EFCC Ta Fara Binciken Wasu Mutane 2 Kan Ɓoye Dala $461,600 A Filin Jirgi A Kano
EFCC ta fara bincike kan wasu mutane biyu, Jamilu Shuaibu Waya da Usman Namadi, bisa zargin ƙin bayyana zunzurutun kuɗin...
EFCC ta fara bincike kan wasu mutane biyu, Jamilu Shuaibu Waya da Usman Namadi, bisa zargin ƙin bayyana zunzurutun kuɗin...
Tsohon shugaban masu rinjaye na majalisar dattawa, Ali Ndume, ya samu tikitin takarar sanatan Borno ta kudu na jam’iyyar APC...
Mai shari’a Peter Lifu ne ya ɗage sauraron ƙarar zuwa ranar bayan kammala sauraron hujjojin lauyoyin ɓangarorin biyu a ranar...
Aƙalla ’yan majalisar tarayya takwas ne suka rasa tikitin komawa majalisar tarayya a zaɓen fidda gwani na jam’iyyar APC a...
Mai Alfarma Sarkin Musulmi kuma shugaban Majalisar Ƙoli ta addinn Musulunci, Muhammad Sa’ad Abubakar III, ya ayyana ranar Litinin 18...
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya yi alƙawarin bayar da tallafin gaggawa da kuma shirin mayar da mutanen da...
Gwamnan jihar Gombe State, Muhammadu Inuwa Yahaya, ya yabawa yadda aka gudanar da zaɓen fidda gwani na kai tsaye na...
Ɗan majalisar wakilai mai wakiltar mazaɓar Pankshin/Kanke/Kanam Yusuf Gagdi, ya rasa tikitin jam’iyyar APC na komawa majalisar tarayya karo na...
CAF za ta gudanar da jadawalin wasannin neman gurbin shiga gasar cin kofin nahiyar Afirka ta 2027 ranar Talata a...
An tsaurara matakan tsaro a sakatariyar jam’iyyar APC da ke jihar Kaduna ranar Asabar yayin da jam’iyyar ta fara gudanar...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.