Ma’aikatar Kasuwancin Sin Ta Mai Da Martani Ga Shirin Amurka Na Kara Haraji Ga Kayayyakin Sin
Mai magana da yawun ma’aikatar kasuwanci ta Sin, Huang Ling ta bayyana cewa, bangaren Amurka ya kaddamar da bincike na...
Mai magana da yawun ma’aikatar kasuwanci ta Sin, Huang Ling ta bayyana cewa, bangaren Amurka ya kaddamar da bincike na...
A yau Alhamis ne aka gudanar da bikin bude taron manyan jami’an kungiyar hadin gwiwar tattalin arziki na yankin Asiya...
Ministan harkokin wajen kasar Sin, kana memban ofishin siyasa na kwamitin kolin JKS Wang Yi, ya zanta da jakadan Amurka...
An rufe gasar wasannin motsa jiki ta mutum-mutumin inji mai siffar dan adam karo na 2 a jiya Laraba 26...
A shekarun baya bayan nan gwamnatin kasar Sin na kara fadada manufofin shigo da hajoji daga ketare. Kuma mahukuntan kasar...
Gwamnatin Jihar Kaduna ta sake jaddada kudirinta na tabbatar da cewa duk wani yaro da ya kai shekarun zuwa makaranta,...
Yau Alhamis da rana, firaministan kasar Sin Li Qiang ya isa garin Gyirong da ke yankin Xizang mai cin gashin kansa na kudu maso yammacin kasar Sin, bayan mummunar zaftarewar laka ta afkawa garin da jiya safiyar Laraba, agogon kasar Sin. Li, wanda kuma memba ne na zaunannen kwamitin ofishin siyasa na kwamitin tsakiya na jam'iyyar Kwaminis ta kasar Sin, ya tafi wurin ne bisa umarnin Xi Jinping, babban sakataren kwamitin tsakiya na jam'iyyar Kwaminis ta kasar Sin, don ya jagoranci wata tawagar manyan jami'ai daga mabambantan hukumomi masu ruwa da tsaki, zuwa yankin da bala'in ya shafa. Wadannan jami'ai za su sanya ido kan ayyukan ceto da agaji, sannan za su ziyarci wurare daban daban don ganawa da ma'aikatan ceto da masu ba da agaji, da kuma mutanen da bala'in ya ritsa da su. (Bello Wang)
Yau 26 ga watan Agusta, ofishin yada labarai na majalisar gudanarwa ta Sin ya gudanar da jerin tarukan manema labarai...
Yayin da shugaban kasar Sin Xi Jinping ke gab da halartar taron kungiyar hadin kai ta Shanghai (SCO) ta 2026,...
Akalla ’yan bindiga 17 ne jami’an Rundunar ’Yansandan Jihar Zamfara tare da sojoji suka hallaka yayin wata musayar wuta mai...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.