Ɗiyar Obasanjo Ta Fice Daga APC Bayan Gaza Samun Tikitin Takarar Gwamna
Iyabo Obasanjo, ƴar tsohon Shugaban Ƙasa, Olusegun Obasanjo, ta sanar da ficewarta daga jam'iyyar APC, watanni bayan ta kasa samun...
Iyabo Obasanjo, ƴar tsohon Shugaban Ƙasa, Olusegun Obasanjo, ta sanar da ficewarta daga jam'iyyar APC, watanni bayan ta kasa samun...
Kwamitin Kula da Asusun Gwamnati na Majalisar Wakilai (PAC) ya ƙwato Naira miliyan 521.76 na harajin VAT da CBN ta...
An shigar da wata sabuwar ƙara a kotu da ke neman a umarci INEC ta soke rajistar jam'iyyar NDC, lamarin...
Shugabannin jam'iyyar NDC na shiyyar Arewa maso Yamma sun zargi Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da ƙoƙarin mamaye tsarin shugabancin jam'iyyar...
Rahotanni sun nuna cewa aƙalla mutane 360 da suka shiga hannun Boko Haram sun samu 'yanci, yayin da ƙungiyar ke...
Dakarun rundunar haɗin gwuiwa ta Operation Savannah Shield sun kama mutane biyar da ake zargi da bai wa ‘yan bindiga...
Jam'iyyar NDC ta sanar da cewa za ta fitar da sunayen masu neman takara da suka samu nasarar tsallake matakin...
Darajar Naira ta ɗan yi rauni a kan dalar Amurka a kasuwar musayar kuɗaɗen waje ta hukuma, inda aka ƙare...
Wani hadimin tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya zargi ICPC da hana tsohon gwamnan samun kulawar likitansa duk...
Gwamnatin Nijeriya na ƙara ƙoƙarin bunƙasa ɓangaren ma’adinai ta hanyar jawo masu zuba jari, da fasaha da ƙwarewa daga ƙasar...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.