CMG Ya Kaddamar Da Bikin Nuna Fina-Finai Da Shirye-Shiryen Talabijin Masu Inganci A Masar
Kafin ziyarar aiki a Masar da shugaban Sin Xi Jinping zai yi, babban rukunin gidajen rediyo da talabijin na Sin...
Kafin ziyarar aiki a Masar da shugaban Sin Xi Jinping zai yi, babban rukunin gidajen rediyo da talabijin na Sin...
A yau Jumma’a, ma’aikatar kula da masana’antu da fasahar sadarwa ta kasar Sin ta sanar da cewa, tun daga farkon...
A yau Jumma’a, Xi Jinping, babban sakataren kwamitin tsakiya na Jam’iyyar Kwaminis ta kasar Sin (JKS), ya jagoranci taron shugabanni na jam’iyyar domin tattaunawa da fitar da tsare-tsaren ayyukan ceto da ba da agaji, bayan abkuwar mummunar zabtarewar kasa a gundumar Gyirong, da ke jihar Xizang mai cin gashin kanta, a kudu maso yammacin kasar Sin. A farkon taron dai, Xi wanda har ila yau shi ne shugaban kasar Sin kuma shugaban hukumar soja ta tsakiya, tare da sauran shugabanni, sun yi shiru na dan lokaci domin nuna alhini game da wadanda ibtila’in ya shafa, wanda ya abku a gundumar Gyirong da ke kan iyakar Nepal da Sin, a ranar Larabar da ta gabata. Taron ya yi nuni da cewa, ibtila’in malalar baraguzai daga bangaren kasar Nepal, ya haifar da asarar rayuka da dama tare da katse hanyoyin sadarwa a kan iyaka ta Gyirong da ke gundumar Gyirong, a birnin Xigaze na jihar Xizang. Bayan abkuwar lamarin, kwamitin tsakiya na JKS ya ba shi muhimmanci sosai, inda babban sakatare Xi Jinping ya bayar da muhimman umarni nan take, tare da gabatar da abubuwan da ake bukata takamaime game da ayyukan ceto da daukar matakan gaggawa na ba da agaji. Bisa sahalewar babban sakataren, firaminista Li Qiang ya garzaya zuwa wurin da ibtila’in ya abku domin ziyara da kuma rarrashin wadanda lamarin ya shafa da karfafa gwiwar ma’aikatan ceto, tare da bayar da jagoranci kai-tsaye a wurin kan ayyukan ceto da daukar matakan gaggawa na ba da agaji. (Abdulrazaq Yahuza Jere)
'Yan siyasar kasashen yamma kan karawa batun "rarar kayan da Sin ta samar" gishiri, amma a Afirka, an kira shi...
Masana’antar sarrafa bayanai ta kasar Sin ta ci gaba da fadada cikin sauri a shekarar 2025, inda take tallafa wa...
Mai magana da yawun ma’aikatar kasuwanci ta Sin, Huang Ling ta bayyana cewa, bangaren Amurka ya kaddamar da bincike na...
A yau Alhamis ne aka gudanar da bikin bude taron manyan jami’an kungiyar hadin gwiwar tattalin arziki na yankin Asiya...
Ministan harkokin wajen kasar Sin, kana memban ofishin siyasa na kwamitin kolin JKS Wang Yi, ya zanta da jakadan Amurka...
An rufe gasar wasannin motsa jiki ta mutum-mutumin inji mai siffar dan adam karo na 2 a jiya Laraba 26...
A shekarun baya bayan nan gwamnatin kasar Sin na kara fadada manufofin shigo da hajoji daga ketare. Kuma mahukuntan kasar...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.