ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Saturday, July 25, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Lampard Zai Ci Gaba Da Zama A Coventry City

by Abba Ibrahim Wada
3 weeks ago
Lampard

LABARAI MASU NASABA

Rodri Ya Amince da Tayin Komawa Real Madrid

Yadda ‘Yan Spain Suka Mamaye Kyaututtukan Kofin Duniya

Kocin ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Coventry City Frank Lampard ya sanya hannu kan sabuwar yarjejeniya da ƙungiyar wadda za ta sa ya ci gaba da kasancewa tare da ƙungiyar ta Premier League har zuwa shekarar 2029, kamar yadda aka sanar a ranar Talata, Lampard ya jagoranci Sky Blues ɗin wajen samun nasarar dawowa gasar Premier League a karon farko cikin shekaru 25 ta hanyar lashe gasar Championship da ya yi.

Tsohon ɗan wasan tsakiyar na Ingila mai shekaru 48 ya karɓi ragamar ƙungiyar dake Midlands a watan Nuwambar shekarar 2024 inda ya kusa kai wa gasar Premier League a shekararshi ta farko a ƙungiyar kafin Sunderland ta doke shi a wasan kusa da na ƙarshe, Lampard ya bayyana matuƙar farin ciki akan sabon kwantiragin da ya ƙulla da Coɓentry inda yace, “Ina matuƙar farin ciki da na sanya hannu akan sabon kwantiragi a wannan ƙungiya, hakan ya zama abin alfahari ne a wajena” in ji Lampard.

Lampard wanda ta taɓa kocin manyan ƙungiyoyi a Ingila irin su Chelsea, Everton da Derby, ya ƙara da cewa, “Muna fatan za mu maimaita ƙoƙarin da muka yi a gasar Championship a wannan gasar ta Premier League domin ganin mun samar da sakamako mai kyau da magoya bayanmu za su yi alfahari damu”, Coventry City za ta buga wasan farko da Arsenal wadda ta lashe gasar Premier League ta bana.

ADVERTISEMENT

Lampard
Abba Ibrahim Wada
Website |  + postsBio
  • Abba Ibrahim Wada
    Yadda ‘Yan Spain Suka Mamaye Kyaututtukan Kofin Duniya
  • Abba Ibrahim Wada
    Wane Ne Gwarzo Tsakanin Pele Da Maradona Da Messi?
  • Abba Ibrahim Wada
    Tasirin Da VAR Ta Yi A Gasar Kofin Duniya
  • Abba Ibrahim Wada
    Ronaldo Da Ƴanwasan Da Suka Buga Kofin Duniya Na Ƙarshe A Rayuwarsu

MASU ALAKA

Rodri Ya Amince da Tayin Komawa Real Madrid
Wasanni

Rodri Ya Amince da Tayin Komawa Real Madrid

July 25, 2026
Yadda ‘Yan Spain Suka Mamaye Kyaututtukan Kofin Duniya
Wasanni

Yadda ‘Yan Spain Suka Mamaye Kyaututtukan Kofin Duniya

July 24, 2026
Wane Ne Gwarzo Tsakanin Pele Da Maradona Da Messi?
Wasanni

Wane Ne Gwarzo Tsakanin Pele Da Maradona Da Messi?

July 24, 2026
Next Post
Dalilan Da Suka Jawo Aka Ƙi Yin Maraba Da FIM House A Jihar Kano

Dalilan Da Suka Jawo Aka Ƙi Yin Maraba Da FIM House A Jihar Kano

LABARAI MASU NASABA

Rodri Ya Amince da Tayin Komawa Real Madrid

Rodri Ya Amince da Tayin Komawa Real Madrid

July 25, 2026
Ministan Harkokin Wajen Sin Wang Yi Ya Yi Kira A Karfafa Hadin Gwiwa Na Kut-Da-Kut A SCO Domin Gina Duniya Mai Damawa Da Mabambantan Bangarori

Ministan Harkokin Wajen Sin Wang Yi Ya Yi Kira A Karfafa Hadin Gwiwa Na Kut-Da-Kut A SCO Domin Gina Duniya Mai Damawa Da Mabambantan Bangarori

July 25, 2026
Kalolin Kitso Na Zamani: Yadda Ake Yin Fulani Style

Muhimmancin Kula Da Gashi Domin Lafiyarsa Da Kyawunsa

July 25, 2026
Kungiya Ta Nemi Mambobinta Su Rungumi Hanyoyin Kasuwanci Na Zamani

Kungiya Ta Nemi Mambobinta Su Rungumi Hanyoyin Kasuwanci Na Zamani

July 25, 2026
An Sanya Wuraren Sana’ar Kayan Tangaran Na Jingdezhen Cikin Jerin Wuraren Tarihi Na Duniya Na UNESCO

An Sanya Wuraren Sana’ar Kayan Tangaran Na Jingdezhen Cikin Jerin Wuraren Tarihi Na Duniya Na UNESCO

July 25, 2026
Amfanin Ganyen Magarya Ga Lafiya Dan Adam

Amfanin Ganyen Magarya Ga Lafiya Dan Adam

July 25, 2026
Wane Ne Khalil Al-Hayya, Sabon Shugaban Kungiyar Hamas?

Wane Ne Khalil Al-Hayya, Sabon Shugaban Kungiyar Hamas?

July 25, 2026
Tsakanin Digiri Da Sana’a Wanne Ya Fi Muhimmanci A Wannan Lokacin?

Tsakanin Digiri Da Sana’a Wanne Ya Fi Muhimmanci A Wannan Lokacin?

July 25, 2026
Lampard

Sojoji Sun Kamata Ƴan Bindiga 5 Da Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane A Yobe

July 25, 2026
Gwamnatin Jihar Kano Za Ta Fara Aiwatar Da Shirin Inshorar Lafiya Ga Jaruman Kannywood

Gwamnatin Jihar Kano Za Ta Fara Aiwatar Da Shirin Inshorar Lafiya Ga Jaruman Kannywood

July 25, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.