Kasar Sin Na Da Fifiko Na Musamman A Fagen Takarar Fasahar AI, A Cewar CNBC
Tashar CNBC (Consumer News and Business Channel) dake karkashin kafar NBC ta Amurka, a kwanan nan ta wallafa wata makala,...
Tashar CNBC (Consumer News and Business Channel) dake karkashin kafar NBC ta Amurka, a kwanan nan ta wallafa wata makala,...
Kasar Sin ta lashe lambar zinari daya da ta azurfa uku a gasar kimiyyar nukiliya ta duniya (INSO) karo na...
Kasuwar kayan masarufi ta kasar Sin ta ci gaba da kasancewa cikin yanayi mai kyau a watan Yuli, inda mizanin...
'Ya'yan itacen Afirka irin su avocado, tufa, lemu, da lemu mai dan daci (grapefruit) da aka shigo da su kasar...
Gwamnatin Jihar Kano, karkashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf, ta ware Naira miliyan 300 domin gudanar da bikin auren gata...
Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Kano ta yi gargadin cewa maniyyatan da suka gaza miƙa ingantattun fasfofinsu na tafiya...
Gwamnatin Zimbabwe da hadin gwiwar asusun kula da kananan yara na MDD (UNICEF), sun kaddamar da wani shirin shekaru biyu...
Bankin Stanbic na Uganda, ya kaddamar da tsarin biyan kudi da kudin Sin watau CIPS, domin inganta hada-hadar kudi tsakanin...
Amadou Magagi, masanin harkokin cinikayya da tattalin arziki na kasar Niger, ya bayyana manufar kasar Sin ta soke haraji kan kayayyakin kasashen Afrika 53 da ke da huldar diplomasiyya da ita, a matsayin wadda ta wuce batun alfanun cinikayya, inda ya ce tana nuna dadadden kudurin Sin na samun ci gaba na baya daya, da dunkulewar tattalin arzikin duniya da hadin gwiwa bisa ka’idojin mutunta juna da daidaito da moriyar juna. Amadou Magagi, masani a cibiyar bunkasa cinikayya da masana’natu ta Niger, ya bayyana haka ga kamfanin dillancin labarai na Xinhua, inda ya kara da cewa, manufar ta bayar da damar aiwatar da alkawarin da aka yi karkashin dandalin tattauna hadin gwiwar Sin da Afrika, na tallafa wa ayyukan masana’antu a Afrika da karfafa shigar nahiyar cikin tsarin samar da kayayyaki na duniya da kirkiro karin damarmaki ga harkokin kasuwanci na nahiyar. Da yake bayani game da alfanun da ake sa ran Niger za ta samu, Amadou Magagi ya bayyana manufar a matsayin wata muhimmiyar dama ta musammam. Ya ce Niger tana da dimbin amfanin gona da dabbobi da albarkatun karkashin kasa, haka kuma tana da karfi a bangarorin da suka shafi ridi da gyada da gurjiya da gam da aya da kayayyakin dabbobi da kuma kayayyaki masu daraja. Ya ce samun damar shiga katafariyar kasuwar Sin za ta taimaka wajen kara yawan abubuwan da Niger ke fitar wa da inganta sarrafa albarkatu a cikin gida da kuma kirkiro karin guraben ayyukan yi. (Mai fassara: Fa’iza Mustapha)
Yau Asabar, babbar hukumar kula da kasuwa ta Sin wato SAMR, ta fitar da alkaluman da ke nuna cewa, kamfanonin...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.