar Jami’ar DPP

September 11, 2026
Sin Tana Son Cin Moriya Tare Da Sassan Duniya A Fannin Kirkire-kirkire

Sin Tana Son Cin Moriya Tare Da Sassan Duniya A Fannin Kirkire-kirkire

September 11, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.