A yau Litinin, firaministan Sin Li Qiang, ya jagoranci wani taron nazari...
Read moreDetailsAn gudanar da taron hadin gwiwa kan makamashi na duniya na babban taron siyasa na MDD kan ci gaba mai dorewa a ranar 10 ga wata a hedikwatar MDD dake New York. Rahoton bincike mai taken “Ma’aunin ci gaban lantarki na duniya (2026)”, wanda aka fitar a yayin taron ya nuna cewa, matsayin ci gaban wutar lantarki na kasar Sin gaba daya yana sahun gaba a duniya, inda kirkire-kirkirenta na fasahohin da suka shafi wutar lantarki ya kasance na farko a duniya. Rahoton ya kimanta matakan ci gaban wutar lantarki na kasashe 100 a duniya a fannoni hudu, wato tsaron samar da lantarki, ayyukan ba da hidimomi, matakai masu kiyaye muhalli, da kuma kirkire-kirkiren fasahohi. Kasashe biyar mafi girma a matakin ci gaba su ne Finland, Sweden, Switzerland, Sin, da Norway. Daga cikinsu, ba a fannin kirkire-kirkiren fasahohin wutar lantarki kadai Sin ke kan gaba ba, ta kuma kasance kan gaba a duniya a fannin kayyayakin makamashi mai tsafta da ta samar.(Safiyah Ma)
Read moreDetailsKasar Sin mai masaukin baki ta yi kunnen doki da ci 1...
Read moreDetailsYau Lahadi, kasashen Amurka, Philippines, Ostiraliya, da sauran kasashe sun fitar da...
Read moreDetailsMataimakin firaministan Sin Liu Guozhong, ya yi rangadi a birnin Beijing a...
Read moreDetailsYau ce ranar kandagarkin guguwar rairayi ta duniya, kuma taken ranar a...
Read moreDetailsA kwanan nan, ma'aikatar kula da rayuwar jama'a ta kasar Sin ta...
Read moreDetailsShugabar babban taron Majalisar Dinkin Duniya (MDD) na 80, Annalena Baerbock, a...
Read moreDetailsMataimakin zaunannen wakilin Sin dake MDD Sun Lei ya yi jawabi a...
Read moreDetailsLi Shulei, babban jami'i a jam'iyyar Kwaminis ta kasar Sin (JKS) ya...
Read moreDetails© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.