ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Thursday, September 10, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Rikici Ya Dabaibaye Jam’iyyar ADC A Zamfara

by Leadership Hausa
5 months ago

An samu rikicin shugabanci a babban taron jam’iyyar ADC reshen Jihar Zamfara, inda aka samu ɓangarori masu hamayya da juna suna iƙirarin shugabancin jam’iyyar.

Wani ɓangare, ƙarƙashin jagorancin Malam Mohammed Mainasara, ya ce shugabancin jam’iyyar a matakin ƙasa na jam’iyya ne ya umurce su su kula da gudanar da babban taron jam’iyyar a jihar

Nasir El-Rufai Ya Tattauna Taron ADC Yayin Zuwansa Kotu

ADVERTISEMENT

Kabiru Marafa Ya Jagoranci Daruruwan Mabiyansa Zuwa ADC A Zamfara

Mainasara, wanda ya bayyana kansa a matsayin shugaban kwamitin taron, ya ce kwamitin ya gudanar da aikinsa cikin nasara, wanda ya kai ga bayyana sabon kwamitin zartarwa na jihar ta hanyar tsari na yarjejeniya wanda masu ruwa da tsaki suka amince da shi.

LABARAI MASU NASABA

2027: ’Yansanda Sun Gargaɗi Jam’iyyun Siyasa Kan Haifar Da Rikici A Sakkwato

Gwamna Yusuf Ya Umarci Jami’an Tsaro Su Gano Waɗanda Suka Kashe Danshagamu

A cewarsa, Malam Shehu Gulubba shi ne ya samu nasarar zama shugaban jam’iyyar na jihar, yayin da Ahmad Hashim aka zaɓi shi a matsayin sakatare. Wasu jami’ai sun haɗa da Jafafar Aliyu a matsayin shugaban matasa da Maryam Abdullahi a matsayin shugabar mata na jam’iyyar.

A cikin jawabinsa Gulubba ya yi alƙawarin ƙarfafa jam’iyyar da kuma inganta haɗin kai a duk faɗin jihar. Ya jaddada cewa shugabancinsa zai mayar da hankali kan bunƙasa matakan ƙasa da kuma haɗin kan ƴaƴan jam’iyyar.

Kazalika, wani ɓangare da Kabiru Garba Gusau ke jagoranta ya ƙi amincewa da sakamakon taron jam’iyya, wanda ya dage cewa shi ne shugaban jam’iyyar a Zamfara na halal.

Gusau ya bayyana ci gaban a matsayin abin da zai fi mayar da hankali, yana zargin cewa wasu mutane suna goyon bayan ɓangaren adawa don kawo rashin tsaro a jam’iyya don samun riba ta siyasa.

Ya jaddada cewa kowanne halastaccen babban taro jam’iyya dole ne ya samu amincewar masu ruwa da tsaki kuma a samu yarjejeniya ta haɗin gwiwa.

Ɓangaren ya ce ya kuma kai rahoton lamarin ga hukumomin tsaro, ciki har da ƴansanda da jami’an tsaro na farin kaya (DSS), don shiga tsakani.

Gusau ya ƙara da cewa dakatarwa da korar mambobin da suka halarci babban taron da ake fama da rigima a kai. Ya jaddada cewa yana da iko da tsarin mulki ya ba shi na ɗaukar irin waɗannan matakan a matsayinsa na halartaccen shugaban da aka amince da shi.

Leadership Hausa
Website |  + postsBio
  • Leadership Hausa
    An Kashe Shahararren Mai Sharhin Siyasar Kano, Ibrahim Dan Shagamu
  • Leadership Hausa
    Karuwar Farin Jinin Gwamna Umaru Bago A Siyasar Jihar Neja
  • Leadership Hausa
    Kyakkyawan Tsarin Laken Asiri Zai Dakile Shirin Magudin Zabe A Nijeriya —Mohammed
  • Leadership Hausa
    Batun Dawo Da Tallafin Mai Da Atiku Ya Yi Na Ci Gaba Da Tayar Da Kura

MASU ALAKA

2027: ’Yansanda Sun Gargaɗi Jam’iyyun Siyasa Kan Haifar Da Rikici A Sakkwato
Manyan Labarai

2027: ’Yansanda Sun Gargaɗi Jam’iyyun Siyasa Kan Haifar Da Rikici A Sakkwato

September 10, 2026
Zabe: Gwamnatin Kano Ta Taƙaita Zirga-zirgar Mutane Da Ababen Hawa
Labarai

Gwamna Yusuf Ya Umarci Jami’an Tsaro Su Gano Waɗanda Suka Kashe Danshagamu

September 10, 2026
An Kashe Shahararren Mai Sharhin Siyasar Kano, Ibrahim Dan Shagamu
Labarai

An Kashe Shahararren Mai Sharhin Siyasar Kano, Ibrahim Dan Shagamu

September 9, 2026
Next Post
Tinubu Ya Sanya Hannu Kan Kasafin 2026 Na Naira Tiriliyan 68.32, Ya Tsawaita Ayyukan 2025

Jam'iyyun Adawa Na Ƙara Matsa Ƙaimin Haɗin Gwiwa Don Kawar Da APC A 2027

LABARAI MASU NASABA

2027: ’Yansanda Sun Gargaɗi Jam’iyyun Siyasa Kan Haifar Da Rikici A Sakkwato

2027: ’Yansanda Sun Gargaɗi Jam’iyyun Siyasa Kan Haifar Da Rikici A Sakkwato

September 10, 2026
Zabe: Gwamnatin Kano Ta Taƙaita Zirga-zirgar Mutane Da Ababen Hawa

Gwamna Yusuf Ya Umarci Jami’an Tsaro Su Gano Waɗanda Suka Kashe Danshagamu

September 10, 2026
Sin Na Fatan Amurka Za Ta Dakatar Da Furta Karairayi Da Nufin Bata Mata Suna

Sin Na Fatan Amurka Za Ta Dakatar Da Furta Karairayi Da Nufin Bata Mata Suna

September 9, 2026
An Kashe Shahararren Mai Sharhin Siyasar Kano, Ibrahim Dan Shagamu

An Kashe Shahararren Mai Sharhin Siyasar Kano, Ibrahim Dan Shagamu

September 9, 2026
Sin Ba Ta Taba Janyewa Wata Kasa Tsani Ba

Sin Ba Ta Taba Janyewa Wata Kasa Tsani Ba

September 9, 2026
Xi Ya Aike Da Gaisuwa Albarkacin Ranar Malamai Yana Mai Kira Da A Samar Da Matasa Masu Hazaka Domin Kara Farfado Da Kasa

Xi Ya Aike Da Gaisuwa Albarkacin Ranar Malamai Yana Mai Kira Da A Samar Da Matasa Masu Hazaka Domin Kara Farfado Da Kasa

September 9, 2026
Ku Daure Ku Sake Zaɓar Mijina A 2027 – Remi Tinubu

Ku Daure Ku Sake Zaɓar Mijina A 2027 – Remi Tinubu

September 9, 2026
Renon Matasa A Kan Kyakkyawar Turba Ginshiki Ne Na Gina KasaBy

Renon Matasa A Kan Kyakkyawar Turba Ginshiki Ne Na Gina KasaBy

September 9, 2026
Bikin CIFTIS Zai Ingiza Bude Kofa A Kasar Sin

Bikin CIFTIS Zai Ingiza Bude Kofa A Kasar Sin

September 9, 2026
“Ajin Tashar Sararin Samaniya Na Hong Kong Da Macau” Ya Kara Wa Matasa Sha’awar Kimiyya Da Karfafa Kishin Kasa

“Ajin Tashar Sararin Samaniya Na Hong Kong Da Macau” Ya Kara Wa Matasa Sha’awar Kimiyya Da Karfafa Kishin Kasa

September 9, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.