Galibin kasashe suna fara alaka da juna ne sakamakon yarjejeniyar diflomasiyya, amma...
Read moreDetailsA yau Laraba, Peng Liyuan, uwargidan shugaban kasar Sin, Xi Jinping, ta...
Read moreDetailsDa safiyar yau Laraba 2 ga watan nan ne, shugaban kasar Sin...
Read moreDetailsYayin da shugaban Sin Xi Jinping ke ziyara a Masar, an fara nune-nunen fina-finan Sin na Masar watau “Reel China” a ranar 1 ga watan Satumba a birnin Alkahira. Babban rukunin gidajen rediyo da talabijin na Sin (CMG) ne ya dauki nauyin shirin, bisa tallafin hukumar shirya fina-finai ta Sin da takwararta ta Masar. Ingantattun fina-finai 5 na kasar Sin da suka hada da "Pegasus 3" da "Shen Zhou 13" da "Dear You "da "Boonie Bears:The Hidden Protector" da kuma "Happiness Railway”, sun bayyana a karon farko a gidajen kallo na birnin Alkahira, wadanda suke nuna ci gaban masana’antar fina finai ta Sin da irin kyawun da ke tattare da al’adun Sinawa, ga masu kallo na kasar Masar. (Fa’iza Mustapha)
Read moreDetailsSassa daban daban na kasar Kyrgyzstan sun darajanta ziyarar aiki da shugaban...
Read moreDetailsPeng Liyuan, uwargidan shugaban kasar Sin, Xi Jinping, ta halarci wani taron...
Read moreDetailsA yau Talata, shugaban kasar Sin, Xi Jinping, ya yi kira ga...
Read moreDetailsA ranar Litinin aka karkare kakar kallon fina-finai ta bazara ta shekarar...
Read moreDetailsSabbin bayanai daga hukumar kula da makamashi ta kasar Sin sun nuna...
Read moreDetailsA yau Talata ne aka wallafa makalar shugaban kasar Sin Xi Jinping...
Read moreDetails© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.