Sojoji Sun Daƙile Harin Jirgi Maras Matuƙi Na Ƴan Boko Haram A Borno
Sojojin rundunar Operation Haɗin Kai (OPHK) sun daƙile wani harin da ƴan Boko Haram suka kai ta amfani da jirgin...
Sojojin rundunar Operation Haɗin Kai (OPHK) sun daƙile wani harin da ƴan Boko Haram suka kai ta amfani da jirgin...
Ƴan Nijeriya sun cire jimillar tiriliyan ₦36.34 ta na’urorin ATM tsakanin watan Janairu zuwa Yuni 2025, duk da ƙarin kuɗin...
Majalisar Zartarwa ta Jihar Kano ta amince da kashe kimanin naira biliyan 8.53 domin aiwatar da manyan ayyukan gine-gine, lafiya,...
Ofisoshin babban shalƙwatar Hukumar Gudanar da Birnin Tarayya (FCTA) da Hukumar Raya Birnin Tarayya (FCDA) sun kasance babu kowa a...
Mazauna unguwar Dorayi Chiranchi a birnin Kano sun bayyana yadda aka aikata mummunan kisan da ya yi sanadiyyar mutuwar wata...
Rundunar Sojin Saman Nijeriya (NAF) ta tabbatar da kashe fiye da ƴan ta’adda 40 a hare-haren sama da aka ƙaddamar...
Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya isa garin Davos da ke Switzerland domin jagorantar tawagar Nijeriya a taron shekara-shekara na...
Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ya yi Allah-wadai da kisan wata mata da ƴaƴanta shida da aka yi a...
Gwamnatin Jihar Katsina ta bayyana dalilin shirinta na sakin wasu mutane 70 da ke fuskantar shari’a, bisa zarginsu da hannu...
Sojojin Rundunar Operation Haɗin Kai (OPHK) sun daƙile wasu hare-haren da ’yan ta’adda suka kai a sassan jihohin Adamawa da...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.