ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Jami’an Tsaro Sun Kama Jiragen Ruwa Uku Shaƙe Da Ɗanyen Mai Da Kuɗinsa Ya Kai Na Naira Biliyan N4.2

by Abubakar Abba
5 months ago

Haɗakar jami’an tsaron soji na ruwa da ke aiki, a kudu maso kudu wato OPDS, sun ƙwace Jiragen Ruwa uku, da aka shaƙe da Ɗanyen Mai, da aka sato. Jiregen Man uku da jami’an suka kama tare da kuma waɗanda ake zargi, a garin Kalaba na jihar, an ƙiyasta, ya kai na sama da Naira biliyan 4.2.

Kwamandan jami’an tsaron na haɗaka, Olugbenga Oladipo ne, ya shedawa manema labarai wannan nasarar a garin Kalaba. A cewarsa, jami’an, sun gudanar da aikin ne, a ranar 8, na watan Afirlun 2026, bayan da jami’an suka samu bayanana siirii, inda suka kama Jirge biyu, a MT Mkpodu da kuma a MT Westaf, Kalaba.

  • Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5
  • Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027
  • Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana
  • ‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna
  • Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

A cewarsa, ana zargin an yo dakon Ɗanyen Man da aka sato ne, inda kuma Jirgin, ke ɗauke da ma’aikata 26 waɗanda, duk an kama su. “An kama wata motar Tanka da ake ƙoƙarin zuba Ɗanyen Man a cikinta a Mkpodu wacce kuma ke ɗauke da aƙalla metric tan 480, na Ɗanyen Man da ake zargin, an sato, Inji shi. “An kuma kama wata motar Tankar Mai a Westaf, da ke ɗauke da kimanin metric tan 459, na Ɗanyen Man da ake zargin an sato, “ A cewarsa.

ADVERTISEMENT

Ya ƙara da cewa, bayan da jami’an suka kama Jiragen, sun buƙaci ɗaukin jami’an soji na sama, inda suka turo Jirgin sama mai saukar Ungulu, domin taiamaka wa, a gudanar da aikin, a cikin nasara.

Ya ƙara da cewa, biyo bayan ci gaba da sintirin da jami’an suka gudanar, sun kuma gano Jigin Ruwa na uku, a MT Stellos a ranar 10 na watan Afirilun 2026, da shima yake shaƙe da Ɗanyen Man da ake zargi, na sata ne.

LABARAI MASU NASABA

NDLEA Ta Cafke Ƴar Shekara 67 Da Hodar Iblis Da Aka Ɓoye A Cikin Ayaba

Gwamnatin Kaduna Ta Yaba Wa ONSA Kan Shirin Horon Masu Tsaron Daji ‘Forest Guards’

Ya kuma sanar da ƙoƙarin da ake ci gaba da yi, na daƙile satar Ɗanyen Mai, a yankin, bisa haɗka da sauran hukumomin tsaro, musamman ta hanyar ƙara ƙarfafa, ayyukan sanya ido.

Ya ce, an kuma yi bajin kolin waɗanda aka ake zargin a rundunar jami’an tsaron na ruwa da ke a garin na Kalaba.

Oladipo ya ƙara jaddada ƙudurin jami’an na daƙile duk wasu ayyuka, na satar ɗanyen Mai da kuma duk wani yunƙurin zagon ƙasa, ga tattalin arzikin ƙasar nan, a yankin

Shi kuwa a na sa jawabin Kwamanda rundunar Ruwa na  yankin Gabas Chidozie Okehie ya bayyana cewa, a yanzu haka, rundunar na kan bibiyar ƙarin wasu da ake zargi, ɓarayin  ɗanyen Mai ne, a yankin.

Abubakar Abba
+ postsBio
  • Abubakar Abba
    https://hausa.leadership.ng/author/abubakar-abba/
    Tun Ina Karama Marigayi Tumbuleke Ke Sa Ni Dariya —Hannatu Musawa
  • Abubakar Abba
    https://hausa.leadership.ng/author/abubakar-abba/
    NPA Ta Bayyana Cewa Kirkiro Da Sabuwar Hukumar NPERA Ba Zai Zame Mata Tarnaki Ba
  • Abubakar Abba
    https://hausa.leadership.ng/author/abubakar-abba/
    Yadda Bikin Girke-girke Ya Karfafa Alaka Tsakanin Musulmai Da Kiristoci A Kaduna
  • Abubakar Abba
    https://hausa.leadership.ng/author/abubakar-abba/
    Nazari Kan Wasu Dalilan Da Ke Haddasa Sabanin Abotakar Jarumi Ko Jaruma A Kannywood

MASU ALAKA

Labarin Farfesoshi Tagwaye Da Suka Yi Karatun Digiri Tare Suna Aiki Tare A Wuri Ɗaya
Tsaro

NDLEA Ta Cafke Ƴar Shekara 67 Da Hodar Iblis Da Aka Ɓoye A Cikin Ayaba

July 11, 2026
Gwamnatin Kaduna Ta Yaba Wa ONSA Kan Shirin Horon Masu Tsaron Daji ‘Forest Guards’
Tsaro

Gwamnatin Kaduna Ta Yaba Wa ONSA Kan Shirin Horon Masu Tsaron Daji ‘Forest Guards’

July 9, 2026
Sojoji Sun Kama Mai Kai Wa Ƴan Ta’adda Kayan Aiki A Zamfara
Tsaro

Sojoji Sun Kama Mai Kai Wa Ƴan Ta’adda Kayan Aiki A Zamfara

June 25, 2026
Next Post
Wanene Alhaji Ibrahim Galadima Tsohon Shugaban Hukumar Kwallon Kafar Nijeriya

Wanene Alhaji Ibrahim Galadima Tsohon Shugaban Hukumar Kwallon Kafar Nijeriya

LABARAI MASU NASABA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

September 8, 2026
Wani Soja Ya Kashe Kansa Bayan Kashe Matarsa A Jihar Neja

Kano Za Ta Kafa Sansanonin Sojoji A Ƙananan Hukumomin Da Ke Fuskantar Barazanar Tsaro

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.