ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Fadar Shugaban Ƙasa Ta Gargaɗi Peter Obi Kan Zargin Tinubu Na Haddasa Rikici A ADC

by Leadership Hausa
5 months ago
ADC

Fadar shugaban ƙasa ta yi gargaɗi ga tsohon gwamnan Anambra, Peter Obi, kan yi wa Shugaban ƙasa, Bola Tinubu ƙarya kan rikicin da ke ci gaba a gudana a jam’iyyar ADC.

An bayyana wannan a cikin wata sanarwa da mai bai wa shugaban ƙasa shawara na musamman kan harkokin yaɗa labarai, Bayo Onanuga, ya fitar a ranar Litinin.

  • Kabiru Marafa Ya Jagoranci Daruruwan Mabiyansa Zuwa ADC A Zamfara
  • ADC Reshen Kaduna Ta Buƙaci Gwamnati Ta Daina Tsangwamar El-Rufai

Onanuga ya bayyana zargin a matsayin mara tushe, kuma ya jaddada cewa rikicin ADC ya samo asali ne daga mambobinsa.

ADVERTISEMENT

“Bayan kammala amfani da jam’iyyar LP wajen fafatawa a neman ofishin mafi girma a ƙasar, Obi ya bar ta cikin wani irin yanayi na buƙatar ƙashin kai ba tare da ya nuna jagoranci wajen warware rikicin jam’iyyar ba.

“Maimakon haka, sai ya juya zuwa ga ƙungiyarsa ta ‘Obidient’, wanda ta fi yin aiki ta intanet fiye da a fili, ba tare da ya mayar da shi zuwa tsarin siyasa na kansa ba.

LABARAI MASU NASABA

Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

“Sanin cewa yana buƙatar tsarin jam’iyya don cika burinsa na tsayawa takarar shugabancin ƙasa, Obi ya koma ADC kuma ya yi nasara har amshe shi hannu biyu.

“Babu wani bincike mai inganci da aka bayyana cewa sabon masu mallaka suka yi, wanda ya haifar da rikicin da ake ciki yanzu. Wane alaƙa Shugaba Tinubu ke da shi da duk wannan? Babu ko guda ɗaya.

“Obi da tawagarsa dole su warware matsalolin cikin jam’iyya kafin su fafata don neman samun tikitin takarar shugaban ƙasa a 2027.

“Zargin shugaban ƙasa kan wannan al’amari da bai da hannu a ciki ba kawai magana ce mara tushe kuma yunƙuri ne na rashin adalci da tabbarar da rusa dimokuraɗiyarsa.

“Gaskiyar cewa Obi ya zo na uku a shekarar zaɓen 2023 ba zai samu irin wannan sakamako ba a 2027.

“Shugaba Tinubu, a matsayinsa na wanda ke riƙe da muƙami mafi girma a Nijeriya, ya samu nasarori masu yawa, amma har yanzu Obi ya makance yana sukar su ba tare da wasu hujjoji ba. Ya bari ya samu damar zama ɗan takarar shugaban ƙasa kafin yin zargin,” in ji fadar shugaban ƙasa.

ADC
Leadership Hausa
Website |  + postsBio
  • Leadership Hausa
    Karuwar Farin Jinin Gwamna Umaru Bago A Siyasar Jihar Neja
  • Leadership Hausa
    Kyakkyawan Tsarin Laken Asiri Zai Dakile Shirin Magudin Zabe A Nijeriya —Mohammed
  • Leadership Hausa
    Batun Dawo Da Tallafin Mai Da Atiku Ya Yi Na Ci Gaba Da Tayar Da Kura
  • Leadership Hausa
    Batun Guguwar Kakar Yakin Neman Zabukan 2027 A Nijeriya

MASU ALAKA

Sojoji
Manyan Labarai

Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara

September 9, 2026
'Yan Bindiga
Labarai

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina
Labarai

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Next Post
Bayan Shafe Shekaru 10 A Tsare, Kotu Ta Saki Mutumin Da Boko Haram Ta Jikkata

Bayan Shafe Shekaru 10 A Tsare, Kotu Ta Saki Mutumin Da Boko Haram Ta Jikkata

LABARAI MASU NASABA

Sojoji

Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara

September 9, 2026
Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.