ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, July 15, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Sharhi Kan Dabarun Kiwon Bijimin Sa

by Abubakar Abba
1 year ago
Sa

Wasu daga cikin alamomin da ya kamata a lura da su kafin a sayi sabon Bijimin Sa sun hada da:

1-Sanin Irin ”Ya’yan Da Idan San Ya Yi Barbara Za A Haifa:

Ana bukatar wanda zai sayi Sa, ya tabbatar yana da ilimin irin ”ya’yan da idan Bijimin San ya yi barbara za a iya haifa da kuma irin saurin girman da za su yi.

ADVERTISEMENT
  • Yankin Masanaantun Sarrafa Goron Ruwa Da Sin Za Ta Gina A Angola Zai Inganta Baza Komar Tattalin Arziki
  • Fitaccen Malamin Musulunci Mai Da’awar Sunnah A Nijeriya, Dr. Idris Dutsen Tanshi Ya Rasu

Yanayi: Ana bukatar wanda zai sayi Bijimin Sa, ya tabbatar ya lura da irin yanayin da ya dace, inda hakan zai taimaka wa Bijimin San wajen samun jin dadi da walwala, sannan ana so akalla yanayin ya kai ma’aunin yanayi 25.

2- Nauyi: Ga duk wanda zai sayi Sa, ana so ya lura da irin nauyinsa, inda hakan zai sa a samu Nama mai yawa a jikinsa.

LABARAI MASU NASABA

Sharhi A Kan Dabarun Zamani Na Yin Auren Ƴaƴan Itatuwa

Me Ya Sa Har Yanzu Manoma A Arewa Suka Gwammace Yin Noma Da Galmar Shanu

daukar Ciki: Wannan na nuna yadda wanda za a lura da ‘ya’yan da aka haifa.

3- A Ina Ya Fi Dacewa A Sayi Sa?

Za a iya sayen Bijimin Sa, a wurare daban-daban da ake bukata, amma ana so kafin a saya, a yi taka-tsan-tsan. Ana kuma so a tunbubi kwararru a fannin ko kuma masu kiwo, domin sayen ingantacce.

4 Shin Za A Iya Fuskantar Matsala Wajen Sayen Sa?

Matsala za ta iya afkuwa wajen sayen Bijimin Sa, musamman idan mai sayen ya zabi ya saya bayan ya san bai da wata masaniya dangane da tarihin Bijimin San, misali, yanayin lafiyarsa da sauransu.

Ka da wanda zai sayi Bijimin Sa, ya yi kuskuren saye kai tsaye; domin kuwa, abu ne da ya shafi mai sayen wajen zuba jarinsa.

Saboda haka, ana so wanda zai sayi Bijimin Sa, ya tabbatar ya saya a wurin wanda ya aminta da yadda ya kiwata shi yadda ya kamata.

5- Tsawon Wane Lokaci San Yake Kaiwa Yana Rayuwa?

Amfanin Bijimin Sa, ya sha banban da yadda dabba take, wani Bijimin San, za a kiwata shi har tsawon shekaru masu yawa, inda wani San kuma ba ya shafe shekaru masu yawa.

6- Zan Iya Sayen Bijimin Sa Wanda Aka Haifa Ko Wanda Aka Yi Wa Baye?

Sayen Bijimin Sa, zai iya baka sha’awa; musamman don kara yawan garken dabbobin da kake da su, amma ana bukatar a dauki lokaci kafin a saya.

Ana so, wanda zai saya ya tabbatar ya san wanne tsawon shekaru zai dauka, wajen lura da girman da zai yi, domin yin hakan, zai taimaka masa matuka.

7- Me Ya Kamata A Lura Da Shi A Jikin Sabon Sa?

Kada a yi garaje wajen yanke shawarar sayen sabon Bijimin Sa, ana so ya kasance an san irin alamun da ake bukata a jikin sabon Bijimin San da ake bukata kafin a saya, a kuma gudanar da bincike kan wanda ake so a saya.

8- Shin Akwai Matsalar Da Za Iya Fuskanta Wajen Sayen Sa?

Matsala za ta iya afkuwa wajen sayen Bijimin Sa, musamman idan mai sayen San ya zabi ya saya bayan ya san ba shi da wata masaniya dangane da tarihin Bijimin San, misali, yanayin lafiyarsa da sauransu.

Ka da wanda zai sayi Bijimin Sa, ya yi kuskuren saye kai tsaye; domin kuwa, abu ne da ya shafi mai sayen wajen zuba jarinsa da duniyarsa.

Saboda haka, ana so wanda zai sayi Bijimin Sa, ya tabbatar ya saya a wurin wanda ya aminta da yadda ya kiwata shi yadda ya kamata.

9- Tsawon Wane Lokaci San Yake Kai Wa Yana Rayuwa?

Sa
Abubakar Abba
+ postsBio
  • Abubakar Abba
    https://hausa.leadership.ng/author/abubakar-abba/
    Nazari A Kan Wasu Cututtuka Da Ke Shafar Dabbobi Lokacin Damina
  • Abubakar Abba
    https://hausa.leadership.ng/author/abubakar-abba/
    Sharhi A Kan Dabarun Zamani Na Yin Auren Ƴaƴan Itatuwa
  • Abubakar Abba
    https://hausa.leadership.ng/author/abubakar-abba/
    Ɗantsoho Ya Jinjina Wa Hukumar FCC Kan Sabbin Sauye-Sauyen Da Ta Samar
  • Abubakar Abba
    https://hausa.leadership.ng/author/abubakar-abba/
    “Mutunta Ƴancin Addinai Ita Ce Hanyar Wanzar Da Zaman Lafiya A Kaduna”

MASU ALAKA

Labarin Farfesoshi Tagwaye Da Suka Yi Karatun Digiri Tare Suna Aiki Tare A Wuri Ɗaya
Noma Da Kiwo

Sharhi A Kan Dabarun Zamani Na Yin Auren Ƴaƴan Itatuwa

July 11, 2026
Me Ya Sa Har Yanzu Manoma A Arewa Suka Gwammace Yin Noma Da Galmar Shanu
Noma Da Kiwo

Me Ya Sa Har Yanzu Manoma A Arewa Suka Gwammace Yin Noma Da Galmar Shanu

July 4, 2026
Dalilin Masu Kiwon Kajin Gidan Gona Na Sukar Haɗakar Gwamnatin Tarayya Da Chana
Noma Da Kiwo

Dalilin Masu Kiwon Kajin Gidan Gona Na Sukar Haɗakar Gwamnatin Tarayya Da Chana

July 3, 2026
Next Post
Kasafin Kudi Na 2025: Kowanne Ɗan Ƙasa Ɗaya Zai Kashe Ƙasa Da $2.15 – Rahoto

Kasafin Kudi Na 2025: Kowanne Ɗan Ƙasa Ɗaya Zai Kashe Ƙasa Da $2.15 - Rahoto

LABARAI MASU NASABA

Xi Ya Bukaci A Mayar Da Hankali Kan Bukatun Jama’a Yayin Rangadin Da Ya Yi A Shanghai

Xi Ya Bukaci A Mayar Da Hankali Kan Bukatun Jama’a Yayin Rangadin Da Ya Yi A Shanghai

July 15, 2026
Katsina: Kotu Ta Yanke Wa Hauwa’u Hukuncin Kisa Ta Hanyar Rataya Kan Taimaka Wa ’Yan Bindiga

Lalata Da Ƙaramar Yarinya: Kotu Ta Yanke Wa Tsoho Mai Shekara 75 Hukuncin Ɗaurin Shekara 10 A Ribas

July 15, 2026
Ci Gaban Fasaha Na Hidimtawa Jama’a Cikin Kowane Yanayi A Kasar Sin

Ci Gaban Fasaha Na Hidimtawa Jama’a Cikin Kowane Yanayi A Kasar Sin

July 15, 2026
‘Yan Bindiga Sun Sace Shugaban Makaranta, Jami’in NECO Da Ɗalibai A Kogi

‘Yan Bindiga Sun Sace Shugaban Makaranta, Jami’in NECO Da Ɗalibai A Kogi

July 15, 2026
Tsohon Ɗan Takarar Gwamnan SDP A Gombe Ya Koma PDP, Ya Mara Wa Pantami Baya

Tsohon Ɗan Takarar Gwamnan SDP A Gombe Ya Koma PDP, Ya Mara Wa Pantami Baya

July 15, 2026
Zazzaɓin Lassa: Mutum 31 Sun Kamu Da Cutar A Jihohi 4, Waɗanda Suka Rasu Sun Kai 221

Zazzaɓin Lassa: Mutum 31 Sun Kamu Da Cutar A Jihohi 4, Waɗanda Suka Rasu Sun Kai 221

July 15, 2026
‘Yansanda Sun Kama Shugaban PFIPC, Adeyemi

‘Yansanda Sun Kama Shugaban PFIPC, Adeyemi

July 15, 2026
‘Yansanda Sun Kama Ɗan Bindiga Da Kuɗin Fansa Naira Miliyan 5 A Delta

‘Yansanda Sun Kama Wani Kan Zargin Yi Wa ‘Yan Bindiga Safarar Makamai A Kano

July 15, 2026
Sakamakon Binciken Masana Na Kasar Da Ake Fitarwa Kyauta Yana Kara Jan Hankalin Duniya

Sakamakon Binciken Masana Na Kasar Da Ake Fitarwa Kyauta Yana Kara Jan Hankalin Duniya

July 14, 2026
Cinikin Waje Ta Kasar Sin Na Bunkasa Cikin Sauri Da Kwanciyar Hankali A Rabin Farko Na Shekara Ta 2026

Cinikin Waje Ta Kasar Sin Na Bunkasa Cikin Sauri Da Kwanciyar Hankali A Rabin Farko Na Shekara Ta 2026

July 14, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.