An Gano gawar Shugaban Jam’iyyar NDC Na Binuwe A daji
An kashe shugaban jam’iyyar NDC na mazabar Fiidi, da ke ƙaramar hukumar Makurdi a Jihar Binuwai, Igbu Terhemen, bayan wasu...
An kashe shugaban jam’iyyar NDC na mazabar Fiidi, da ke ƙaramar hukumar Makurdi a Jihar Binuwai, Igbu Terhemen, bayan wasu...
Sanarwar ta kuma bayyana cewa Hukumar Makamashi ta amince da samar da fitilun tituna masu amfani da hasken rana guda...
Wata babbar kotu ta saurari buƙatar da tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya shigar yana neman izinin yi...
Shugaban Ma’aikatan Fadar Shugaban Ƙasa, Femi Gbajabiamila, ya bayyana cewa bai taɓa yin shakku ko ƙalubalantar salon jagorancin Shugaba Bola...
Ƙungiyar Ƴan Kwangila ta Jihar Kaduna ta jinjina wa Gwamna Uba Sani kan ƙaddamar da tsarin biyan kuɗaɗe a kowane...
Aƙalla mutum 18 ne suka samu raunuka bayan wani kare da ake zargin yana ɗauke da cutar hauka (rabies) ya...
Mataimakin Shugaban Ƙasar Nijeriya, Sanata Kashim Shettima, ya dawo gida Nijeriya bayan ya kammala wakiltar Shugaba Bola Ahmed Tinubu a...
Fadar Shugaban Ƙasa ta bayyana cewa ba lallai sai Shugaba Bola Ahmed Tinubu yana Abuja a zahiri ba kafin ya...
Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar African Democratic Congress (ADC), Atiku Abubakar, ya buƙaci Shugaba...
Jam’iyyar APC ta lashe dukkan kujerun shugabancin ƙananan hukumomi 17 a zaɓen ƙananan hukumomi da aka gudanar a faɗin Jihar...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.