ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Thursday, September 10, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Rabar Da Tattalin Arzikin Kasa: Hukumar RMAFC Ta Kaddamar Da Aikin Tattara Sahihan Bayanai

by Abubakar Abba
4 months ago
RMAFC

Hukumar Rabar da Tattalin Arzikin Kasa, RMAFC ta bayyana cewa, ta na kan ci gaba da gudanar da aikin tantantace da kuma tattara sahihan bayanai, a daukacin fadin kasar bisa nufin tsara yadda za a rabar da tattalin azrkin kasa ga matakn gwamnati uku na kasar.

Kwamishina a hukumar a  Farfesa Adekunle Wright, ya sanar da haka lokacin da ya jagoranci tawagar hukumar zuwa jahar Kebbi domin kaddamar da aikin. wanda ya gudana a birnin Kebbi, babban birnin jihar.

A jawabinsa a wajen kaddamawar mataimakin gwamnan jahar Abubakar Umar-Tafida, ya baiwa tawagar tabbacin goyon bayan gwamnatin jahar.

ADVERTISEMENT

Wright ya danganta aikin a matsayin mai matukar mahimmanci wanda kuma zai taimaka wajen tattara sahihan bayanai da za su sanya a rabar da tattalin arzikin kasar ga matakan gwamnati uku na kasar, ba tare da, an tauyewa kowa hakkinsa ba.

Ya kara da cewa, sashe na 42 ‘ B’ a cikin Baka ba kundin tsarin mulkin kasar ne, ya dorawa hukumar nauyin gudanar da wannan aikin.

LABARAI MASU NASABA

Yadda Taron Bikin Maulidi Ya Gudana A Unguwar Mile 12 A Legas

NPA Ta Bayyana Cewa Kirkiro Da Sabuwar Hukumar NPERA Ba Zai Zame Mata Tarnaki Ba

A cewarsa, sauyin da aka samu a bangaren tafiyar da tattalin arzikin kasa da karuwar alummar kasar da kuma karin wasu ci gaba da aka samu a kasar, ne suka sanya ya zama wajibi, a gudanar da wannan aikin.

Wright ya kuma yabawa gwamnatin jihar bisa tarbar girmamawa da suka yiwa tawagar hukumar,musamman irin tarbar ban girma da kwamishina kudi ta jihar Hajiya Rakiya Tanko-Ayuba, ta yiwa tawagar.

Ya ci gaba da cewa, a shekarar 2022, hukumar ta shirya wa wasu ma’aikatan jihar taron bita musamman domin su samu kwarewa, kan ilimin tattara sahihan bayanai na tara kudaden shiga, ga gwamnatin jihar..

Wright ya jaddada cewa, samun nasarar wannan aikin, ya dogara ne kachokam daga bangaren ma’aikatan gwamnati na jihar da kuma na kananan hukumomin jihar.

Ya yi nuni da cewa, sakamakon aikin zai amfani jihar da kuma kasa baki daya, inda kuma ya nanata kudurin hukumar wajen ganin, an gudanar da aikin bisa nuna kwarewa da kum yin gaskiya

Shi kuwa mataimakin gwamnan jihar Sanata  Abubakar Umar-Tafida, ya bai wa hukumar tabbacin cewa, gwamnatin jihar a shirye take ta bayar da goyon bayan ta, domin a samu cin nasarar aikin.

Umar-Tafida ya kara da cewa, gwamnatin jihar a shirye take domin ta bayar da duk sahihan bayanai da hukumar ke bukata.

Ya yi nuni da cewa, sai idan an samar da sahihan bayanai ne, gwamnatin, za ta iya samun damar yin tsare-tsaren bunkasa jihar, musamman domin a kara bunkasa rayuwar alummar jihar baki daya

RMAFC
Abubakar Abba
+ postsBio
  • Abubakar Abba
    https://hausa.leadership.ng/author/abubakar-abba/
    Tun Ina Karama Marigayi Tumbuleke Ke Sa Ni Dariya —Hannatu Musawa
  • Abubakar Abba
    https://hausa.leadership.ng/author/abubakar-abba/
    NPA Ta Bayyana Cewa Kirkiro Da Sabuwar Hukumar NPERA Ba Zai Zame Mata Tarnaki Ba
  • Abubakar Abba
    https://hausa.leadership.ng/author/abubakar-abba/
    Yadda Bikin Girke-girke Ya Karfafa Alaka Tsakanin Musulmai Da Kiristoci A Kaduna
  • Abubakar Abba
    https://hausa.leadership.ng/author/abubakar-abba/
    Nazari Kan Wasu Dalilan Da Ke Haddasa Sabanin Abotakar Jarumi Ko Jaruma A Kannywood

MASU ALAKA

Yadda Taron Bikin Maulidi Ya Gudana A Unguwar Mile 12 A Legas
Tattalin Arziki

Yadda Taron Bikin Maulidi Ya Gudana A Unguwar Mile 12 A Legas

September 4, 2026
NPA Ta Bayyana Cewa Kirkiro Da Sabuwar Hukumar NPERA Ba Zai Zame Mata Tarnaki Ba
Tattalin Arziki

NPA Ta Bayyana Cewa Kirkiro Da Sabuwar Hukumar NPERA Ba Zai Zame Mata Tarnaki Ba

September 4, 2026
NPA Ta Tabbatar Da Maido Da Manyan Kayan Aikin Hukumar Wuta Ta Neja Delta —Babbar Manaja
Tattalin Arziki

NPA Ta Tabbatar Da Maido Da Manyan Kayan Aikin Hukumar Wuta Ta Neja Delta —Babbar Manaja

August 28, 2026
Next Post
RMAFC

2027: Rashin Hadin Kan Atiku Da Obi Da Kwankwaso Na Iya Taimaka Wa Tazarcen Tinubu

LABARAI MASU NASABA

Sin Na Fatan Amurka Za Ta Dakatar Da Furta Karairayi Da Nufin Bata Mata Suna

Sin Na Fatan Amurka Za Ta Dakatar Da Furta Karairayi Da Nufin Bata Mata Suna

September 9, 2026
An Kashe Shahararren Mai Sharhin Siyasar Kano, Ibrahim Dan Shagamu

An Kashe Shahararren Mai Sharhin Siyasar Kano, Ibrahim Dan Shagamu

September 9, 2026
Sin Ba Ta Taba Janyewa Wata Kasa Tsani Ba

Sin Ba Ta Taba Janyewa Wata Kasa Tsani Ba

September 9, 2026
Xi Ya Aike Da Gaisuwa Albarkacin Ranar Malamai Yana Mai Kira Da A Samar Da Matasa Masu Hazaka Domin Kara Farfado Da Kasa

Xi Ya Aike Da Gaisuwa Albarkacin Ranar Malamai Yana Mai Kira Da A Samar Da Matasa Masu Hazaka Domin Kara Farfado Da Kasa

September 9, 2026
Ku Daure Ku Sake Zaɓar Mijina A 2027 – Remi Tinubu

Ku Daure Ku Sake Zaɓar Mijina A 2027 – Remi Tinubu

September 9, 2026
Renon Matasa A Kan Kyakkyawar Turba Ginshiki Ne Na Gina KasaBy

Renon Matasa A Kan Kyakkyawar Turba Ginshiki Ne Na Gina KasaBy

September 9, 2026
Bikin CIFTIS Zai Ingiza Bude Kofa A Kasar Sin

Bikin CIFTIS Zai Ingiza Bude Kofa A Kasar Sin

September 9, 2026
“Ajin Tashar Sararin Samaniya Na Hong Kong Da Macau” Ya Kara Wa Matasa Sha’awar Kimiyya Da Karfafa Kishin Kasa

“Ajin Tashar Sararin Samaniya Na Hong Kong Da Macau” Ya Kara Wa Matasa Sha’awar Kimiyya Da Karfafa Kishin Kasa

September 9, 2026
’Yansanda Sun Cafke Matar Da Ta Kwara Wa Maƙociyarta Tafasasshen Ruwan Zafi A Abuja

’Yansanda Sun Cafke Matar Da Ta Kwara Wa Maƙociyarta Tafasasshen Ruwan Zafi A Abuja

September 9, 2026
Taron Kolin Urumqi Ya Mayar Da Hankali Kan Kwarewar Shugabanci A Xinjiang Da Muhimmancinta Ga Duniya

Taron Kolin Urumqi Ya Mayar Da Hankali Kan Kwarewar Shugabanci A Xinjiang Da Muhimmancinta Ga Duniya

September 9, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.