Diplomasiyya Irin Ta Fim Ta “Barka da Zuwa Gidan Abinci na Dragon” Na Nuni Ga Gajartar Diplomasiyyar Kasar Sin Ko Dai Kasashen Yammacin Duniya Ba Su Fahimta Ba Ne?
A kwanakin baya, mujallar “The Economist” ta wallafa sharhi game da wani fim na kasar Sin, mai taken “Barka da...



















