Bai Kamata Yara Mata Su Fasa Zuwa Makaranta Saboda Rashin Kuɗin Sayen Audugar Al’ada Ba — Remi Tinubu
Uwargidan Shugaban Ƙasa ta ƙaddamar da rabon fakitin audugar al’ada miliyan biyu da kayan karatu ga ɗalibai mata a faɗin...
Uwargidan Shugaban Ƙasa ta ƙaddamar da rabon fakitin audugar al’ada miliyan biyu da kayan karatu ga ɗalibai mata a faɗin...
Ƙungiyar Christian Social Movement of Nigeria (CSMN) ta buƙaci ’yan Nijeriya su nemi shugaba mai gaskiya, ƙwarewa, tawali’u, adalci, riƙon...
Hukumar Gidan Binciken tarihi na Arewa (Arewa House) ta Jami’ar Ahmadu Bello (ABU), Zariya, ta janye amincewar da ta bayar...
Wani ɓangare na ƙungiyar siyasa da zamantakewa ta Yarabawa, Afenifere, ƙarƙashin jagorancin Oba Oladipo Olaitan, ya yi kira da a...
Aƙalla mutane 22, ciki har da sojoji huɗu, ne aka kashe bayan ’yan bindiga sun yi wa wasu mutane kwanton...
Gidauniyar Dangote ta sanar da ware hannun jari na Naira miliyan 366 domin tallafa wa ’yan gudun hijira da waɗanda...
Wasu mazauna Jihar Kebbi sun tare babbar hanyar Jega zuwa Kontagora ranar Asabar, domin nuna rashin jin daɗinsu kan hare-haren...
Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya ƙalubalanci masu neman shugabancin Nijeriya da su san me za su iya aiwatarwa kafin su...
Reshen jam’iyyar NDC na Jihar Kano ya danganta rashin bayyanar sunan ɗan takararta na gwamna, Kwamared Aminu Abdussalam Gwarzo, da...
A cewar kididdigar hukumar kula da fina-finai ta kasar Sin, kudaden shiga na fina-finai a lokacin hutun murnar ranar cika...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.