ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Majalisar Shari’a Ta Yi Watsi Da Zargin Amurka A Kan Kwankwaso

by Sadiq
7 months ago
Amurka

Majalisar Ƙoli ta Shari’a ta yi watsi da zargin da ke cikin ƙudirin dokar Majalisar Dokokin Amurka cewa ana kashe Kiristoci a Nijeriya, tana mai cewa zargin ba gaskiya ba ne kuma yana da hatsari.

Wasu ‘yan majalisar Amurka sun gabatar da ƙudirinnl ƙaƙaba takunkumi, ciki har da hana biza da ƙwace kadarori, ga mutanen da ake zargi da taimaka wa ta’addanci.

  • Hedikwatar Tsaro Ta Tabbatar Da Isowar Sojojin Amurka A Jihar Bauchi
  • Ramadan: Shehu Ismaila Ya Buɗe Tafsirin Alƙur’ani A Zawiyar Ahlul Faidhati Mai Diwani Group Kaduna 

Cikin waɗanda aka ambata akwai Rabiu Musa Kwankwaso da kuma Miyetti Allah.

ADVERTISEMENT

A sanarwar da Sakataren Janar na majalisar, Nafiu Baba Ahmad ya sanya wa hannu, majalisar ta ce Nijeriya na fuskantar matsalolin tsaro kamar ta’addanci da fashi, amma babu wata manufa da ta shafi kai wa Kiristoci hari.

Sanarwar ta kuma yi watsi da zargin da Amurka ta yi wa tsohon gwamnan Kano, Rabi’u Musa Kwankwaso na hannu a gallaza wa Kiristoci.

LABARAI MASU NASABA

An Kashe Shahararren Mai Sharhin Siyasar Kano, Ibrahim Dan Shagamu

Ku Daure Ku Sake Zaɓar Mijina A 2027 – Remi Tinubu

Ta kuma yi gargaɗin cewa kiran matsalar da “kisan kare dangi” zai iya ƙara tayar da hankali, tare da kira ga a yanke hukunci bisa sahihan bayanai da haɗin gwiwa da hukumomin Nijeriya.

Ta ƙara da cewa Musulmi da Kiristoci duka suna sha wahala sakamakon tashin hankali.

MASU ALAKA

An Kashe Shahararren Mai Sharhin Siyasar Kano, Ibrahim Dan Shagamu
Labarai

An Kashe Shahararren Mai Sharhin Siyasar Kano, Ibrahim Dan Shagamu

September 9, 2026
Ku Daure Ku Sake Zaɓar Mijina A 2027 – Remi Tinubu
Manyan Labarai

Ku Daure Ku Sake Zaɓar Mijina A 2027 – Remi Tinubu

September 9, 2026
Bikin CIFTIS Zai Ingiza Bude Kofa A Kasar Sin
Labarai

Bikin CIFTIS Zai Ingiza Bude Kofa A Kasar Sin

September 9, 2026
Next Post
Sojoji Sun Kashe Kwamandan Boko Haram, Sun Ƙwato Miliyan 37

Sojoji Sun Kashe Kwamandan Boko Haram, Sun Ƙwato Miliyan 37

LABARAI MASU NASABA

Sin Na Fatan Amurka Za Ta Dakatar Da Furta Karairayi Da Nufin Bata Mata Suna

Sin Na Fatan Amurka Za Ta Dakatar Da Furta Karairayi Da Nufin Bata Mata Suna

September 9, 2026
An Kashe Shahararren Mai Sharhin Siyasar Kano, Ibrahim Dan Shagamu

An Kashe Shahararren Mai Sharhin Siyasar Kano, Ibrahim Dan Shagamu

September 9, 2026
Sin Ba Ta Taba Janyewa Wata Kasa Tsani Ba

Sin Ba Ta Taba Janyewa Wata Kasa Tsani Ba

September 9, 2026
Xi Ya Aike Da Gaisuwa Albarkacin Ranar Malamai Yana Mai Kira Da A Samar Da Matasa Masu Hazaka Domin Kara Farfado Da Kasa

Xi Ya Aike Da Gaisuwa Albarkacin Ranar Malamai Yana Mai Kira Da A Samar Da Matasa Masu Hazaka Domin Kara Farfado Da Kasa

September 9, 2026
Ku Daure Ku Sake Zaɓar Mijina A 2027 – Remi Tinubu

Ku Daure Ku Sake Zaɓar Mijina A 2027 – Remi Tinubu

September 9, 2026
Renon Matasa A Kan Kyakkyawar Turba Ginshiki Ne Na Gina KasaBy

Renon Matasa A Kan Kyakkyawar Turba Ginshiki Ne Na Gina KasaBy

September 9, 2026
Bikin CIFTIS Zai Ingiza Bude Kofa A Kasar Sin

Bikin CIFTIS Zai Ingiza Bude Kofa A Kasar Sin

September 9, 2026
“Ajin Tashar Sararin Samaniya Na Hong Kong Da Macau” Ya Kara Wa Matasa Sha’awar Kimiyya Da Karfafa Kishin Kasa

“Ajin Tashar Sararin Samaniya Na Hong Kong Da Macau” Ya Kara Wa Matasa Sha’awar Kimiyya Da Karfafa Kishin Kasa

September 9, 2026
’Yansanda Sun Cafke Matar Da Ta Kwara Wa Maƙociyarta Tafasasshen Ruwan Zafi A Abuja

’Yansanda Sun Cafke Matar Da Ta Kwara Wa Maƙociyarta Tafasasshen Ruwan Zafi A Abuja

September 9, 2026
Taron Kolin Urumqi Ya Mayar Da Hankali Kan Kwarewar Shugabanci A Xinjiang Da Muhimmancinta Ga Duniya

Taron Kolin Urumqi Ya Mayar Da Hankali Kan Kwarewar Shugabanci A Xinjiang Da Muhimmancinta Ga Duniya

September 9, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.