Wakilin Musamman Na Sin Game Da Gabas Ta Tsakiya Ya Halarci Taron Mataimakan Ministocin Kasashe Membobin BRICS
Tsakanin ranakun Alhamis zuwa jiya Juma’a, an gudanar da taron mataimakan ministoci ko wakilan musamman, na kasashe membobin kungiyar BRICS...



















