• Leadership Hausa
Monday, January 30, 2023
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Sana’a Sa’a
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Sana’a Sa’a
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result
Home Da ɗumi-ɗuminsa

Da Dumi-Dumi: Dan Takarar Gwamnan Jihar Abia Na Jam’iyyar PDP Ya Rasu

by Muhammad
5 days ago
in Da ɗumi-ɗuminsa
0
Da Dumi-Dumi: Dan Takarar Gwamnan Jihar Abia Na Jam’iyyar PDP Ya Rasu

Labarai Masu Nasaba

‘Yan Majalisar Tarayya 3 Na Jam’iyyar APC Sun Koma Jam’iyyar PDP A Jihar Katsina

Rundunar ‘Yansandan Jihar Kano Ta Cafke Jarumar TikTok Murja Ibrahim Kunya

Dan takarar gwamnan jihar Abia a jam’iyyar PDP, Farfesa Uche Ikonne, ya rasu.

An bayyana rasuwar tasa a wata sanarwa da dansa, Dokta Uche Ikonne, ya fitar a ranar Laraba.

  • Atiku Ya Dage Ranar Da Zai Kaddamar Yakin Zabensa A Abia
  • Dino Melaye Ya Yanke Jiki Ya Fadi A Taron PDP Yayin Da Yake Zolayar Tinubu

Sanarwar ta ce cewa, “Ina mai nadamar sanar da rasuwar mahaifina, Farfesa Eleazar Uchenna Ikonne, wanda ya rasu a babban asibitin kasa da ke Abuja yau Laraba 25, ga Janairu 2023 da misalin karfe 4 na dare bayan fama da gajeriyar rashin lafiya.”

Karin bayanai kan rasuwar za su zo daga baya.

Previous Post

Matsalar Da Mata Ke Ciki Ta Sa Na Rungumi Rubuce-rubuce -Hajiya Hafsat Barau

Next Post

Zulum Ya Karbi ‘Yan Gudun Hijira 1,300 Daga Kamaru

Related

Babban Kwamatin Ayyuka Na Jam’iyyar PDP Na kasa Ya Gana Da ‘Yan Takarar Gwamna Na Jam’iyyar
Da ɗumi-ɗuminsa

‘Yan Majalisar Tarayya 3 Na Jam’iyyar APC Sun Koma Jam’iyyar PDP A Jihar Katsina

26 mins ago
Rundunar ‘Yansandan Jihar Kano Ta Cafke Jarumar TikTok Murja Ibrahim Kunya
Da ɗumi-ɗuminsa

Rundunar ‘Yansandan Jihar Kano Ta Cafke Jarumar TikTok Murja Ibrahim Kunya

1 day ago
Da Dumi-Dumi: CBN Ya Kara Wa’adin Daina Amfani Da Tsoffin Kudade A Nijeriya
Da ɗumi-ɗuminsa

Da Dumi-Dumi: CBN Ya Kara Wa’adin Daina Amfani Da Tsoffin Kudade A Nijeriya

1 day ago
Da Dumi-Dumi: Kotu Ta Kori Adeleke A Matsayin Gwamnan Jihar Osun
Da ɗumi-ɗuminsa

Gwamna Adeleke Ya Yi Watsi Da Hukuncin Kotu Da Ta Rushe Zabensa, Zai Daukaka Kara

3 days ago
Da Dumi-Dumi: Kotu Ta Kori Adeleke A Matsayin Gwamnan Jihar Osun
Da ɗumi-ɗuminsa

Da Dumi-Dumi: Kotu Ta Kori Adeleke A Matsayin Gwamnan Jihar Osun

3 days ago
Dan Gwamnan Jihar Nasarawa Mai Shekaru 36, Hassan Sule Ya Rasu
Da ɗumi-ɗuminsa

Dan Gwamnan Jihar Nasarawa Mai Shekaru 36, Hassan Sule Ya Rasu

3 days ago
Next Post
Zulum Ya Karbi ‘Yan Gudun Hijira 1,300 Daga Kamaru

Zulum Ya Karbi 'Yan Gudun Hijira 1,300 Daga Kamaru

LABARAI MASU NASABA

Gogewar Kasar Sin A Fannonin Ilimi Da Binciken Kimiyya, Abun Karfafa Gwiwa Ne Ga Kasashen Larabawa 

Gogewar Kasar Sin A Fannonin Ilimi Da Binciken Kimiyya, Abun Karfafa Gwiwa Ne Ga Kasashen Larabawa 

January 30, 2023
Babban Kwamatin Ayyuka Na Jam’iyyar PDP Na kasa Ya Gana Da ‘Yan Takarar Gwamna Na Jam’iyyar

‘Yan Majalisar Tarayya 3 Na Jam’iyyar APC Sun Koma Jam’iyyar PDP A Jihar Katsina

January 30, 2023
Kasar Sin Ta Tsawaita Wasu Dabarunta Na Kudi

Kasar Sin Ta Tsawaita Wasu Dabarunta Na Kudi

January 30, 2023
DSS Ta Kama Wasu Ma’aikatan Banki Masu Hada-hadar Sayar Da Sabbin Kudaden Naira

DSS Ta Kama Wasu Ma’aikatan Banki Masu Hada-hadar Sayar Da Sabbin Kudaden Naira

January 30, 2023
Tsohon Firaministan Kenya, Odinga, Ya Iso Nijeriya Don Halartar Taron LEADERSHIP Na 14

Tsohon Firaministan Kenya, Odinga, Ya Iso Nijeriya Don Halartar Taron LEADERSHIP Na 14

January 30, 2023
Jirgin Kasan Kaduna-Abuja Ya Dawo Aikin Jigilar Fasinjojinsa Bayan Hatsarin Da Ya Yi

Jirgin Kasan Kaduna-Abuja Ya Dawo Aikin Jigilar Fasinjojinsa Bayan Hatsarin Da Ya Yi

January 30, 2023
Tinubu Ya Godewa Buhari Kan Amincewa Da Kara Wa’adin Kwanakin Daina Karbar Tsoffin Kudade

Tinubu Ya Godewa Buhari Kan Amincewa Da Kara Wa’adin Kwanakin Daina Karbar Tsoffin Kudade

January 30, 2023
2023: Laifin Me Na Yi Wa Mutanen Da Suke Cin Amana Ta —Tinubu

2023: Laifin Me Na Yi Wa Mutanen Da Suke Cin Amana Ta —Tinubu

January 30, 2023
Rundunar ‘Yansandan Jihar Kano Ta Cafke Jarumar TikTok Murja Ibrahim Kunya

Ina Addu’ar Allah Ya Saukar Min Da Cutar Da Za Ta Sa Na Shiryu – Murja Ibrahim Kunya

January 30, 2023
Gwamnatin Kano Ta Shirya Tarbar Zuwan Buhari Kano Bayan Kara Wa’adin Daina Tsaffin Kudi

Gwamnatin Kano Ta Shirya Tarbar Zuwan Buhari Kano Bayan Kara Wa’adin Daina Tsaffin Kudi

January 30, 2023
ADVERTISEMENT
Advertise with us

© 2022 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2022 Leadership Media Group - All Right Reserved.