ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Sauye-sauyen Da Muka Kirkiro Za Su Kara Bunkasa Zirga-zirgar Jiragen Ruwa —Dantsoho

by Bello Hamza
5 months ago
Sauye-sauye

Shugaban hukumar kula da Taahoshin Jiragen Ruwa ta kasa wato NPA, Dakta Abubakar Dantsoho, ya bai wa masu zuba jari a fannin tabbacin cewar, sauye-sauyen da hukumar ta kirkiro da su, za su kara taimaka wa, wajen kara habaka fannin.

Dakta Dantsoho, ya kuma nuna damuwarsa, duba da cewa, a yanzu Nijeriya na tarbar kaso 25 ne kacal, na Jiragen Ruwa da ke shige da fice, ta hanyoyin ruwan kasar.

Koda ya ke, shugaban ya kara da cewa, amma a Afirka ta Yamma, zirga-zirgar, ta kai sama da kaso 60

ADVERTISEMENT

Ya yi nuni da cewa, amma wannan lamarin, tuni ya fara sauyawa, musamman duba da yadda gwamnatin tarayya ta hanyar ma’aikatar bunkasa tattalin arziki na teku, ta kirkiro da sauye-sauye ta kuma wanzar da su, musamman domin kara ciyar da fannin gaba

Dantsoho ya bayyana hakan ne, a babban taro da ma’aikatar bunkasa tattalin arziki na teku ya ahirya a babban birnin tarayyar Abuja

LABARAI MASU NASABA

Yadda Taron Bikin Maulidi Ya Gudana A Unguwar Mile 12 A Legas

NPA Ta Bayyana Cewa Kirkiro Da Sabuwar Hukumar NPERA Ba Zai Zame Mata Tarnaki Ba

Ya jaddada cewa, fannin sufurin Jiragen Ruwa na kasar, zai ci gaba da bayar da gudunmawar sa, wajen ci ci gaba da samar da tsare-tsaren zuba jari, da za au taimaka wajen kara bunkasa tattalin arzikin kasar.

A cewarsa, duba da yadda gwamnatin tarayya ke ci gaba da samar da sauye-sauye da kuma yadda ake ci gaba samun karuwar masu zuba jari masu zaman kansu a cikin tattalin arzikin kasar, Dantsoho ya bai wa masu zuba jarin cewa, Nijeriya na da karfin da za ta iya mamaye fannin bunkasa tattalin arziki na teku, da ke a nahiyar Afirka.

Shugaban ya ci gaba da cewa, kasancewar Nijeriya mai dimbin alumma  da karfin tattalin arziki, hakan ya sanya tamkar a kan gaba, fannin sufurin hada-hadar sufurin Jiragen Ruwa, musamman a Afirka ta Yamma, inda hakan ya sanya, za ta iya yin kafada da kafada da sauran kasashen duniya, kamar irinsu, kasashen Masar da  Singapore. Shi kuwa a na sa jawabin ministan ma’aikatar bunkasa tattalin arziki na teku Gboyega Oyetola, ya sanar da cewa, Nijeriya na da albarkatun kasa da fadin kasa da kuma hanyoyin Jiragen Ruwa, wanda hakan, ya dora kasar a kan gaba a fannin sufurin Jiragen Ruwa.

Sauye-sauye
Bello Hamza
+ postsBio
  • Bello Hamza
    https://hausa.leadership.ng/author/bello-hamza/
    Jihar Kano Za Ta Amfana Matuka Da Gidauniyar Aliko Dangote – Masu Ruwa Da Tsaki
  • Bello Hamza
    https://hausa.leadership.ng/author/bello-hamza/
    An Nuna Damuwa Kan Sake Kamun Da DSS Ta Yi Wa Boɗejo Bayan Samun Belin EFCC
  • Bello Hamza
    https://hausa.leadership.ng/author/bello-hamza/
    Dole Al’ummar Arewa Su Rungumi Hanyoyin Kasuwanci Na Zamani —Alfa Musa
  • Bello Hamza
    https://hausa.leadership.ng/author/bello-hamza/
    Ba Mu Taba Biyan Kudin Fansa Ba Kuma Ba Za Mu Biya Ba – Kwamishinan Katsina

MASU ALAKA

Yadda Taron Bikin Maulidi Ya Gudana A Unguwar Mile 12 A Legas
Tattalin Arziki

Yadda Taron Bikin Maulidi Ya Gudana A Unguwar Mile 12 A Legas

September 4, 2026
NPA Ta Bayyana Cewa Kirkiro Da Sabuwar Hukumar NPERA Ba Zai Zame Mata Tarnaki Ba
Tattalin Arziki

NPA Ta Bayyana Cewa Kirkiro Da Sabuwar Hukumar NPERA Ba Zai Zame Mata Tarnaki Ba

September 4, 2026
NPA Ta Tabbatar Da Maido Da Manyan Kayan Aikin Hukumar Wuta Ta Neja Delta —Babbar Manaja
Tattalin Arziki

NPA Ta Tabbatar Da Maido Da Manyan Kayan Aikin Hukumar Wuta Ta Neja Delta —Babbar Manaja

August 28, 2026
Next Post
Dantsoho Ya Matsar Da Aikin Tashoshin Apapa Da Tin Can Zuwa Zango Na 1 Na 2026

Dimbin Boyayyun Nasarorin Da Dantsoho Ya Sanar A NPA

LABARAI MASU NASABA

Yadda Jami’an ‘Yansanda Suka Yi Garkuwa Da Wani Mazaunin Abuja, Sun Kwashe Fiye Da Naira Miliyan 20 A Asusunsa

Na Sayar Da ’Ya’yana, Na Sace Wasu 19 – Wata Da Ake Zargi Da Safarar Yara

September 9, 2026
Iran Ta Musanta Ikirarin Trump Tare Da Zafafa Hare-hare Kan Isra’ila

Hormuz: Iran Ta Kai Muggan Hare-hare Kan Sansanin Amurka A Jordan

September 9, 2026
ASUU Ta Yi Barazanar Yajin Aiki A Jami’ar Jihar Sokoto

ASUU Ta Yi Barazanar Yajin Aiki A Jami’ar Jihar Sokoto

September 9, 2026
Taron PDP Na Ƙasa: Ɓangaren Wike Ya Kafa Sabon NWC A Abuja

PDP Ta Musanta Mara Wa APM Baya A Bauchi

September 9, 2026
Sojoji

Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara

September 9, 2026
Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.