ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Friday, October 30, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Ta Yaya Yankin Tsakiyar Sin Ke Janyo Jarin Waje?

by Sulaiman and CGTN Hausa
6 months ago

A bana ne aka fara aiwatar da shirin raya kasar Sin na shekaru biyar-biyar karo na 15. Ingiza bunkasar yankin tsakiyar kasar shi ne wani muhimmin aiki na shirin.

Kasancewarsa a wuri mai dacewa da tsarin sufuri mai inganci, da karfin tushen masana’antu, wanda kuma yake fitar da karin manufofi masu haifar da gajiya, cikakken fifikon yankin tsakiyar kasar Sin na kara fadada, ta yadda ya zamo sabon dandali mai matukar janyo jarin waje a kasar Sin.

A baya bayan nan, an kaddamar da ayyukan majalisar bunkasa cinikayyar kasa da kasa ta Sin mai baiwa kamfanonin waje damar ziyara a lardin Jiangxi.

ADVERTISEMENT

Kuma babban wakilin kungiyar ‘yan kasuwar Kanada da Sin David Perez-Des Rosiers, ya bayyana a birnin Beijing bayan ziyarar cewa Jiangxi na da alaka da kogin Yang zee, wanda muhimmin ziri ne ta fuskar sufurin hajoji da hidimomin na Sin. Kazalika, muhimmin dalili ne da ‘yan kasuwar Kanada ke la’akari da shi wajen fahimtar dabarun safarar hajoji zuwa ciki da wajen kasar Sin, da ma irin huldar da za a iya kullawa a wurin.

Ya ce “A gare mu, mahangar zuba jari a Sin, ba ta takaita ga Sin kadai ba, domin kuwa ta shafi alakar kasar da ma sauran yankunan kasa da kasa.” (Saminu Alhassan)

LABARAI MASU NASABA

Kwamitin Kolin JKS Ya Kira Taron Manema Labarai Game Da Zaman Da Ya Yi

Sin Ta Mayar Da Martani Ga Amurka Game Da Kakaba Wa Kamfanoninta Takunkumi Dangane Da Batun Xinjiang

Sulaiman
+ posts Bio
  • Sulaiman
    An Kammala Cikakken Zama Na JKS Inda Aka Amince Da Kudurin Ci Gaba Da Bin Cikakken Tsarin Shugabancin Kai Na Jam’iyyar
  • Sulaiman
    An Kaddamar Da Taron Kirkire-Kirkire Da Ci Gaba Ba Tare Da Gurbata Muhalli Ba Na Ziri Daya Da Hanya Daya A HK
  • Sulaiman
    Ci Gaban Sarrafa Kayayyakin Laturoni Da Na Manyan Fasahohi Ya Ingiza Ribar Da Masanaantun Kasar Sin Suka Samu
  • Sulaiman
    Fahimtar Cikakken Zaman Kwamitin Tsakiyar JKS
CGTN Hausa
+ posts Bio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Kwamitin Kolin JKS Ya Kira Taron Manema Labarai Game Da Zaman Da Ya Yi
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Sin Ta Mayar Da Martani Ga Amurka Game Da Kakaba Wa Kamfanoninta Takunkumi Dangane Da Batun Xinjiang
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Xi Ya Mika Sakon Ta’aziyya Game Da Karon Da Jiragen Kasa Suka Yi A Spain Da Ya Yi Sanadin Mutuwar Mutane
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Yi Wa Kanta Kwaskwarima, Wata Hanya Ce Da JKS Ke Amfani Da Ita Wajen Daidaita Matsalolin Mulkin Kasa

MASU ALAKA

Kwamitin Kolin JKS Ya Kira Taron Manema Labarai Game Da Zaman Da Ya Yi
Daga Birnin Sin

Kwamitin Kolin JKS Ya Kira Taron Manema Labarai Game Da Zaman Da Ya Yi

October 30, 2026
Sin Ta Mayar Da Martani Ga Amurka Game Da Kakaba Wa Kamfanoninta Takunkumi Dangane Da Batun Xinjiang
Daga Birnin Sin

Sin Ta Mayar Da Martani Ga Amurka Game Da Kakaba Wa Kamfanoninta Takunkumi Dangane Da Batun Xinjiang

October 29, 2026
An Kammala Cikakken Zama Na JKS Inda Aka Amince Da Kudurin Ci Gaba Da Bin Cikakken Tsarin Shugabancin Kai Na Jam’iyyar
Daga Birnin Sin

An Kammala Cikakken Zama Na JKS Inda Aka Amince Da Kudurin Ci Gaba Da Bin Cikakken Tsarin Shugabancin Kai Na Jam’iyyar

October 29, 2026
Next Post
Tsaro: Goyon Bayan Gwamna Lawal Ga Sojoji Ba Kasafai Ake Samun Irin Sa Ba — Babban Hafsan Tsaro

Tsaro: Goyon Bayan Gwamna Lawal Ga Sojoji Ba Kasafai Ake Samun Irin Sa Ba — Babban Hafsan Tsaro

LABARAI MASU NASABA

Majalisar Nasarawa Ta Buƙaci Gwamna Sule Ya Ɗauki Matakin Gaggawa Kan Babban Asibitin Jihar

Majalisar Nasarawa Ta Buƙaci Gwamna Sule Ya Ɗauki Matakin Gaggawa Kan Babban Asibitin Jihar

October 30, 2026
Hukuncin Kotu Ne Zai Yanke Makomar Abdulsalam Gwarzo – INEC

Hukuncin Kotu Ne Zai Yanke Makomar Abdulsalam Gwarzo – INEC

October 30, 2026
INEC Ta Tabbatar Da Pantami, Ta Ƙi Amince Wa Da Abdulsalam Gwarzo

INEC Ta Tabbatar Da Pantami, Ta Ƙi Amince Wa Da Abdulsalam Gwarzo

October 30, 2026
Sojoji Sun Daƙile Ƙwanton Ɓauna, Sun Ceto Makiyaya 2, Sun Ƙwato Dabbobi 520 A Sokoto

Sojoji Sun Daƙile Ƙwanton Ɓauna, Sun Ceto Makiyaya 2, Sun Ƙwato Dabbobi 520 A Sokoto

October 30, 2026
Mutanen Borno Sun Roƙi Tinubu Da Zulum Su Ceto Ɗalibai 78 Da Aka Sace

Mutanen Borno Sun Roƙi Tinubu Da Zulum Su Ceto Ɗalibai 78 Da Aka Sace

October 30, 2026
Ƴan Bindiga Sun Sace Malamar Firamare, Sun Nemi Miliyan 50 Kuɗin Fansa

Ƴan Bindiga Sun Sace Malamar Firamare, Sun Nemi Miliyan 50 Kuɗin Fansa

October 30, 2026
Lakurawa Sun Kashe Insfektan Ƴansanda Da Mutane 11 A Kebbi

Lakurawa Sun Kashe Insfektan Ƴansanda Da Mutane 11 A Kebbi

October 30, 2026
NSCDC Ta Cafke Sojan Gona A Kano

NSCDC Ta Cafke Sojan Gona A Kano

October 30, 2026
Kwamitin Kolin JKS Ya Kira Taron Manema Labarai Game Da Zaman Da Ya Yi

Kwamitin Kolin JKS Ya Kira Taron Manema Labarai Game Da Zaman Da Ya Yi

October 30, 2026
2027: Gwamnonin Kano Da Kaduna Sun Yi Gargaɗi Kan Kalaman Ƙiyayya, Labaran Ƙarya

2027: Gwamnonin Kano Da Kaduna Sun Yi Gargaɗi Kan Kalaman Ƙiyayya, Labaran Ƙarya

October 30, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.