Ma’aikatar ayyukan gaggawa da ceton jama’a ta kasar Sin, ta ce an...
Read moreDetailsA kwanakin baya, mujallar “The Economist” ta wallafa sharhi game da wani...
Read moreDetailsAlbarkacin kaddamar da taron kungiyar hadin gwiwa ta Shanghai ko SCO na...
Read moreDetailsDakarun sojojin sama na kasar Sin, za su halarci bikin nune-nunen jiragen sama na kasa da kasa wanda zai gudana a kasar Masar. Wata sanarwa da rundunar ‘yantar da al’umma ta kasar Sin ko PLA ta fitar a yau Lahadi, ta ce za a aike da nau’o’in jiragen sama daban daban, wajen bikin nune-nunen da za a yi tun daga ranar Talata 8 zuwa Alhamis 10 ga watan nan na Satumba. Sanarwar ta kara da cewa, cikin jiragen da za a tura har da na yaki, da masu gabatar da gargadin gaggawa, da masu karawa jirage mai a sararin sama, da kuma masu saukar ungulu. Wannan ne karo na biyu da za a gudanar da wannan bikin nune-nunen jiragen sama, a filin jirgin saman kasa da kasa na El Alamein, bayan gudanar irinsa na farko a shekarar 2024. A yayin bikin nune-nunen na farko ma jiragen sojin saman kasar Sin sun shiga an dama da su, inda jiragen yaki samfurin J-10, da wani jirgin samfurin Y-20, babban jirgin dakon kayayyaki mafi girma kirar kasar Sin suka gudanar da atisaye. A bana ake cika shekaru 70 da kulla huldar diflomasiyya tsakanin Sin da Masar, kuma sassan biyu sun gudanar da jerin ayyukan musaya tsakanin kasashen biyu. A watan da ya gabata, rundunonin sojin saman kasashen biyu, sun kaddamar da jerin atisaye bisa taken "Eagles of Civilization-2026" a kasar Masar. (Saminu Alhassan)
Read moreDetailsAn kaddamar da matsayar hada karfi da karfe, wajen samar da ci...
Read moreDetailsDa safiyar yau Lahadi ne jirgin kasa mai matukar sauri, mai lamba...
Read moreDetailsA gundumar Gyirong ta birnin Xigaze a jihar Xizang mai cin gashin...
Read moreDetailsAn bude taron dandalin manyan jami’an kafafen watsa labarai na yankin Asiya...
Read moreDetailsDaren jiya Jumma’a, tawagar likitocin kasar Sin ta 32 da aka kafa...
Read moreDetailsMataimakin firaministan kasar Sin, Ding Xuexiang, ya bayyana a jiya Jumma’a cewa,...
Read moreDetails© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.