ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Thursday, September 10, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Ghana Ta Kori Ƴan Nijeriya 42 Bisa Laifukan Karuwanci Da Damfara

by Abubakar Sulaiman
9 months ago
Ghana

LABARAI MASU NASABA

Nijar Da Canada Sun Ƙulla Yarjejeniyar Gina Sabuwar Matatar Mai A Jihar Dosso

Kotun ICC Ta Yi Watsi Da Sabbin Takunkuman Amurka Kan Jami’anta

Hukumomin Ghana sun kori ƴan Najeriya 42 daga yankin Ashanti bayan kotu ta same su da laifukan da suka shafi karuwanci, da damfara da wasu laifuka daban-daban. Ministan Yankin Ashanti, Frank Amoakohene, ne ya bayyana hakan ta shafinsa na Facebook a ranar Alhamis, 18 ga Disamba, 2025, kamar yadda NewsPoint Nigeria ta ruwaito.

A cewarsa, ba ƴan Nijeriya kaɗai aka kora ba, an kuma kori ƴan ƙasashen Kamaru 13, da Ivory Coast uku, da Burkina Faso uku, da Benin bakwai, lamarin da ya kai adadin waɗanda aka kora zuwa mutum 68 baki ɗaya. Ya ce matakin ya biyo bayan hukuncin kotuna ne kan laifukan da suka shafi Q-Net, karuwanci da sauran aiyukan laifi.

  • Shugaban Ghana: Sin Ta Kasance Abokiyar Afirka Ta Gaske A Ko Da Yaushe
  • Xi Jinping Ya Gana Da Shugaban Ghana Da Firaministar Mozambique

Amoakohene ya yabawa Hukumar Kula da Shige da Fice ta Ghana bisa jajircewarta wajen aiwatar da dokokin ƙasa cikin gaskiya, tare da mutunta haƙƙin ɗan Adam. Ya ce haɗin gwuiwar hukumar da kotuna da sauran jami’an tsaro na taimakawa wajen kare jama’a da tabbatar da doka da oda a yankin.

ADVERTISEMENT

Wannan lamari na zuwa ne a daidai lokacin da ake ƙara sanya ido kan ƴn Nijeriya a ƙasashen waje, inda wasu ƙasashe ke ba da rahoton kama ƴan ƙasa da ake zargi da aikata laifukan ƙungiyoyin aikata laifuka da karya dokokin shige da fice. A wani lamari makamancin haka, hukumomin Indiya sun kama ƴan Nijeriya fiye da 50 a ƙarshen Nuwamba, bisa zargin hannu a harkokin fataucin miyagun ƙwayoyi da safarar kuɗi a manyan biranen ƙasar.

Ghana
Abubakar Sulaiman
Website |  + postsBio
  • Abubakar Sulaiman
    Jerin Bankuna 32 Da Aka Amince Su Sayar Da Hannun Jarin Matatar Dangote
  • Abubakar Sulaiman
    Uganda Za Ta Fara Fitar Da Man Fetur Zuwa Ƙasashen Waje
  • Abubakar Sulaiman
    Iyalin El-Rufai Sun Bai Ministan Tsaro Wa’adin Kwana 7 Kan Zargin Rikicin Kudancin Kaduna
  • Abubakar Sulaiman
    Atiku Ya Zargi Gwamnatin Tarayya Da Cin Bashi Kamar Mashayin Da Kuɗi Ya Ƙarewa

MASU ALAKA

Ghana
Kasashen Ketare

Nijar Da Canada Sun Ƙulla Yarjejeniyar Gina Sabuwar Matatar Mai A Jihar Dosso

August 23, 2026
Ghana
Kasashen Ketare

Kotun ICC Ta Yi Watsi Da Sabbin Takunkuman Amurka Kan Jami’anta

August 23, 2026
Ghana
Kasashen Ketare

Rasha Da Ukraine Sun Zafafa Hare-hare Kan Juna Bayan Yaƙinsu Ya Ɗauki Sabon Salo

August 22, 2026
Next Post
Jami’ar Tarayya Ta Gano Masu Bayarwa Da Sauya Sakamakon Kammala Karatu A Filato

Jami’ar Tarayya Ta Gano Masu Bayarwa Da Sauya Sakamakon Kammala Karatu A Filato

LABARAI MASU NASABA

Rodri Ya Nemi Afuwar Valencia Dangane Da Kalaman Da Yayi Akanta

Rodri Ya Nemi Afuwar Valencia Dangane Da Kalaman Da Yayi Akanta

September 10, 2026
Za A Gudanar Da Taron Koli Na Shugabannin Harkokin Masana’antu Da Cinikayya Na APEC Na 2026 A Shenzhen

Za A Gudanar Da Taron Koli Na Shugabannin Harkokin Masana’antu Da Cinikayya Na APEC Na 2026 A Shenzhen

September 10, 2026
Amurka Ta Bai Wa Nijeriya Sabbin Kayan Yaƙi Domin Yaƙi Da Ta’addanci

Amurka Ta Bai Wa Nijeriya Sabbin Kayan Yaƙi Domin Yaƙi Da Ta’addanci

September 10, 2026
Xi Ya Bukaci A Kara Azamar Dakile Aukuwar Muggan Hadurra Sakamakon Aukuwar Gobara A Wani Jirgin Ruwan Dakon Kayayyaki

Xi Ya Bukaci A Kara Azamar Dakile Aukuwar Muggan Hadurra Sakamakon Aukuwar Gobara A Wani Jirgin Ruwan Dakon Kayayyaki

September 10, 2026
Ghana

Jerin Bankuna 32 Da Aka Amince Su Sayar Da Hannun Jarin Matatar Dangote

September 10, 2026
Ghana

Uganda Za Ta Fara Fitar Da Man Fetur Zuwa Ƙasashen Waje

September 10, 2026
Cutar Mashaƙo Ta Ɓarke A Kano, Katsina Da Filato

Mashaƙo: Adadin Mutanen Da Suka Rasu Sun Kai 27 A Filato

September 10, 2026
An Kashe Shahararren Mai Sharhin Siyasar Kano, Ibrahim Dan Shagamu

Wane Ne Dan Shagamu: Su Wane Ne Suka Kashe Shi A Kano?

September 10, 2026
Al’umma Sun Yaba Wa Sojoji Kan Yaƙar ’Yan Bindiga A Zamfara

Al’umma Sun Yaba Wa Sojoji Kan Yaƙar ’Yan Bindiga A Zamfara

September 10, 2026
Ambaliyar Ruwa Ta Tafi Da Ɗalibai 2 A Abuja Da Abia

Ambaliyar Ruwa Ta Tafi Da Ɗalibai 2 A Abuja Da Abia

September 10, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.