Jami’ar MAAUN Tana Amfanar Da Miliyoyin Mutane, In Ji Mataimakin Gwamnan Sakkwato
Mataimakin Gwamnan Jihar Sakkwato, Hon. Idris Muhammad Gobir, wanda ya yi karatu a Maryam Abacha American University, Maradi (MAAUN), ya...
Mataimakin Gwamnan Jihar Sakkwato, Hon. Idris Muhammad Gobir, wanda ya yi karatu a Maryam Abacha American University, Maradi (MAAUN), ya...
Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Kasa (NDLEA) reshen Jihar Edo ta kama wani dattijo mai shekaru 58,...
A yau Talata, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya aika wa shugaban Colombia Abelardo de la Espriella sakon ta’aziyya a...
Hukumar Kwastam ta Nijeriya (NCS), ta kama kulli 3,300 na abubuwan fashewa da aka yi yunkurin shigo da su daga...
Ma’aikatar tsaron kasar Sin ta sanar a yau Talata cewa, kasar za ta tura sabbin jiragen sojin ruwa na rakiya...
Jihar Katsina na tura wani gagarumin hadin kayan aikin tsaro, tattara bayanan sirri da matakan tsaro na al’umma, yayin da...
A cikin wannan shekarar, kasar Sin ta fuskanci matsanantan ibtila’o’i na yanayi a-kai-a-kai. Hukumomi a dukkan matakai sun tsara ayyukan...
Akalla ’yan bindiga 17 da ’yansanda 10 ne suka rasa rayukansu a wata mummunar arangama tsakanin jami’an tsaro da ’yan...
Nasarar da samfurin babura na kasar Sin wato ZXMoto ta samu a gasar tseren babura ta duniya ta WSBK ta 2026, ta karya baba-keren da samfuran kasashen Turai, da Amurka da Japan suka yi. A ran 9 ga watan nan da muke ciki, kamfanin dillancin labarai na Faransa AFP ya rawaito cewa, ZXMoto tana jagorantar samfuran Sin wajen shiga kasuwar babura ta duniya. Rahoton ya ce, wannan kamfani da aka kafa shekaru biyu kacal, ya kera babura masu rahusa idan an kwatanta da na abokan takararsa na sauran kamfanoni, amma duk da haka, ya kai ga fafatawa da manyan kamfanoni na Turai kamar Ducati, da na Japan kamar Yamaha da Honda da sauransu. A kasar Sin, ana kallon Zhang Xue a matsayin alamar karfin masana'antar Sin, kuma magoya bayansa suna sha'awar labarin yadda ya fara aikinsa ba tare da samun wani fifiko ba da yin nasara daga babu. Rahoton ya yi amfani da kalaman masanin masana'antar motoci Bill Russo, wanda ya taba cewa, samfuran babura na Sin za su fadada shiga kasuwannin duniya ta hanyar kulla hadin gwiwa, da zuba jari, da kafa sassansu a kasashen waje, ba wai ta hanyar fitar da kayayyaki kadai ba. (Amina Xu)
Dakarun Shiyya 2 na 'Operation FANSAN YAMMA' sun kuɓutar da mutane 18 da aka yi garkuwa da su tare da...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.