2027: Shugabannin Kiristoci Sun Jero Abubuwan Da Ya Kamata ’Yan Nijeriya Su Duba Gabanin Zaɓen Shugaban Ƙasa
Ƙungiyar Christian Social Movement of Nigeria (CSMN) ta buƙaci ’yan Nijeriya su nemi shugaba mai gaskiya, ƙwarewa, tawali’u, adalci, riƙon...



















