ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Tarihin Kano Daga Zamanin Sarki Bagauda (I)

by Idris Aliyu Daudawa
3 years ago
Bagauda

Kamar yadda kundin ajiya na  tarihin Kano da ake kira Chronicle ya nuna  a shekarar (1890) ne babban tarihin  Hausawa da yake  na musamman ne idan har aka yi maganar kasar Kano domin tana daya daga cikin Hausa Bakwai, a shekarar  999 ce Bagauda wanda yake shi jika ne na  Bayajidda (Abuyazidu), da shi ne ake alakanta shi ko da zarar an ambaci sunansa duk lokacin da aka yi maganar Hausawa.

An maida hedikwatar ta daga inda ake kira Sheme (zuwa Arewaci) wato inda birnin Kano yake a halin yanzu.

  • Sabon Shirin Talabijin Ya Fara Gano Wasu Hanyoyin Kasuwanci A Nijeriya
  • Abba Ya Mayar Wa Ganduje Martani Kan Bukatar Ya Koma APC

Sarki Gajemasu ya yi sarautar Kano ne daga shekarar (1095 zuwa1134) Malinke mutane masu da’awar addini su suka kawo addinin musulunci daga daular kasar Mali su suka kawo addinin musulunci Kano a shekarar 1340s, inda kuma Yaji shine Sarkin na farko da musulmi ya yi mulki ne daga shekarar (1349 zuwa 85).Ana ganin saboda Sarkin  a lokacin musulmi ne shi yasa Zariya ta samu galaba  a kan Kano kusan shekarar 1400, ta haka ne Sarki Kanajeji ya bar addinin musulunci, amma a shekarar 1450 masu gwagwarmayar yada addinin musulunci daga Mali suka sake dawowa daganan kumasai addinin musulunci ya sake dawowa da samun karfi.

ADVERTISEMENT

A zamanin mulkin Sarki Dauda wanda ya yi mulki daga shekarar 1421 zuwa 38,Kano ta kasance ne a karkashin daular Kanem Borno (ta gabas),a zamanin mulkin Sarki Abdullahi Burja shekarar (1438 zuwa 52)an kulla hulda ta Kasuwanci da Borno.Fatauci ta Rakuma ya kawo bunkasar harkoki a karkashin Sarkin Kano Muhammadu Rumfa daga shekarar(1463 zuwa 99),shine wanda ya fi bada gudunmawa daga cikin Sarakunan da suke Hausawa.Shi ya kafa Kasuwar Kurmi da Masallacin Jumma’a.Ya dawo da martabar gidan fadar Sarki wadda Sarakunan da suke Fulani da suka Mulki Kano suke amfani da ita.Ya yi yake-yake  da Katsina garin da yake mil(92[ ko kuma kilomita 148] Arewa maso yamma ita abokiyar adawa ce da Kano idan ana maganar kasuwanci ko fatauci ta Rakuma inda ake bi ta hanyar Sahara mai yashi. A zamanin mulkin Muhammadu Rumfa aka sake dawowa da rubutu ta harshen Larabci ko kuma Arabic da kuma amfani da dokokin musulunci wajen mulkar jama’a.

Kano har ila yau ta kasance a karkashin daular Songhai zamanin mulkin  Askia Muhammed na(1)a shekarar 1513 duk dai a cikin shekarar Kano ta kasance ta kasance karkashin Sarkin kasar Zazzau da take Kudu.Bayan Jukun ko Kwararrafa sun samu nasara  a kanta tsakanin shekarun 1653  1671mutane daga kudu maso gabas,Katsina ta  sa  ba a ganin Kano a matsayin cibiyar kasuwanci,a shekarar 1734  ta sake komawa tana kai caffa ga Bornu.

LABARAI MASU NASABA

Tarihin Shugaban Makaranta Na Farko A Arewa Hedimasta (2)

Cin Amana Uku Da Suka Sauya Tarihi A Duniya

A shekarar 1804 ne shugaban Jihadin jaddada musulunci na Fulani Usman dan Fodiyo, ya jagoranci wani harin da aka kai manyan Sarakunan Hauswa amma a shekarar 1807,aka samu cin Kano.Daya daga cikin almajiransa One of dan Sulaimanu shi ya zama Sarkin Kano na farko wanda ya gaje shi Ibrahim Dabo ya mulki Kano daga shekarar 1819 zuwa 46 daga gidan sarauta na Sullubawa har ya  zuwa yanzu.

Bagauda
Idris Aliyu Daudawa
+ postsBio
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Tarihin Rayuwar Galadiman Kano Alhaji Tijjani Hashim (2)
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Kyamar Baƙi: An Sake Kwaso Ƴan Nijeriya 83 Daga Afirka Ta Kudu
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Kamfanin Simintin Dangote Ya Tallafa Wa Manoma 60 Da Kayan Aiki A Edo
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Tsohon Shugaban Ƙasa Jonathan Ya Ƙaddamar Da Ayyukan Raya Ƙasa 18 A Jihar Bauchi

MASU ALAKA

Laifukan Intanet: Kotun Abuja Ta Karɓi Rahoton DSS, Ta Ba Da Belin Wani Ɗan Gwagwarmaya
Tarihi

Tarihin Shugaban Makaranta Na Farko A Arewa Hedimasta (2)

May 30, 2026
Cin Amana Uku Da Suka Sauya Tarihi A Duniya
Tarihi

Cin Amana Uku Da Suka Sauya Tarihi A Duniya

February 22, 2026
Tarihin Sarkin Zazzau Ja’afaru Dan Isiyaku 1936-1959
Tarihi

Tarihin Sarkin Zazzau Ja’afaru Dan Isiyaku 1936-1959. (2)

January 11, 2026
Next Post
Makomar Masarautun Kano Ta Fara Tayar Da Kura A Jihar

Makomar Masarautun Kano Ta Fara Tayar Da Kura A Jihar

LABARAI MASU NASABA

ASUU Ta Yi Barazanar Yajin Aiki A Jami’ar Jihar Sokoto

ASUU Ta Yi Barazanar Yajin Aiki A Jami’ar Jihar Sokoto

September 9, 2026
Taron PDP Na Ƙasa: Ɓangaren Wike Ya Kafa Sabon NWC A Abuja

PDP Ta Musanta Mara Wa APM Baya A Bauchi

September 9, 2026
Sojoji

Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara

September 9, 2026
Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.