An Yi Jana’izar Kone Gawar Tsohon Firaministan Kasar Sin Zhu Rongji A Birnin Beijing
Yau Talata ne aka yi jana'izar kone gawar tsohon firaministan kasar Sin Zhu Rongji a birnin Bejing, fadar mulkin kasar...
Yau Talata ne aka yi jana'izar kone gawar tsohon firaministan kasar Sin Zhu Rongji a birnin Bejing, fadar mulkin kasar...
A yau Talata, kasar Sin ta bayyana wasu matakai da nufin kara karfafa sayayya a kasuwannin gundumomi, tare da bunkasa...
Hukumar makamashin kasar Sin ta bayyana a jiya Litinin cewa, bisa sabon shirin shekaru 5 da aka fidda, yawan man...
Bisa kididdigar da hukumar kididdiga ta kasar Sin ta fitar a yau Litinin 17 ga watan nan, daga watan Janairu...
A yau Litinin ne shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya mika sakon ta’aziyya ga takwaransa na Indonesia Prabowo Subianto, bisa...
A yau Litinin ne kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin Lin Jian, ya soki lamarin kalaman da firaministar Japan Sanae...
Da karfe 11:02 na ranar yau Litinin, an cimma nasarar harba tauraron dan adam na SEO ta hanyar amfani da...
Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya yi kira da a yi kokarin koyi da hangen nesa da kaifin tunani irin na marigayi tsohon shugaban Sin, Jiang Zemin. Xi wanda shi ne sakatare janar na kwamitin kolin JKS kuma shugaban hukumar koli mai kula da ayyukan soji, ya bayyana haka ne yau Litinin, yayin taron da aka yi a Beijing albarkacin cika shekaru 100 da haihuwar marigayi Jiang Zemin. A cewar shugaba Xi, Jiang Zemin ya daukaka burin JKS da kasar ta hanyar daukar manyan matakai da dama bisa mahangar kasa da kasa da kuma hangen nesa. Ya kuma gudanar da shirye-shirye cikin kaifin basira domin gina al’umma mai matsakaicin ci gaba ta kowace fuska. Haka kuma, ya gabatar da jerin manufofin harkokin waje da muhimman dabaru domin samun duniya da ke da rarrabuwar iko tsakanin kasa da kasa, da dunkulewar tattalin arzikin duniya bisa turbar da ta dace. Shugaba Xi Jinping ya kara da cewa, a wannan sabuwar tafiya, abu ne mai muhimmanci a aiwatar da sabuwar falsafar ci gaba a dukkan fannoni da gaggauta kirkiro sabuwar hanyar ci gaba da samun nasara mai kwari wajen inganta ci gaba mai inganci. Haka kuma, ya yi kira da a kara kokarin gina al’umma mai makomar bai daya ga dan adam da kara kuzari ga zaman lafiya da ci gaba a duniya. (Mai fassara: Fa’iza Mustapha)
Shekaru 90 da suka gabata, wasu matasa sanye da takalman ciyawa suka haye tsaunuka masu dusar kankara da ratsa filin...
A yau Lahadi ne kasar Sin ta yi nasarar harba sabon rukunin taurarin dan Adam daga cibiyar harba kumbuna na...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.