ADVERTISEMENT
CGTN Hausa

CGTN Hausa

Xi Ya Bukaci A Karfafa Tare Da Fadada Gangamin Fahimtar Salon Tafiyar Da Ayyukan Shugabanci

Xi Ya Bukaci A Karfafa Tare Da Fadada Gangamin Fahimtar Salon Tafiyar Da Ayyukan Shugabanci

Sakatare janar na kwamitin kolin JKS Xi Jinping, ya nanata muhimmancin karfafawa da fadada nasarorin da aka samu a gangamin nazari da ilmantarwa na jam’iyyar, domin kafawa da aiwatar da cikakkiyar fahimtar salon tafiyar da ayyukan shugabanci.   Xi Jinping wanda shi ne shugaban kasar Sin kuma shugaban hukumar koli ta soja, ya bayyana haka ne cikin umarnin da ya bayar a baya bayan nan, wanda aka nazarta yayin taron da rukunin koli mai jagorantar ayyukan gina JKS ya yi a yau Litinin. (Mai fassara: Fa’iza Mustapha) 

Page 7 of 627 1 6 7 8 627