Manufar Sin Ta Kawar Da Haraji Ga Hajojin Afirka Da Ake Shigarwa Kasar Ta Samar Da Damammaki Ga Masu Fitar Da Hajoji Daga Najeriya
Babban daraktan cibiyar bunkasa cinikayya da harkokin masana’antu ta birnin Abuja fadar mulkin tarayyar Najeriya ko ACCI Agabaidu Jideani, ya...



















