• Leadership Hausa
Friday, June 2, 2023
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Sana’a Sa’a
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Sana’a Sa’a
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Yahaya Bello Da Wike Sun Yi Ganawar Sirri A Ribas

by Khalid Idris Doya
6 months ago
in Manyan Labarai
0
Yahaya Bello Da Wike Sun Yi Ganawar Sirri A Ribas
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsAppTelegram

Gwamnan Jihar Kogi, Yahaya Bello a daren ranar Juma’a ya ziyarci Gwamnan Jihar Ribas, Nyesom Ezenwo Wike, inda suka gana a gidansa da ke Fatakwal babban birnin jihar.

Bello, wanda dan jam’iyyar APC ne, ziyarar tasa ga Wike ta bar ayar tambayoyi da dama musamman da yake akwai kullin da tawagar su Wike ke da shi dangane da shugaban jam’iyyar PDP na kasa, Sanata Ayu Iyorchia, wanda har hakan kan shafi dangantakarsu da Atiku Abubakar.

  • Tambari ‘TV’ Ta Nada Shawai A Matsayin Daraktan Gudanarwarta
  • Tsaron Iyakoki: NIS Ta Yaye  Zaratan Jami’ai Mata Masu Ɗaukar Makami A Karon Farko

Har zuwa yanzu, dukkanin gwamnonin biyu babu wanda ya tsegunta wa ‘yan jarida abin da suka tattauna da kuma abubuwan da suka yi magana a kai.

Cikakken bayani na tafe…

Labarai Masu Nasaba

Tinubu Ya Gana Da Makinde, Wike Da Ibori

Kungiyar Kwadago Za Ta Shiga Yajin Aiki Kan Cire Tallafin Man Fetur

Tags: APCAtikuAyuPDPRibasSiyasaWikeYahaya Bello
ShareTweetSendShare
Previous Post

Dan Shekara 10 Ya Harbe Mahaifiyarsa Kan Rashin Siya Masa Abun Sauraren Kida

Next Post

An Yi “Bikin Fina-Finan Kasar Sin” A Hedikwatar UNESCO

Related

Tinubu Ya Gana Da Makinde, Wike Da Ibori
Manyan Labarai

Tinubu Ya Gana Da Makinde, Wike Da Ibori

5 hours ago
Kungiyar Kwadago Za Ta Shiga Yajin Aiki Kan Cire Tallafin Man Fetur
Manyan Labarai

Kungiyar Kwadago Za Ta Shiga Yajin Aiki Kan Cire Tallafin Man Fetur

7 hours ago
Tinubu Ya Nada Akume Da Femi A Sakataren Gwamnati Da Shugaban Ma’aikatan Fadarsa
Manyan Labarai

Tinubu Ya Nada Akume Da Femi A Sakataren Gwamnati Da Shugaban Ma’aikatan Fadarsa

9 hours ago
Tinubu Ya Nada Dele Alake A Matsayin Mai Magana Da Yawunsa
Manyan Labarai

Tinubu Ya Shiga Wata Ganawa Da Gwamnonin Jam’iyyar APC A Abuja

11 hours ago
Cire Tallafin Man Fetur Ba Nan Take Zai Fara Aiki Ba, Sai Karshen Watan Yuni – Tinubu 
Manyan Labarai

Shugaban Nijeriya Na 16: Jan Aikin Da Ke Gaban Jagaban

15 hours ago
Majalisar Dokokin Filato Ta Dakatar Da Shugabannin Kananan Hukumomi Da Kansiloli
Manyan Labarai

Majalisar Dokokin Filato Ta Dakatar Da Shugabannin Kananan Hukumomi Da Kansiloli

1 day ago
Next Post
An Yi “Bikin Fina-Finan Kasar Sin” A Hedikwatar UNESCO

An Yi “Bikin Fina-Finan Kasar Sin” A Hedikwatar UNESCO

LABARAI MASU NASABA

Xi Jinping Ya Jaddada Bukatar Gina Kasar Sin Mai Wayewar Kai Ta Zamani

Xi Jinping Ya Jaddada Bukatar Gina Kasar Sin Mai Wayewar Kai Ta Zamani

June 2, 2023
Kasar Sin Ta Bayyana Korafinta Dangane Da Yarjejeniyar Cinikayya Da Aka Kulla Tsakanin Amurka Da Taiwan

Kasar Sin Ta Bayyana Korafinta Dangane Da Yarjejeniyar Cinikayya Da Aka Kulla Tsakanin Amurka Da Taiwan

June 2, 2023
Taron Tattaunawar Shangri-La Ya Nuna Ra’ayin Tabbatar Da Zaman Lafiya Na Sin

Taron Tattaunawar Shangri-La Ya Nuna Ra’ayin Tabbatar Da Zaman Lafiya Na Sin

June 2, 2023
Shawarwarin Tsohon Shugaban Kasa Babangida Ga Tinubu

Shawarwarin Tsohon Shugaban Kasa Babangida Ga Tinubu

June 2, 2023
Tinubu Ya Yi Alkawarin Inganta Mafi Karancin Albashin Ma’aikata

Tinubu Ya Yi Alkawarin Inganta Mafi Karancin Albashin Ma’aikata

June 2, 2023
Yadda Aka Kammala Gasar Firimiya Ta Bana

Yadda Aka Kammala Gasar Firimiya Ta Bana

June 2, 2023
An Dakatar Da “Wasan Matsorata” Da Jam’iyyun Siyasan Amurka Suke Yi Amma Damuwa Ta Dore

An Dakatar Da “Wasan Matsorata” Da Jam’iyyun Siyasan Amurka Suke Yi Amma Damuwa Ta Dore

June 2, 2023
Tinubu Ya Gana Da Makinde, Wike Da Ibori

Tinubu Ya Gana Da Makinde, Wike Da Ibori

June 2, 2023
RCEP Ta Fara Aiki A Kasashe 15 Da Suka Sa Hannu Kan Yarjejeniyar

RCEP Ta Fara Aiki A Kasashe 15 Da Suka Sa Hannu Kan Yarjejeniyar

June 2, 2023
Da Gaske Biyayya Ga Miji Tana Gaba Da Biyayaya Ga Iyaye?

Da Gaske Biyayya Ga Miji Tana Gaba Da Biyayaya Ga Iyaye?

June 2, 2023
Advertise with us

© 2022 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2022 Leadership Media Group - All Right Reserved.