ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Tashar Jiragen Ruwa Ta Onne Ta Yaba Wa Kokarin Dakta Dantsoho

by Sulaiman and Idris Aliyu Daudawa
4 months ago

Shugabannin tashar jiragen ruwa, ta Onne da ke Fatakwal Jihar Ribas sun karrama wadanda suka yi ritaya daga aikin duk da yake ana ta mika godiya zuwa ga Shugaban Hukumar jiragen ruwa ta kasa, Dakta Abubakr Dantsoho saboda yadda yake kulawa da su sosai.

An yi bikin ne ranar Laraba, 22 ga Afrilu, 2026, a ofishin hukumar da ke the Onne Fatakwal babban birnin Jihar,bikin wanda za a dade ana kulawa da shi ne, domin za a rika tunawa da rayuwa irin ta neman wa ma’aikata hakkinsu, abu ma mafi muhimmanci  shi ne nuna kauna da soyayya kamar yadda aka nunawa wadanda suka yi ritayar da Shugabannin hukumar suka yi ma su.

Da yake magana da manema labarai a wurin bikin, Manajan tashar,Onne, Mista Abdulrahmon Hussain sya bayyana dalilin bikin ko taron shi ne domin a nuna an ji dadin abinda wadanda suka yi ritayar suka yi, domin kuwa sune suka dora tubulin wurin, buga da kari kuma sune suka reni yawancin ma’aikatan a Onne.

ADVERTISEMENT

Ga maganar da ya yi: “Abinda Shugabannin tashar jirgin ruwa ta Onne suke ke yi yau shi ne domin su nuna cewa sun ji dadin abinda ma’aikatan da suka yi ritaya suka yi.”

Da yake kara yin bayani, cewa ya yi “muna da sane cewar wannan wurin da muka kasance a yau wadanda suka yi ritayar ne suka kafa tubalin shi.”

LABARAI MASU NASABA

Yadda Taron Bikin Maulidi Ya Gudana A Unguwar Mile 12 A Legas

NPA Ta Bayyana Cewa Kirkiro Da Sabuwar Hukumar NPERA Ba Zai Zame Mata Tarnaki Ba

“Lokacin da suke aiki, su ne suka reni kananan ma’aikatan mu, sun kuma bada matukar gudunmawa wajen girma da ci gaban wannan tashar Jirgin ruwa.”

“Maganar gaskiya, kun san ana kiran shi da suna “Wuri ne kuma tasha ta iyali” mu kuma maganar gaskiya mun son mu nuna masu cewa har yanzu suna daga cikin mambobi na iyali duk kuwa da yake sun yi ritaya.”

Da yake magana  game da zuwan wadanda suka yi ritaya, Manajan tashar jirgin ruwan ya kara yin bayani mai kamar haka”da ganin su ka san  su ba gajiyayyu bane,suna da karfi, farin ciki da kuma koshin lafiya,Ina mika dukkan godiya ga Allah da suka kasance suna cikin koshin lafiya ,wannan zai zama suma Shugannnin wurin  a gode ma Shugaban Hukumar, Dakta Abubakar Dantsoho da shi da ‘yan tawagarsa saboda irin kulawar da suke yi da wadanda suka yi ritaya.”

“Ina kira da su cewa duk yadda za su yi su yi kokari da ci gaba da ku kare jikinsu domin kasancewa cikin koshin lafiya ba tare da kara  kibar da za ta zama matsala a gaba, kamar yadda Shugaban”  tashar ruwa ta Onne ya fada.

Ya ci gaba da bayani “Bikin wannan rana ta yau shi ne na farko da aka taba yi, sai dai mun yi alkawari za mu wanda za ayi nan gaba zai zarce na yau.”

“Bayan multibitamins da sauran magunguna da muka ba su, kamar yadda na ke gani babban abinda ya fi shi ne nuna kauna da kulawa da Shugabannin wurin suka yi, shekara mai zuwa abinda za ayi  zai zarce wannan kamar yadda su Shugabannin suke da niyya yin hakan” kamar dai yadda ya kara jaddadawa.

Shi ma a jawabin sa, babban jami’in lafiya,(CMO)  na  tashar jirgin ruwa ta Onne  Dokta. Bashir Kangiwa ya jinjinawa su Shugabannin saboda tsarin da suka bullo da shi wannan shi ne na farko da aka taba yi.

Sulaiman
+ posts Bio
  • Sulaiman
    Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5
  • Sulaiman
    Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana
  • Sulaiman
    ‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna
  • Sulaiman
    Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi
Idris Aliyu Daudawa
+ posts Bio
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Tarihin Rayuwar Galadiman Kano Alhaji Tijjani Hashim (2)
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Kyamar Baƙi: An Sake Kwaso Ƴan Nijeriya 83 Daga Afirka Ta Kudu
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Kamfanin Simintin Dangote Ya Tallafa Wa Manoma 60 Da Kayan Aiki A Edo
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Tsohon Shugaban Ƙasa Jonathan Ya Ƙaddamar Da Ayyukan Raya Ƙasa 18 A Jihar Bauchi

MASU ALAKA

Yadda Taron Bikin Maulidi Ya Gudana A Unguwar Mile 12 A Legas
Tattalin Arziki

Yadda Taron Bikin Maulidi Ya Gudana A Unguwar Mile 12 A Legas

September 4, 2026
NPA Ta Bayyana Cewa Kirkiro Da Sabuwar Hukumar NPERA Ba Zai Zame Mata Tarnaki Ba
Tattalin Arziki

NPA Ta Bayyana Cewa Kirkiro Da Sabuwar Hukumar NPERA Ba Zai Zame Mata Tarnaki Ba

September 4, 2026
NPA Ta Tabbatar Da Maido Da Manyan Kayan Aikin Hukumar Wuta Ta Neja Delta —Babbar Manaja
Tattalin Arziki

NPA Ta Tabbatar Da Maido Da Manyan Kayan Aikin Hukumar Wuta Ta Neja Delta —Babbar Manaja

August 28, 2026
Next Post
Kamaru Na Fatan Karfafa Cinikayya Da Hadin Gwiwar Tattalin Arziki Tare Da Sin

Kamaru Na Fatan Karfafa Cinikayya Da Hadin Gwiwar Tattalin Arziki Tare Da Sin

LABARAI MASU NASABA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

September 8, 2026
Wani Soja Ya Kashe Kansa Bayan Kashe Matarsa A Jihar Neja

Kano Za Ta Kafa Sansanonin Sojoji A Ƙananan Hukumomin Da Ke Fuskantar Barazanar Tsaro

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.