2027: Yusuf Buhari Ya Samu Tikitin Takarar Majalisar Wakilan Nijeriya A Jam’iyyar APC
Yusuf Buhari, ɗan tsohon Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari, ya samu tikitin jam’iyyar APC domin tsayawa takarar kujerar Majalisar Wakilai ta...
Yusuf Buhari, ɗan tsohon Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari, ya samu tikitin jam’iyyar APC domin tsayawa takarar kujerar Majalisar Wakilai ta...
Sojojin rundunar haɗin gwiwa ta Arewa maso Gabas, Operation HADIN KAI (OPHK), sun sake samun wata babbar nasara bayan ceto...
Jami’an rundunar ‘yansanda a Jihar Kwara sun kama mutane shida da ake zargi da aikata garkuwa da mutane a ƙaramar...
Jam’iyyar ADC ta rubuta wa Babbar Alƙalin Nijeriya (CJN), inda ta roƙi a hanzarta yanke hukunci kan ƙarar da ke...
Shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Nentawe Yilwatda, ya buƙaci matasan Nijeriya da su taka muhimmiyar rawa a gaba wajen kare...
Majalisar Dattawa ta buƙaci a ɗauki matakan gaggawa domin cike gibin da ke cikin tsarin yaki da annobar cututtuka a...
Majalisar Tarayya za ta ɗage zaman ta na majalisa a ranar Alhamis domin bai wa ‘yan majalisa damar halartar zaɓen...
Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa,NDLEA, da Hukumar Kwastam ta Nijeriya, sun rattaba hannu kan wata...
Peter Obi, ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar Labour Party a zaɓen 2023, ya yi wata ganawar sirri da gwamnan...
Jam’iyyar NNPP ta bayyana cewa za ta ci gaba da gudanar da tarurrukanta na jam’iyya, duk da rikicin da ke...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.