“Shirin Shekaru Biyar-biyar Na Uku” Na Macau Ya Rubuta Sabon Babi Na Nasarar Aiwatar Da Manufar “Kasa Daya, Tsarin Mulki Biyu”
An kaddamar da “Shirin shekaru biyar-biyar na uku na raya ci gaban tattalin arziki da zamantakewa na Macau (2026-2030)” a...



















