• Leadership Hausa
Friday, August 12, 2022
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Sana’a Sa’a
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Sana’a Sa’a
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result
Home Al'ajabi

Mamaki Ya Cika Ango Da Amarya Kan Yadda Suka Kwana Da Bakon Kare

by Rabi'u Ali Indabawa
2 months ago
in Al'ajabi
0
Mamaki Ya Cika Ango Da Amarya Kan Yadda Suka Kwana Da Bakon Kare
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsAppTelegram

Wani abin al’ajabi da ya faru ga wasu ma’aurata a Amurka, sun kwanta lafiya lau daga baya suka wayi gari suka ga bakon kare nade a kan gadonsu yana bacci tare da su.

A bayanin da suka yi a shafinsu na sada zumunta, Jimmy da Julie Johnson daga Tennesee sun sanar da cewa, bakon da suka yi gamo da shi ba zato ba tsammani, ya shiga gidansu ne ta wata kofar baya da aka bari a bude.
Karen ya kwanta da ma’auratn ne cikin dare.

  • Ci Gaba Abu Ne Na Zahiri A Tarihin Sin

“Na yi birgima ina juyi a gefen gadona na ga kare na ce a’a, a’a, wannan ba karenmu bane,” in ji shi. Ms Johnson ta ce ta tsinci karen ne kusa da ita a sa’ilin da ta farka daga bacci, kamar yadda jaridar Independent ta ruwaito. Ms Jihnson ta ce bayan ta gano Karen a gadonta, ta shiga shafukan sada zumunta inda ta wallafa wani bayani game da Karen tana maia cewa ta tsinci wani kare da bata.

Sai wani ya gane Karen, Nala ne. “Mun samu sakon Faccebook yana cewa, kai wannan Karen nawa ne, zan zo nan da ‘yan mintuna, menene adireshinku?” kamar yadda aka tambaya a cikin talifinta.

Bayan faruwar lamarin ne, Ms Johnson ta ce maigidanta ya aika da hutunan Karen a matsayin hujja. Ma’auratan sun gano cewa Karen ya yi tafiyar mil biyu kafin daga bisa su ya yanke shawarar shiga gidansu a wannan dare.

Labarai Masu Nasaba

Yadda Mai Wanke-wanke Ta Zama Mataimakiyar Shugaban kasa

Wata Sabuwa: Za A Fara Cin Tarar Mata Kan Kin Aure A Chadi

A gefe guda kuma, mamallakin Nala ta shiga Facebook tana rarraba bayanai game da batan Nala, tana mai cewa, Nala ta bi titi ne a guje da nufin zuwa gidan makociyarta, ko ta yaya har ta samu shiga gidansu cikin dare ta kwanta gado tare da su?” kamar yadda Criss Hawins ya rubuta.

Guduwar Karen ya kara hada sabon zimunci, kamar yadda ita ma Julie Johnson ta wallafa a shafinta na Facebook, cewa Nala ta zo domin yin wasan kwaikwayo tare da karnuka uku na ma’auratan ne inda daga bisani ta kwana tare da iyayen gidan karnukan.
Karshe dai zuwan Nala ya kulla zumunci tsakanin masu gidan da iyayen gidansa.

ShareTweetSendShare
Previous Post

Kashin Farko Na Kayayyakin Agaji Da Sin Ta Bayar Ga Afghanistan Zai Tashi A Ranar Litinin

Next Post

Akalla Malamai 100 Daga Arewacin Nijeriya Suka Yi Addu’ar Samun Nasarar Zaben 2023

Related

Yadda Mai Wanke-wanke Ta Zama Mataimakiyar Shugaban kasa
Al'ajabi

Yadda Mai Wanke-wanke Ta Zama Mataimakiyar Shugaban kasa

7 hours ago
Wata Sabuwa: Za A Fara Cin Tarar Mata Kan Kin Aure A Chadi
Al'ajabi

Wata Sabuwa: Za A Fara Cin Tarar Mata Kan Kin Aure A Chadi

2 days ago
Mahaifiyata Ta Sare Min Hannaye Haka Siddan – Budurwa
Al'ajabi

Mahaifiyata Ta Sare Min Hannaye Haka Siddan – Budurwa

5 days ago
Wasu Nau’in Kwadi Da Macizai Sun Haddasa Asarar Dala Biliyan 16 A Duniya
Al'ajabi

Wasu Nau’in Kwadi Da Macizai Sun Haddasa Asarar Dala Biliyan 16 A Duniya

5 days ago
An Kama Wani Mutum Yana Jima’i Da Akuya A Ogun
Kotu Da Ɗansanda

An Kama Wani Mutum Yana Jima’i Da Akuya A Ogun

7 days ago
Yadda ‘Yan Sa-kai Suka Lakada Wa Alaramma Duka Har Lahira A Kano
Al'ajabi

Yadda ‘Yan Sa-kai Suka Lakada Wa Alaramma Duka Har Lahira A Kano

1 week ago
Next Post
Rabi Shehu Sharada: ‘Yan Siyasa Sun Ci Moriyar Ganga, Sun Yada Kwaurenta!

Akalla Malamai 100 Daga Arewacin Nijeriya Suka Yi Addu'ar Samun Nasarar Zaben 2023

LABARAI MASU NASABA

Da Dumi-Dumi: ‘Yan Ta’adda Sun Yi Barazanar Sace Buhari Da El-Rufai 

Rashin Tsaro Na Kawo Koma Baya Ga Tattalin Arzikin Nijeriya – Buhari

August 12, 2022
Wang Wenbin: Duk Irin Sauyin Yanayi Sin Za Ta Wanzar Da Fadada Bude Kofa

Wang Wenbin: Duk Irin Sauyin Yanayi Sin Za Ta Wanzar Da Fadada Bude Kofa

August 12, 2022
Shugaba Xi Ya Yi Kira Ga Sassan Kasa Da Kasa Da Su Yi Hadin Gwiwar Samar Da Ci Gaban Duniya

Shugaba Xi Ya Yi Kira Ga Sassan Kasa Da Kasa Da Su Yi Hadin Gwiwar Samar Da Ci Gaban Duniya

August 12, 2022
Zan Biya Wa ASUU Bukatunsu Idan Na Zama Shuagaban Kasa – Atiku

Zan Biya Wa ASUU Bukatunsu Idan Na Zama Shuagaban Kasa – Atiku

August 12, 2022
Hanyoyin Jiragen Kasa Da Sin Ta Gina Sun Zama Shaidar Raya Shirin “Ziri Daya Da Hanya Daya”

Hanyoyin Jiragen Kasa Da Sin Ta Gina Sun Zama Shaidar Raya Shirin “Ziri Daya Da Hanya Daya”

August 12, 2022
Yunkurin Amurka Kan Sana’ar Kera Sassan Na’urorin Laturoni Ba Zai Yi Nasara Ba

Yunkurin Amurka Kan Sana’ar Kera Sassan Na’urorin Laturoni Ba Zai Yi Nasara Ba

August 12, 2022
Hisbah Ta Jadadda Muhimmancin Gwajin Lafiya Kafin Aure 

Hisbah Ta Jadadda Muhimmancin Gwajin Lafiya Kafin Aure 

August 12, 2022
Shugaba Buhari Zai Kawo Karshen Rashin Tsaro A Nijeriya -Buratai

Shugaba Buhari Zai Kawo Karshen Rashin Tsaro A Nijeriya -Buratai

August 12, 2022
Gwamnatin Tarayya Ta Ware Biliyan 2.6 Domin Tsaron Abuja

Daga Asabar 8 Zuwa Talata 11 Ga Watan Muharram 1444

August 12, 2022
Akwai Alamun Ba Gudu Ba Ja Da Baya A Kan Batun Taiwan

Akwai Alamun Ba Gudu Ba Ja Da Baya A Kan Batun Taiwan

August 12, 2022
ADVERTISEMENT
Advertise with us

© 2022 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2022 Leadership Media Group - All Right Reserved.