ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Thursday, June 4, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Yadda Bola Ta Mamaye Sassan Babban Birnin Tarayya

by Idris Aliyu Daudawa and Sulaiman
6 months ago
Bola

Ba kamar dai yadda abin ya kamata  ya kasance ba wato dattin da ake  ta cin  karo da shi  da kuma  gani a kan tituna ne, shi yasa lamarin yake da matukar  tada hankali ne domin kuwa haka abin yake kasancewa,a  kan tituna, da cikin Kasuwanni, da kuma hanyoyi, saboda wasu  abubuwan da suka hada da rashin  wuraren da ya dace a rika sa shara da kuma rashin kwashewar.Irin wannan matsalar da take gurbatawa da lalata muhalli ko shakka babu abin gaskiya ne domin kuwa sun ce yana matukar taimakawa ga abubwan da sune suke kawo cikas ga lafiyar al’umma da kuma yiyuwar kamuwa ko barkewar cututtuka,wanda daga karshe yana dakushe karkashi da ganin kimar shi Babban Birnin tarayyar.

Mazauna shii Birnin da masu kawo ziyara sun a ci gaba da nuna damuwarsu kan yadda ake zubar da shara da yaduwar Bololi masu yawa kan manyan hanyoy wanda lamarin na rashin kulawa, da maida hankali na wadanda alhakin yin hakan ya rataya a wuyansu domin rashin nuna damuwa ta kawar da ko kwashe su.

Idan mutu ya biyo da ganin yadda manyan garuruwan na Babban Birnin tarayyar suke kamar Wuse, Utako, Garki, Gwarinpa, Jabi, Life Camp da kuma Nyanya, yanzu yawan shara nan da can, ana iya cewa suna gasa ne da irin yadda tsarin mafi dacewa na yadda shi BabbanBirnin ya kamata ya kasance.

ADVERTISEMENT

Ya yin da wari na rubabbun abubuwan da suka lalace iska na dauka warin zuwa sama, yayin da su kuma masu harka da Bola da wasu Dabbobi suke ta harkokinsu a irin wuraren da aka tara Dalar Bola daban- daban inda ya kamata ake zubawa amma kwashewar tana neman gagara kamar yadda ya dace.

Birnin Tarayya da ya zama abin burgewa da sha’awa a lokutan baya, da tunfarko an tsara  shi ne, sai dai kuam yanzu abin ya zama Muhallin ne da ya dace ya rika kasance kowane lokaci abin ban sha’awa, yanzu sai dai wadanda abin ya zama masu dole suke harkokinsu da mazaunan shi ,har ma suke nuna abin tamkar kamar bai damesu ba.

LABARAI MASU NASABA

Ko Yakin Iran Zai Kawo Karshen Kawancen Amurka Da Kasashen Larabawa?

Yadda Sauya Shekar ‘Yan Siyasa Ta Sauya Fasalin Majalisar Dokokin Kasa

“Ko ta in aka duba, za ka lura d akwai yawan shara da aka zuba wurun da aka saba sawa azo a kwashe amma makonni da yawa yin hakan bai samu ba,” kamar dai yadda Oritoke Olalekan, mazaunin Wuse ya nuna rashin jin dadinsa.

“Da alama hukumar kula da kiyaye yadda muhallin Babban Birnin tarayya da kamata ya kasance (AEPB) ta yi dogon Bacci ne da yasa har yanzu bata farka ba.Domin kuwa ai wannan shi ne babban aikinsu layuyyuka su kasance cikin tsafta, sai dai kuma yanzu yin hakan na neman gagararta har ta kai faduwar Tasa.”

 

Masu motoci da ‘yankasuwa suma sun nuna rashin jin dadinsu

Rafiu Jimoh-Adebukola, wani direban tashi da yake yin aiki a Utako, ya ce  ba karamar barazana bane ga abinda ya shafi lafiya da hadarin dake tattare da yi ma abin rikon sakinar Kashi.

“Idan sharer ta taru da yawa, mutane su kan kunna mata wuta domin su rage irin warin da take yi. Hayakin yana rage mana yadda muke kallon abubuwa sosai da kuma sa numfashinmu ya zama mai wahala. Wani lokaci ma ‘Bata- Gari’ su kan boye irin wuraren da ake tara sharer da yawa su rika kwayyce wayoyin mutane bama kamar idan, an samu cinkoson motoci  kamar yadda ya jaddada,”.

A kwanar zuwa Life Camp kuma mahadar Nyanya, mazauna wurin sun ce yawan wuraren da ke tara shara ya zama tamkar wani wuri ne na dindindin domin tara sharar. Wuraren su kan j ara’ayi masu mu’amala da kome yawan sharer da aka tara,wadanda aka fi sani da suna “Baban bola,” wadanda suke daukar wasu kayan da za a iya sake yin amfani da su idan aka yi wata dabara  ko amfani da fasaha,amma sau da yawa su kan yawancin abubuwan da basu kamata su barai ba a wurin.

Irin hakan kamar yadda su mazauna wuraren / garuruwan suka bayyana yana taimakawa masu aikata laifuka wajen jindadinsu yadda za su aikata abubuwan da suke yi.

“Suk ace sun wuraren da irin su masu mu;amalar da sharar ake samun matsala da su ta yin sata ko aikata abubuwan da babu dadin ji. Bayan an kama su ‘yansanda na sakinsu bayan sun amshi cin- hanci,” kamar yadda Taye Ayedero yayi zargin hakan na faruwa, wani direba shi ma, cewa ya yi sun gaji da kai wa gwamnati kuka,“;kamata ya yi ita gwamnatin ta daukai mataki.

Lamarin hakanan yake a Wuye, Garki da kuma wasu wurare d a kuma gundumar Maitama.

Wata mazauniyar Wuye, Esther Ishaya cewa ta yi abin yana kara kasancewa wata babbar matsala, inda tace sharar da aka tara wurin ta dade har wata uku ko fiye da haka.

 

Lamarin ya fi baci a Gwarinpa

Masu harkokin kasuwanci da masu hada- hadar motoci a kusa da  gundumar Gwarinpa suma suna nuna rashiin jin dadinsu kan yadda wuraren da ake tara ko zuba shara ya zama wani abin  damuwa kan wasu manyan hanyoyi a gundumar.

Wuraren da abin ya fi muni sun hada da wadand a suke kan hanyar 3rd Abenue Road, ta shiga wuraren kwana na ayyuka da gidaje, har ma da kusa da kasuwar Kado-Bimko market.

Yayin da masu harkokin kasuwanci suke  nuna rashin jin dadinsu na abubuwan da ke sa wuraren nasu wurin ba wanda za a zauna bane har ayi tunanin yin wata harka  musamman ma abokan huldarsu na kasuwanci,masu harkar tuki suma abin yana ci masu Tuwo a kwarya, domin kuwa shara ta rufe hanya, abinda ke kawo cunkoson abubuwan hawa musamman ma lokacin da aka taso daga aiki.

Daya daga cikin masu shaguna da aka tattauna da shi, Fidelis Oketa, ya ce akwai wani “abu mai tada zuciya da yake fitowa daga cikin tarin sharar wanda ba karamar guba bace tana kuma samar da illa ga lafiyar dan Adam’’.

 

“Mun kai kukanmu ga hukumar gidaje ta gwamnatin tarayya ba sau daya ko biyu ba, domin sune suke bada fili ga duk wanda aka gani nan,amma duk abin ba wani matakin da suka dauka .A matsayi na mai wanda ke harkokin kasuwanci na zuba milyoyin Nairori, ya kuma kasance ina fuskantar irin hakan ai abin wani ci baya ne. Duk yawancin abokan hulda ta sun guje mani ba su zuwa wuri na yanzu saboda irin halin da muke fuskanta yanzu.”

Shi ma da yake magana wata mai gidan abinci kusa da cibiyar, Blessing Daniel,ta ce ta rasa fiye da kashi 70 na masu zuwa su sayi abinci wurinta amma yanzu basu zuwa saboda halin da wurin yake ciki.

“Sabbin fuskokin da su kan zo nan, sai ta kasance ta kyar suke iya tsayawa su kare cin abincinsu, suna barin wurin ne ba tare bata lokaci ba, sauri- sauri suke yi, maimakon su ce a kara sa masu wani abincin lokacin da suke cikin ci.”

Mai harkar abincin sayarwa ta ce wadanda suke lura da kwashe sharar saboda yana da matukar wuya ba duka bane suke kwashe shara koda kuwa sun zo din.

“Za su zo wurin kwashe sharar sau biyu daganan sai su  bar wurin zuwa wani wuri kamar yadda ta ce,”.

Ta bada shawarar a maida wurin da ake zubar da sharar zuwa wani wuri da yafi dacewa da a rika kai sharar.

Wani direban Tasi da yake harkar  tuki, Jamilu Sulaiman, ya ce masu motoci suna fuskantar matsala ta yin zirga- zurga a wuraren kamar yadda suke son yi,  domin kuwa wasu hanyoyin yawan tarin sharar da aka zuba ya rufe su.

Wani shugaban al’umma, Malam Abubakar Ali,  ya yi kira da hukumar kare muhalli ta Babban Birnin tarayya wato AEPB ta shigo cikin lamarin ,  domin kuwa duk irin kokarin da mazauna wurin suka yi bai yi wani tasiri ba.

Shugaban al’ummar Kado-Bimko, Malam Ibrahim Isiaku, wanda shi ma wurin na shi an lalata shi wuraren da aka zuba ko tara shara,  ya ce bayanin da suka samu daga wurin hukumar shi ne  kwangilar da aka bada ta kwashe shara a wurin ta kare ta  dade da karewa.

Ya ce saboda haka ne, wasu mazauna wurin ne suka yanke shawarar sune za su rika biyan kudaden da za’a kwashe masu shara, ta hanayar masu shaguna da kuma sauran masu harkokin kasuwanci a wurin.

Za a iya samun matsalar  barkewar annobar da za ta shafi lafiyar al’umma

Kwararre  bangaren lafiyar al’umma ya ja kunne wadanda ke da ruwa da tsaki cewa matsalolin da za ‘a iya fuskanta dnaganta da rashin kwashe rana abin  duk yafi wani tunanin da mutum zai yi.Kamar yadda suka yi bayani , sharar da ta fara yin wari tana samar da wasu sinadarai masu cutarwa kamar su methane da ammonia, wadada za su iya sanadiyar samar da cututtukan da suke da alaka da lamarin daya shafi numfashi da sauran wasu cututtuka.

Daga Daily Trust muka samo wannan mukalar

Bola
Idris Aliyu Daudawa
+ posts Bio
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Hukumar NCCE Ta Yi Tsare-tsaren Bunƙasa Horar Da Malamai
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Abubuwan Da Ya Kamata Magidanci Ya Sani Bayan Matarsa Ta Haihu
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Tarihin Shugaban Makaranta Na Farko A Arewa Hedimasta (2)
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Yadda Gidajen Abinci Ke Wasa Da Rayuwar Al’umma Ta Amfani Da Ruɓaɓɓen Tumatir
Bola
Sulaiman
+ posts Bio
  • Sulaiman
    An Gudanar Da Taron “Tattaunawar Magadan Garuruwa Na Duniya Na 2026” A Birnin Beijing
  • Sulaiman
    2027: Kasancewa Ɗan Arewa Kaɗai Ba Zai Tabbatar Da Samun Ƙuri’u Ba – Baba-Ahmed
  • Sulaiman
    Gwamnatin Tarayya Ta Mayar Da Ofishin NAGGW Zuwa Kano Domin Yaƙi Da Hamada
  • Sulaiman
    Mambobin NYSC 4, Soja da Mutum 1 Sun Rasu A Hatsarin Mota A Adamawa

MASU ALAKA

Bola
Rahotonni

Ko Yakin Iran Zai Kawo Karshen Kawancen Amurka Da Kasashen Larabawa?

May 17, 2026
Bola
Rahotonni

Yadda Sauya Shekar ‘Yan Siyasa Ta Sauya Fasalin Majalisar Dokokin Kasa

May 16, 2026
Abincin Da Ya Kamata Ku Ci Lokacin Al’ada
Rahotonni

Almajiranci:Matsala Ko Maslaha

May 10, 2026
Next Post
Majalisar Dattawa Ta Bukaci Tinubu Ya Dauki Sojoji 100,000

Majalisar Dattawa Ta Bukaci Tinubu Ya Dauki Sojoji 100,000

LABARAI MASU NASABA

Arsenal Na Dab Da Ɗaukar Jeremy Monga Daga Leicester City

Arsenal Na Dab Da Ɗaukar Jeremy Monga Daga Leicester City

June 4, 2026
An Gudanar Da Taron “Tattaunawar Magadan Garuruwa Na Duniya Na 2026” A Birnin Beijing

An Gudanar Da Taron “Tattaunawar Magadan Garuruwa Na Duniya Na 2026” A Birnin Beijing

June 4, 2026
Atiku Ne Ya Fi Dacewa Da Tikitin Takara A ADC Amma Ya Kamata Ya Janye — Baba-Ahmed

2027: Kasancewa Ɗan Arewa Kaɗai Ba Zai Tabbatar Da Samun Ƙuri’u Ba – Baba-Ahmed

June 4, 2026
Gwamnatin Tarayya Ta Mayar Da Ofishin NAGGW Zuwa Kano Domin Yaƙi Da Hamada

Gwamnatin Tarayya Ta Mayar Da Ofishin NAGGW Zuwa Kano Domin Yaƙi Da Hamada

June 4, 2026
Mambobin NYSC 4, Soja da Mutum 1 Sun Rasu A Hatsarin Mota A Adamawa

Mambobin NYSC 4, Soja da Mutum 1 Sun Rasu A Hatsarin Mota A Adamawa

June 4, 2026
Sarki Sanusi II Ya Tuɓe Rawanin Mai Unguwar Rikadawa Kan Badaƙalar Fili

Sarki Sanusi II Ya Tuɓe Rawanin Mai Unguwar Rikadawa Kan Badaƙalar Fili

June 4, 2026
Tawagar Masanan Dakile Yaduwar Cututtuka Ta Sin Ta Isa DR Congo

Tawagar Masanan Dakile Yaduwar Cututtuka Ta Sin Ta Isa DR Congo

June 3, 2026
Uba Sani Ya Sanya Hannu Kan Sabbin Dokoki A Bangaren Sauya Fannin Wuta, Noma, Da Muhalli

Uba Sani Ya Sanya Hannu Kan Sabbin Dokoki A Bangaren Sauya Fannin Wuta, Noma, Da Muhalli

June 3, 2026
Han Zheng Zai Halarci Taron SPIEF Karo Na 29 A Rasha Tare Da Gudanar Da Ziyarar Aiki A Belarus

Han Zheng Zai Halarci Taron SPIEF Karo Na 29 A Rasha Tare Da Gudanar Da Ziyarar Aiki A Belarus

June 3, 2026
Majalisa Ta Nemi Tinubu Ya Canza Dabarun Yaƙi Da Ta’addanci Don Kawo Ƙarshen Kashe-kashe

’Yan Majalisar Tarayya 3 Sun Fice Daga APC Zuwa ADC da PRP

June 3, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.