ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Amurka Ta Ƙwace Kadarorin ‘Yan Nijeriya 8 Da Ake Zargi Da Tallafa Wa Ta’addanci

by Sadiq
7 months ago
U.S. President Donald Trump speaks during a visit to the Kennedy Center in Washington, D.C., U.S., August 13, 2025.  REUTERS/Kevin Lamarque

U.S. President Donald Trump speaks during a visit to the Kennedy Center in Washington, D.C., U.S., August 13, 2025. REUTERS/Kevin Lamarque

Gwamnatin Amurka ta ƙwace kadarorin wasu ‘yan Nijeriya takwas saboda zargin cewa suna taimaka wa ayyukan ta’addanci, ciki har da ƙungiyar Boko Haram da ISIL.

Hukumar kula da kadarorin ƙasashen waje ta ma’aikatar baitulmalin Amurka ta ce ana zargin mutanen da aikata laifukan kutse ta intanet da wasu hanyoyi domin tallafa wa ta’addanci.

  • Nahiyar Afrika Ta Yaba Da Sakon Xi Jinping Ga Taron AU
  • Fiye Da Yara Miliyan 2 Ne Ke Gararamba Da Bacci A Wuri Mai Ƙazanta A Kano – GIOPPINI

Ɗaya daga cikinsu shi ne Salih Yusuf Adamu, wanda aka taɓa ɗaure shi a Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa bayan an gano ya kafa wata gidauniya da ta tara kuɗi domin taimaka wa Boko Haram a shekarar 2022.

ADVERTISEMENT

Sauran mutanen sun haɗa da Babestan Oluwole Ademulero, Abu Abdullah ibn Umar Al-Barnawi, Abu Musab Al-Barnawi, Khaled Al-Barnawi, Ibrahim Ali Alhassan, da Abu Bakr ibn Muhammad ibn Ali Al-Mainuki.

Yawancinsu sun fito ne daga Maiduguri a Jihar Borno.

LABARAI MASU NASABA

’Yan Takarar ADC A Arewa Maso Yamma Sun Yi Alƙawarin Biyan N110,000 A Matsayin Mafi Ƙarancin Albashi

Hormuz: Iran Ta Kai Muggan Hare-hare Kan Sansanin Amurka A Jordan

Wannan mataki na zuwa ne a lokacin da wasu ‘yan majalisar dokokin Amurka suka ba da shawarar a ƙaƙaba takunkumi ga tsohon gwamnan Kano Rabiu Kwankwaso da kuma ƙungiyar Miyetti Allah, bisa zargin alaƙa da ta’addanci da cin zarafin Kiristoci.

A watan Oktoban 2025, shugaban Amurka Donald Trump ya sake bayyana cewa za a saka Nijeriya cikin jerin ƙasashen da ke da damuwa, yana mai zargin ana take ‘yancin addini a ƙasar.

MASU ALAKA

’Yan Takarar ADC A Arewa Maso Yamma Sun Yi Alƙawarin Biyan N110,000 A Matsayin Mafi Ƙarancin Albashi
Manyan Labarai

’Yan Takarar ADC A Arewa Maso Yamma Sun Yi Alƙawarin Biyan N110,000 A Matsayin Mafi Ƙarancin Albashi

September 9, 2026
Iran Ta Musanta Ikirarin Trump Tare Da Zafafa Hare-hare Kan Isra’ila
Manyan Labarai

Hormuz: Iran Ta Kai Muggan Hare-hare Kan Sansanin Amurka A Jordan

September 9, 2026
Sojoji
Manyan Labarai

Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara

September 9, 2026
Next Post
Majalisar Shari’a Ta Yi Watsi Da Zargin Amurka A Kan Kwankwaso

Majalisar Shari’a Ta Yi Watsi Da Zargin Amurka A Kan Kwankwaso

LABARAI MASU NASABA

Yaya Toure Na Dab Da Kafa Tarihi A Gasar Zakarun Turai

Yaya Toure Na Dab Da Kafa Tarihi A Gasar Zakarun Turai

September 9, 2026
Xi Jinping Ya Taya Kim Jong-Un Murnar Cika Shekaru 78 Da Kafuwar Koriya Ta Arewa

Xi Jinping Ya Taya Kim Jong-Un Murnar Cika Shekaru 78 Da Kafuwar Koriya Ta Arewa

September 9, 2026
’Yan Takarar ADC A Arewa Maso Yamma Sun Yi Alƙawarin Biyan N110,000 A Matsayin Mafi Ƙarancin Albashi

’Yan Takarar ADC A Arewa Maso Yamma Sun Yi Alƙawarin Biyan N110,000 A Matsayin Mafi Ƙarancin Albashi

September 9, 2026
Yadda Jami’an ‘Yansanda Suka Yi Garkuwa Da Wani Mazaunin Abuja, Sun Kwashe Fiye Da Naira Miliyan 20 A Asusunsa

Na Sayar Da ’Ya’yana, Na Sace Wasu 19 – Wata Da Ake Zargi Da Safarar Yara

September 9, 2026
Iran Ta Musanta Ikirarin Trump Tare Da Zafafa Hare-hare Kan Isra’ila

Hormuz: Iran Ta Kai Muggan Hare-hare Kan Sansanin Amurka A Jordan

September 9, 2026
ASUU Ta Yi Barazanar Yajin Aiki A Jami’ar Jihar Sokoto

ASUU Ta Yi Barazanar Yajin Aiki A Jami’ar Jihar Sokoto

September 9, 2026
Taron PDP Na Ƙasa: Ɓangaren Wike Ya Kafa Sabon NWC A Abuja

PDP Ta Musanta Mara Wa APM Baya A Bauchi

September 9, 2026
Sojoji

Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara

September 9, 2026
Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.