An Kafa Sabbin Kamfanoni 400,000 Dake Da Alaka Da Masana’antu Masu Tasowa A Sin A Rabin Farkon Bana
Yau Asabar, babbar hukumar kula da kasuwa ta Sin wato SAMR, ta fitar da alkaluman da ke nuna cewa, kamfanonin...
Yau Asabar, babbar hukumar kula da kasuwa ta Sin wato SAMR, ta fitar da alkaluman da ke nuna cewa, kamfanonin...
An gudanar da wani taro a kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya, don tattauna batun aikin bayar da ilimi na...
A wannan tattaunawar da wakilinmu Muhammad Baƙir Bello ya yi da Ahmad Shu’aibu Isa, shugaban wata ƙungiya mai fafutukar wayar...
Alkaluman da hukumomin kasar Sin suka gabatar a jiya Juma'a sun nuna cewa, darajar kayayyakin da aka shigar da su...
Fatima Mubaraka matashiya ce da ta jajirce wajen amfani da kafafen yaɗa labarai na zamani wajen bunƙasa sana’arta ta ɗinki....
Ma'aikatar tsaron kasar Sin ta soki kokarin Japan na gangancin fadada karfin soji, tana mai bayyana hakan a matsayin barazana...
A ranar 5 ga watan Agustan nan, ma'aikatar kasuwanci ta kasar Sin da sauran hukumomin da abin ya shafa sun...
Ya zuwa yanzu, jimillar kudin shiga da aka samu daga tikitin kallon fina-finai a lokacin hutun zafi na 2026, ciki...
Zuwa yau Juma’a, hanyar tsakiya ta katafaren aikin karkatar da ruwa daga yankin kudanci zuwa arewacin kasar Sin, ta samar da ruwa sama da cubic mita biliyan 80, inda mutane kusan miliyan 118 na birane 27 suka amfana. Katafaren aikin karkatar da ruwa, wanda shi ne irinsa mafi girma a duniya, na tura ruwa ta wata doguwar hanya daga yankin kudancin kasar Sin mai arzikin ruwa zuwa yankunan arewacin kasar, inda daruruwan miliyoyin mutane suka taba fama da matsanancin rashin ruwa, bisa mizanin MDD. a cewar kamfani mai kula da aikin, bayan shafe shekaru 12 tana aiki, hanyar ta tsakiya ta taimaka wajen samar da daidaito a fannin albarkatun ruwa da samar da ruwan sha da farfado da muhallin halittun ruwa da sake karfafa wadatar ruwa a kasar Sin. (Mai fassara: Fa’iza Msutapha)
A yau, hukumar kwastam ta kasar Sin ta fitar da bayanan kididdiga da ke nuna cewa, a watanni bakwai na...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.