ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Thursday, September 10, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Yadda Sin Ke Samar Da Karin Gudunmawa Ga Duniya A Fannin Shigo Da Hajojin Ketare

by Sulaiman and CGTN Hausa
2 weeks ago
Sin

A shekarun baya bayan nan gwamnatin kasar Sin na kara fadada manufofin shigo da hajoji daga ketare. Kuma mahukuntan kasar sun sha nanata cewa, hakan na nufin wanzar da matakai na kara rungumar sassan kasa da kasa, musamman ma kasashe masu tasowa a fannin ingiza samar da ci gaban bai daya.

Shirin raya kasa na shekaru biyar-biyar karo na 15 da kasar Sin ta fara aiwatarwa, tun daga shekarar nan ta 2026 zuwa 2030, ya tanadi fadada kara bude kofar kasar bisa inganci, da goyon bayan daidaita tafarkin ci gaba a fannin shige da ficen hajoji tsakanin Sin da sauran kasashen duniya, kana da inganta rawar da dandalolin kasar masu bunkasa cinikayya ke takawa.

Karkashin hakan ne ma a ranar 4 ga watan Nuwamban 2025, Sin ta kaddamar da shirin musamman mai taken “Babbar kasuwa ga kowa: Shigar da hajoji cikin kasar Sin”, wanda ya kunshi jerin matakai na bunkasa hada-hadar shigar da kayayyakin kasashen duniya cikin babbar kasuwar Sin mai yalwa.

ADVERTISEMENT

Ko shakka babu, wannan manufa ta sake tabbatar da aniyar kasar Sin ta raba damarmakinta na ci gaba tare da sauran sassan kasa da kasa ta hanyar bude kofofinta, da neman cimma moriyar bai daya, da raya hadin gwiwa mai nagarta, da ingiza tsarin dunkule tattalin arzikin duniya mai samar da alfanu ga dukkanin sassa, da gina al’umma mai makomar bai daya ga dukkanin bil’adama.

A gabar da wasu sassan duniya ke kara daukar matakan kashin kai, da baiwa kasuwa kariya, musamman ta kakaba tarin harajin fito, da sauran nau’o’in tarnaki, wanda ke haifarwa tsarin cinikayyar kasa da kasa mummunan tarnaki, da koma bayan hada-hada ga kasashe masu tasowa, kasar Sin a nata bangare ta yi nisa wajen kaddamar da manufofi daban daban wanda suka sabawa hakan, ciki har da kara fadada hajojin sassan ketare da take baiwa damar shigar su babbar kasuwarta, da goyon bayan karin daidaiton cinikayya.

LABARAI MASU NASABA

Sin Na Fatan Amurka Za Ta Dakatar Da Furta Karairayi Da Nufin Bata Mata Suna

Sin Ba Ta Taba Janyewa Wata Kasa Tsani Ba

Shaidu na hakika na nuna cewa, kasar Sin za ta ci gaba da ingiza bude kofa ga duniya, da mara baya ga tsarin cudanyar mabambantan sassa, da kara samar da gudunmawa ga gina tsarin bude tattalin arzikin duniya mai nagarta. Kuma yayin da take aiwatar da hakan, sassan kasa da kasa za su ci babbar gajiya daga yanayi na daidaituwar tattalin arzikin duniya.

Fatan dai shi ne sassan kasa da kasa za su rungumi sabbin damarmakin dake kunshe cikin manufar “Shigar da hajoji cikin kasar Sin”, kana za su shiga a dama da su a babbar kasuwar kasar, tare da amfana daga tarin alherai na bai daya wadanda kowa zai iya samu daga manufofin. (Saminu Alhassan)

Sin
Sulaiman
+ posts Bio
  • Sulaiman
    Sin Na Fatan Amurka Za Ta Dakatar Da Furta Karairayi Da Nufin Bata Mata Suna
  • Sulaiman
    Sin Ba Ta Taba Janyewa Wata Kasa Tsani Ba
  • Sulaiman
    Xi Ya Aike Da Gaisuwa Albarkacin Ranar Malamai Yana Mai Kira Da A Samar Da Matasa Masu Hazaka Domin Kara Farfado Da Kasa
  • Sulaiman
    Renon Matasa A Kan Kyakkyawar Turba Ginshiki Ne Na Gina Kasa
Sin
CGTN Hausa
+ posts Bio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Xi Jinping Ya Taya Kim Jong-Un Murnar Cika Shekaru 78 Da Kafuwar Koriya Ta Arewa
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

MASU ALAKA

Sin Na Fatan Amurka Za Ta Dakatar Da Furta Karairayi Da Nufin Bata Mata Suna
Daga Birnin Sin

Sin Na Fatan Amurka Za Ta Dakatar Da Furta Karairayi Da Nufin Bata Mata Suna

September 9, 2026
Sin Ba Ta Taba Janyewa Wata Kasa Tsani Ba
Daga Birnin Sin

Sin Ba Ta Taba Janyewa Wata Kasa Tsani Ba

September 9, 2026
Xi Ya Aike Da Gaisuwa Albarkacin Ranar Malamai Yana Mai Kira Da A Samar Da Matasa Masu Hazaka Domin Kara Farfado Da Kasa
Daga Birnin Sin

Xi Ya Aike Da Gaisuwa Albarkacin Ranar Malamai Yana Mai Kira Da A Samar Da Matasa Masu Hazaka Domin Kara Farfado Da Kasa

September 9, 2026
Next Post
Tinubu Ya Umarci Ma’aikatu Su Sayi Motoci Masu Amfani Da Gas

Tinubu Ya Gana Da Gwamnonin APC A Fadar Shugaban Ƙasa

LABARAI MASU NASABA

Sin

Jerin Bankuna 32 Da Aka Amince Su Sayar Da Hannun Jarin Matatar Dangote

September 10, 2026
Sin

Uganda Za Ta Fara Fitar Da Man Fetur Zuwa Ƙasashen Waje

September 10, 2026
Cutar Mashaƙo Ta Ɓarke A Kano, Katsina Da Filato

Mashaƙo: Adadin Mutanen Da Suka Rasu Sun Kai 27 A Filato

September 10, 2026
An Kashe Shahararren Mai Sharhin Siyasar Kano, Ibrahim Dan Shagamu

Wane Ne Dan Shagamu: Su Wane Ne Suka Kashe Shi A Kano?

September 10, 2026
Al’umma Sun Yaba Wa Sojoji Kan Yaƙar ’Yan Bindiga A Zamfara

Al’umma Sun Yaba Wa Sojoji Kan Yaƙar ’Yan Bindiga A Zamfara

September 10, 2026
Ambaliyar Ruwa Ta Tafi Da Ɗalibai 2 A Abuja Da Abia

Ambaliyar Ruwa Ta Tafi Da Ɗalibai 2 A Abuja Da Abia

September 10, 2026
’Yansanda Sun Kama Wadda Ta Yaɗa Labarin OPay Zai Daina Aiki A Nijeriya

’Yansanda Sun Kama Wadda Ta Yaɗa Labarin OPay Zai Daina Aiki A Nijeriya

September 10, 2026
2027: ’Yansanda Sun Gargaɗi Jam’iyyun Siyasa Kan Haifar Da Rikici A Sakkwato

2027: ’Yansanda Sun Gargaɗi Jam’iyyun Siyasa Kan Haifar Da Rikici A Sakkwato

September 10, 2026
Zabe: Gwamnatin Kano Ta Taƙaita Zirga-zirgar Mutane Da Ababen Hawa

Gwamna Yusuf Ya Umarci Jami’an Tsaro Su Gano Waɗanda Suka Kashe Danshagamu

September 10, 2026
Sin Na Fatan Amurka Za Ta Dakatar Da Furta Karairayi Da Nufin Bata Mata Suna

Sin Na Fatan Amurka Za Ta Dakatar Da Furta Karairayi Da Nufin Bata Mata Suna

September 9, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.