ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Saturday, July 18, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Dalibai Sun Yi Kira Da A Kara Hanyoyin Ba Matasa Bashin Karatu

by Idris Aliyu Daudawa
2 years ago
Ɗalibai

Kungiyar daliban kwalejojin ilimi ta kasa ta yi kira da Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da sauran ‘yan Nijeriya masu sha’awar bunkasa lamarin ilimi su kara taimakawa da kudi a matsayin bashi ko kuma taimako, domin taimakawa matasan Nijeriya da dalibai wadanda a halin da ake ciki basu da aikin yi, da idan ba sa a aka yi ba suna iya shiga wani hali na aikata ashsha,saboda halin da ake ciki na tsadar kayar abinci a sanadiyar karin kudin manfetur.

Sanarwar da Shugabanta  Egunjobi Samuel Oluwaseun,ya raba wa manewa labarai ranar Litinin ta makon da muke ciki a Abuja, ya ce akwai dalibai milyan 12.5,a kwalejojin ilimi  million  219 da ake da su a duk fadin Nijeriya,ya jinjina wa kokarin da Shugaban kasa yake yi kan rage fatara, inda kuma suka yi kira da shi cewar ya ci gaba da aiki mai kyau da yake yi.

  • Ba Za Mu Shiga Zanga-zangar Da Za A Yi Wa Tinubu Ba – Daliban Arewa
  • An Kashe Dalibai 3, An Raunata Wani A Harin Da Boko Haram Ta Kai Makarantar ‘Yan Shi’a A Yobe

Ya ce, “Idan aka kara kudaden yin hakan zai zai kara taimakawa a kan irin tubalin yin ginin hakan da aka fara wadanda gwamnatocin baya suka yi, wanda kuma hukumar NIRSAL ce jagorar yin hakan ta hanyar Microfinance Bank (NMFB), wanda ya samar da ayyukan yi a kai tsaye ko kuma akasin haka, lamarin da yayi sanadiyar raba wasu da fatara.”

ADVERTISEMENT

Kunguyar ta dalibai ta jinjinawa jagorancin Abdullahi Abubakar Kure a matsayin Shugaban na Bankin Microfinance karkashin NIRSAL,kan irin namijin aikin da yake yi.

Ya kara jaddada cewa NMFB ita kadai ce hukuma wadda ta raba kudaden kawo dauki a cikin gaskiya da rikon amana,a sassa shida na kasa.

LABARAI MASU NASABA

Kano Ta Yi Zarra Wajen Kashe Kuɗi Don Raya Ilimi A Yammacin Afirka

ASUU Na Barazanar Shiga Yajin Aiki A Jami’o’in Jihohi 11 Kan Rashin Biyan Alawus-alawus

“Mutane sun samu dama ta samun bashin ba tare da taimakon wani daga cikin ofishin ba, maganar gaskiya kuma ire-iren wadancan kudaden ta ba wasu damar ga matasa bunkasa sana’arsu, wasu kuma sun fara, da kuma cigaba da harkar har zuwa halin da ake ciki yanzu” kamar yadda yace.

“Duk da yake dai wadanda suka amfana da kudaden sun so ace anbasu kudaden a matsayin tallafi ne amma Bankin ya cigaba da fada masu ai bashi ne aka basu.Duk dai yadda abin ya kasance kudaden sun  taimaka wajen bunkasa kananan sana’oi a Nijeriya.

Daga karshe ya ce “Idan aka tuna da tsarin mulkin gwamnatin Shugaban kasa Bola Bola Ahmed Tinubu, abu maikyau ne da kuma fa’ida ga ita gwamnatin ta shi ta kara bada kudade a bangarori na kanana da matsakaitan sana’oi da kuma aikin gona, domin hakan zai taimakawa ‘yan Nijeriya su samu hanyar da za su dogara da ita saboda su samu kyakkyawar rayuwa,”.

Ɗalibai
Idris Aliyu Daudawa
+ postsBio
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Tarihin Sarakunan Da Suka Yi Wa Turawan Mulkin Mallaka Turjiya A Nijeriya
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Kano Ta Yi Zarra Wajen Kashe Kuɗi Don Raya Ilimi A Yammacin Afirka
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Duk Da Faɗuwar Farashin Ɗanyen Mai Ƴan Nijeriya Na Fama Da Tsadar Man Fetur
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Yajin Aiki: Ƙungiyar Likitocin Nijeriya Ta Ba Gwamnati Wa’adin Mako Huɗu

MASU ALAKA

Labarin Farfesoshi Tagwaye Da Suka Yi Karatun Digiri Tare Suna Aiki Tare A Wuri Ɗaya
Ilimi

Kano Ta Yi Zarra Wajen Kashe Kuɗi Don Raya Ilimi A Yammacin Afirka

July 11, 2026
ASUU Na Barazanar Shiga Yajin Aiki A Jami’o’in Jihohi 11 Kan Rashin Biyan Alawus-alawus
Ilimi

ASUU Na Barazanar Shiga Yajin Aiki A Jami’o’in Jihohi 11 Kan Rashin Biyan Alawus-alawus

July 3, 2026
Matar Gwamnan Zamfara Ta Sha Alwashin Ci Gaba Da Tsarin Bunƙasa Ilimin Ƴa Mace
Ilimi

Matar Gwamnan Zamfara Ta Sha Alwashin Ci Gaba Da Tsarin Bunƙasa Ilimin Ƴa Mace

June 20, 2026
Next Post
Shugaban Namibia: Batun Bunkasuwa Yana Da Nasaba Da Kasar Sin

Shugaban Namibia: Batun Bunkasuwa Yana Da Nasaba Da Kasar Sin

LABARAI MASU NASABA

Burina Zama Daya Daga Cikin Fitattun Masu Daukar Hoto A Nijeriya –Ibrahim Aminu

Burina Zama Daya Daga Cikin Fitattun Masu Daukar Hoto A Nijeriya –Ibrahim Aminu

July 18, 2026
Omar M. Yaghi: Kalaman Xi Sun Kara Mana Kwarin Gwiwa

Omar M. Yaghi: Kalaman Xi Sun Kara Mana Kwarin Gwiwa

July 18, 2026
Manufar Sin Ta Ba Da Jagoranci Ga Tafiyar Da Fasahar AI A Duniya

Manufar Sin Ta Ba Da Jagoranci Ga Tafiyar Da Fasahar AI A Duniya

July 18, 2026
CDC Ta Afirka Ta Yaba Wa Sin Bisa Goyon Bayanta Ga Dakile Cutar Ebola

CDC Ta Afirka Ta Yaba Wa Sin Bisa Goyon Bayanta Ga Dakile Cutar Ebola

July 18, 2026
Yadda Ciwon Hanta Ke Yaduwa Tsakanin Ma’aurauta

Yadda Ciwon Hanta Ke Yaduwa Tsakanin Ma’aurauta

July 18, 2026
Xi Jinping Ya Bukaci A Gudanar Da Aikin Ceto A Tsanake Bayan Rugujewar Bangaren Wani Tsauni A Chongqing

Xi Jinping Ya Bukaci A Gudanar Da Aikin Ceto A Tsanake Bayan Rugujewar Bangaren Wani Tsauni A Chongqing

July 18, 2026
Yadda Ake Miyar Karkashi Da Nama

Yadda Ake Miyar Karkashi Da Nama

July 18, 2026
Kura-kurai 7 Da Mata Ke Yi Wajen Kula Da Fatarsu

Kura-kurai 7 Da Mata Ke Yi Wajen Kula Da Fatarsu

July 18, 2026
Majalisa Ta Goyi Bayan CBN Kan Sauya Fasalin Naira Bayan Tafka Muhawara 

Majalisa Ta Yi Watsi Da Bukatar MDD Ta Bincikar Badakalar Satar Daliban Oyo

July 18, 2026
Yadda Gano Ma’adanin ‘Lithium’ Zai Sauya Rayuwar Al’ummar Kudancin Kaduna

Yadda Gano Ma’adanin ‘Lithium’ Zai Sauya Rayuwar Al’ummar Kudancin Kaduna

July 18, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.