ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Dantsoho Ya Karbi Bakuncin Babban Jami’in Ofishin Jakadanacin Daular Larabawa

by Bello Hamza
7 months ago
NPA

Shugaban Hukumar Kula da Tashoshin Jiragen Ruwa na Kasa Dakta Abubakar Dantsoho, ya karbi bakuncin Babban Jami’i na Ofishin Jakadanacin Daular Larbawa wato UAE, da ke a Nijeriya Salem Al-Jaberi.

Dantsho, ya karbi bakuncinsa ne, a Shalkawar Hukumar NPA, da ke  a Marina, a jihar Lagos.

  • Cinikayyar Waje Ta Jihar Xinjiang Ta Bunkasa A Shekarar 2025
  • Binciken CGTN: Tsarin Diflomasiyyar Amurka Na Babakere Ya Tada Hankula Kan Jagorancin Duniya

Wannnan na daga cikin halartar da Nijeriya ta yi, a wani babban taro, da aka kammala a kwanan baya, a kasar Abu Dhabi, ta ci gaba da kulla alakar fadada bunkasa hada-hadar kasuwanci, a tsakanin kasashen biyu, musamman kan kayana da basu shafi, fannin Man Fetur ba da kara bunkasa fannin Tashoshin Jiragen Ruwa.

ADVERTISEMENT

Kazalika, ganawar ta su, na zuwa ne, bayan rattaba hannun yarjejeniya a tsakanin Ministan Bunkasa Tattalin Arziki na Teku,  Adegboyega Oyetola, da aka yi, a tsakanin Nijeriya, a kasar ta Abu Dhabi.

Bugu ka kari, manufar itace, domin a kirkiro da dabaru ta hanyar yin hadaka domin kara habaka fannin Tashoshin Jiragen Ruwa da safarar kaya, ta hanyar yin amfani da kimiyyar zamani.

LABARAI MASU NASABA

Yadda Taron Bikin Maulidi Ya Gudana A Unguwar Mile 12 A Legas

NPA Ta Bayyana Cewa Kirkiro Da Sabuwar Hukumar NPERA Ba Zai Zame Mata Tarnaki Ba

A jawabinsa, yayin tattataunawar, Dakta Dantsoho ya bayyana cewa, bisa umarnin Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da kuma Ministan Ministan Bunkasa Tattalin Arziki na Teku,  Adegboyega Oyetola, Hukumar ta NPA, ta himmatu matuka, wajen ganin ana ci gaba da hada karfi da karfe da  kasar ta Abu Dhabi, domin kara fadada yawan hada-hadar kasuwanci, musamman a bangare, da bai shafi fannin Mai ba.

“Bisa umarnin  umarnin Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da kuma Ministan Ministan Bunkasa Tattalin Arziki na Teku,  Adegboyega Oyetola, muna ci gaba da mayar da hankali, wajen ganin ana ci gaba da hada karfi da karfe da  kasar ta Abu Dhabi, domin kara fadada yawan hada-hadar kasuwanci, musamman a bangare, da bai shafi fannin Mai ba, Inji Dantsoho.

A na sa jawabin Babban Jami’i na Ofishin Jakadanacin Daular Larbawa wato UAE Salem Al-Jaberi, kasancewar Nijeriya da kasar ta Abu Dhabi, abokan hadaka ne, ya sanar da cewa, kasar sa, a shirye take, ta kara karfafa hadaka, da Nijeriya.

“Nijeriya da Abu Dhabi, sun jima a matsayin abokan hadaka, a saboda haka, mu a Abu Dhabi, a shirye muke domin mu kara rubanya hadakar hada-hadar kasuwanci, da Nijeriya, ako da yaushe,” A cewarsa.

Ganawar, ta kuma samu halartar Manyan Daraktoci na Hukumar NPA, da suka hada da, Madam  Bibian Richard-Edet, da ke a sashen kudi da tafiyarda harkar mulki, sai Injiya Ibrahim Abba Umar, na sahsne kula da kere-kere da Injiya   Olalekan Badmus, na sashen gudanawa na Sufurin Jiragen Ruwa a NPA.

Tattaunawar, ta kuma mayar da hankali, kan yadda kasashen biyu, za su amfana da juna,  kan bunkasa hada-hadar kasuwanci da samar da damar zuba jari a tsakanin Nijeriya da Daular ta Larabawa.

Kazalika, sun cimma matsayar jadda kara karkafa bunkasa fannin Sufurin Jiragen Ruwa na kasashen biyu da safarar kaya wanda hakan zai sanya, kasashen biyu, su kara bunkasa tatalin arzikinsu.

NPA
Bello Hamza
+ postsBio
  • Bello Hamza
    https://hausa.leadership.ng/author/bello-hamza/
    Jihar Kano Za Ta Amfana Matuka Da Gidauniyar Aliko Dangote – Masu Ruwa Da Tsaki
  • Bello Hamza
    https://hausa.leadership.ng/author/bello-hamza/
    An Nuna Damuwa Kan Sake Kamun Da DSS Ta Yi Wa Boɗejo Bayan Samun Belin EFCC
  • Bello Hamza
    https://hausa.leadership.ng/author/bello-hamza/
    Dole Al’ummar Arewa Su Rungumi Hanyoyin Kasuwanci Na Zamani —Alfa Musa
  • Bello Hamza
    https://hausa.leadership.ng/author/bello-hamza/
    Ba Mu Taba Biyan Kudin Fansa Ba Kuma Ba Za Mu Biya Ba – Kwamishinan Katsina

MASU ALAKA

Yadda Taron Bikin Maulidi Ya Gudana A Unguwar Mile 12 A Legas
Tattalin Arziki

Yadda Taron Bikin Maulidi Ya Gudana A Unguwar Mile 12 A Legas

September 4, 2026
NPA Ta Bayyana Cewa Kirkiro Da Sabuwar Hukumar NPERA Ba Zai Zame Mata Tarnaki Ba
Tattalin Arziki

NPA Ta Bayyana Cewa Kirkiro Da Sabuwar Hukumar NPERA Ba Zai Zame Mata Tarnaki Ba

September 4, 2026
NPA Ta Tabbatar Da Maido Da Manyan Kayan Aikin Hukumar Wuta Ta Neja Delta —Babbar Manaja
Tattalin Arziki

NPA Ta Tabbatar Da Maido Da Manyan Kayan Aikin Hukumar Wuta Ta Neja Delta —Babbar Manaja

August 28, 2026
Next Post
Yadda Buƙatun Kwankwaso Suka Tarwatsa Yiwuwar Haɗin Gwuiwa Da APC

Yadda Buƙatun Kwankwaso Suka Tarwatsa Yiwuwar Haɗin Gwuiwa Da APC

LABARAI MASU NASABA

ASUU Ta Yi Barazanar Yajin Aiki A Jami’ar Jihar Sokoto

ASUU Ta Yi Barazanar Yajin Aiki A Jami’ar Jihar Sokoto

September 9, 2026
Taron PDP Na Ƙasa: Ɓangaren Wike Ya Kafa Sabon NWC A Abuja

PDP Ta Musanta Mara Wa APM Baya A Bauchi

September 9, 2026
Sojoji

Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara

September 9, 2026
Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.